Xulaihat Doma

Xulaihat Doma Your online trusted news line, we are here to feed you with legit info 24hrs.
(1)

Dala, Kano Nigeria 🇳🇬
03/02/2024

Dala, Kano Nigeria 🇳🇬

Happy Republic Day 🇮🇳😻😎
26/01/2024

Happy Republic Day 🇮🇳😻😎

🫶
16/01/2024

🫶

Sai a kiyaye 🧏🏻‍♀️

Adaina bawa saurayi matsayin da za’a bawa miji don gudun cin amana 😞
FIR’AUNA ma duk iskancinsa MACE TAGARI ya aura ballanatana mazan yanzu,duk son da namiji yake yimiki wlh inhar ya san ki a YA’MACE bazai aureki ba.🤗 NAMIJI ko dan’iska ne burinsa ya aurowa ya’yansa UWA TAGARI 🤌🏻
Muddin zagi dauki dukkan rayuwarki ki bawa namiji saboda kada ya rabu dake ko kada ya daina yimiki wahala,Wallahi wallahi bazai taba auranki ba.🤌🏻🤌🏻

Yammata yanzu da luxury/fake life nah 5&6 shiyasa muke ganin ba daidai ba,muddin zaki dorawa namiji dawainiyar da mahaifinki ko mijinki zaiyi to shima bazai ji kunyar neman biyan bukatarsa a wajenki ba.🤗

Shi son namiji san’da ake yi masa ba’a mugun sakin jiki da namiji 🤗🤗

Miji Nagari kuma maganar AURE yakeyi ba Maganar a ina zamu hadu ba 🤌🏻

Idon ma yana dawainiya dake ne yasa bazaki iya rabuwa dashi ba to kina cutar rayuwarki ne 🥵 Ki k**a sana’a kitara kudi yadda bazaki taba dogara da wani da’namiji ba 🤌🏻 Rayuwar ya’mace kadan ce 🥹

Idon kika k**a kanki kika kiyaye dokokin ALLAH Wallahi kina zaune ALLAH zai kawo miki MIJI NAGARI 🤌🏻Ki yiwa Allah da Manzon Allah biyayya,ki yiwa Iyayenki biyayya Sannan kirike sana’ar ki komai kankantar ta tabbas rayuwa zata yimiki kyau in sha Allah 🤌🏻 Mutuncin duk wata YA’MACE gidan AURE 🤌🏻 Duk arziki ko mukami mutuncin YA’MACE baya cika 💯 Sai tayi aure tazama me kame kanta.👌🏻 ALLAH YASA MUDACE DUNIYA DA LAHIRA YAHADAMU DA ABOKANAN ZAMA NAGARI AMEEN🤲🏻

Ki gama daka ta namiji kuna dabbanci a social media at last yaje ya dakko kamila me hankali da tarbiyya 🤭😄

Ya gama rungumeki da matseki da shafa hannunki kuyi video ku dora a duniya at last yabaki hottest 🥵 breakfast 🤣🤣🤣🤣

IDON KUNNE YA JI 🧏🏻‍♀️ GANGAR JIKI TA TSIRA 🧏🏻‍♀️

Daga: Nabila Umar

14/10/2023

🙏

10/10/2023

Breaking:
NECO Releases 2023 SSCE Results

Address

Abuja Street, Lafia
Lafia Beriberi
131

Telephone

+2348161395899

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Xulaihat Doma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Xulaihat Doma:

Videos

Share