Voice of Africa

Voice of Africa Voice of Africa (VOA) is the largest African international Broadcaster providing news & Information
(4)

Sheikh Ibrahim sheikh dahir bauchi
10/01/2024

Sheikh Ibrahim sheikh dahir bauchi

Muhammadur Rasulullah
10/01/2024

Muhammadur Rasulullah

Happy maulud Sayyadi Ali
10/01/2024

Happy maulud Sayyadi Ali

Allah yakara mana soyayyar MANZAN ALLAH
30/10/2023

Allah yakara mana soyayyar MANZAN ALLAH

Khalifa
30/10/2023

Khalifa

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.Zakiru MadakiMai diwani, Ungwar Liman Lafia. Allah yayi masa Rasuwa.Yau Lahadi29/10/...
30/10/2023

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN.

Zakiru Madaki
Mai diwani, Ungwar Liman Lafia. Allah yayi masa Rasuwa.

Yau Lahadi
29/10/2023.

Za'ayi masa Sallar jana'iza
Idan Allah ya kaimu gobe Litini,
30/10/2023.

Da misalin karfe 8:00 A.M
na safe.

A Ungwar Liman Lafia Jihar Nasarawa.

Allah ya jikanshi da Rahama Ameen.

25/10/2023

Today served as ur wonderful day.

Send a message to learn more

24/10/2023

Ibrahim Niass

Article Talk

Language

Watch

View history

Edit

More

This article needs additional citations for verification. (December 2009)

Ibrāhīm Niasse (1900–1975)—or French: Ibrahima Niasse, Wolof: Ibrayima Ñas, Arabic: شيخ الإسلام الحاج إبراهيم إبن الحاج عبد الله التجاني الكولخي Shaykh al-'Islām al-Ḥājj Ibrāhīm ibn al-Ḥājj ʿAbd Allāh at-Tijānī al-Kawlakhī —was a Senegalese major leader (wolof) of the Tijānī Sufi order of Islam in West Africa.[2] His followers in the Senegambia region affectionately refer to him in Wolof as Baay, or "father."

Shaykh al-Islām

Ibrahim Niass



Shaykh Ibrahim Niasse

TitleShaykh al-IslāmPersonalBorn

Ibrahim Niass

8 November 1900

Tayba Ñaseen, Kaolack, Senegal

Died26 July 1975 (aged 74)

London, United Kingdom

ReligionIslamDenominationSufismJurisprudenceMaliki[1]CreedAsh'ari[1]TariqaTijaniRelativesHassan Cisse (grandson), Ahmad Tijani Ali Cisse (grandson), Ousmane Oumar Kane (grandson)

Niasse was the first West African to have led al-Azhar Mosque in Egypt,[3] after which he was styled "Sheikh al-Islam". He became close to many freedom fighters in West Africa due to his contribution for Independence in African States. He was friends with and an adviser to Ghana's first President, Kwame Nkrumah, and friends with Gamal Abdel Nasser and King Faisal of Saudi Arabia. Sheikh served as the Vice President of the Muslim World League with Faisal as President.

Masallacin fadar Sarkin Zazzau zaifi kowane Masallaci kyau da tsari a Najeriya. Wannan shine taswirar sabon Masallacin f...
17/10/2023

Masallacin fadar Sarkin Zazzau zaifi kowane Masallaci kyau da tsari a Najeriya.

Wannan shine taswirar sabon Masallacin fadar Sarkin Zazzau da ake son a gina, wanda kwamitin Masallacin s**a bayyana cewa zai lakume Naira biliyan 30.

Haka zalika wasu suna hasashen idan aka kammala gina Masallacin, zai iya fin kowane Masallaci kyau da tsari a Najeriya, inda zai yi gogayya da babban Masallaci na kasa da ke Abuja.

GausuSheikhul Islam
12/10/2023

Gausu
Sheikhul Islam

08/10/2023

Mazan jiya na masarautan Lafia na zamanin sarki Yusuhu musa ...
An dauki wannan hoton ne asailinda da akaje daurin auren Fatima(Mama) Da Sarki Yusuf a garin Umuahia a kudancin Najeriya...

Sunayensu kaman Haka:

Usman Sarkin Daji
Malam Bage
Yarin Lafia
Yusuf Direba
Wazirin Lafia
Uban Doma Hudu
Madaki Baba
Baba Dunama
Alkali Sokoto
Alkali Pemasa

Allah Yajikansu da rahama...
Ameen thumma ameen

Ralin Maulud naby Lafia City 2023 1445
05/10/2023

Ralin Maulud naby Lafia City 2023 1445

29/09/2023
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN Sun Rasu A Hanyar Zuwa Mauludin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu ﷺ Allah Ya Karbi R...
29/09/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHIR RAJI'UN

Sun Rasu A Hanyar Zuwa Mauludin Fiyayyen Halitta Annabi Muhammadu ﷺ Allah Ya Karbi Rayuwar Su Ya'yan Sharif Rabiu Usman Baba.

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un   Allah ya yiwa yayan fitaccen mawakin yabon nan marigayi Malam Rabi’u Usman Baba su biyu rasuwa, sakamakon hatsarin jirgin ruwa a hanyar dawowa daga wajen Mauludi a jihar Neja.   Usman Tijjani Baba na cikin yan uwansu da yanzu haka suke hanya don kawo gaw...

27/09/2023
27/09/2023
Maulud'un Nabiy Sherif ﷺ celebration in Bauchi State Nigeria.Masha ALLAH
27/09/2023

Maulud'un Nabiy Sherif ﷺ celebration in Bauchi State Nigeria.

Masha ALLAH


27/09/2023
AlhamdulillahKamar ko wace Shekara Bana mun samu Mahaddata Alkur’ani daga Sassan Makarantun Maulana Sheikh Dahiru Usman ...
26/09/2023

Alhamdulillah

Kamar ko wace Shekara Bana mun samu Mahaddata Alkur’ani daga Sassan Makarantun Maulana Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Muna Fata Allah ya sanya Albarka cikin Karatunsu, Allah ya saka wa Malumansu da Iyayensu da Alkhairi.

Allah kara bamu zaman Lafiya da Kwanciyar hankali a kasarmu, ya kawo mana karshen wannan matsi da ake ciki.

Allah ya karawa Maualana Lafiya

Mai katana darwa 12 ga Watan Rabi'ul Auwal.
26/09/2023

Mai katana darwa 12 ga Watan Rabi'ul Auwal.

Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar Laraba, 27 ga watan Satumba, a matsayin ranar hutu domin gudanar da bikin Mauludi (Ei...
26/09/2023

Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar Laraba, 27 ga watan Satumba, a matsayin ranar hutu domin gudanar da bikin Mauludi (Eid-El-Maulud) da Musulmai ke yi domin tunawa da zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammad S.A.W.

Gwamnatin Tarayyar ta sanar da gobe Laraba a matsayin Ranar hutu na ƙasa baki ɗaya domin yin shagulgulan maulidin Manzon...
26/09/2023

Gwamnatin Tarayyar ta sanar da gobe Laraba a matsayin Ranar hutu na ƙasa baki ɗaya domin yin shagulgulan maulidin Manzon Allah (SAW).

26/09/2023

Allah Yakarawa Shehu lafiya

فضيلة الشيخ/ محمد الحافظ التجاني, وفضيلة الشيخ عمر إبراهيم كبوري التجاني, من دولة بوركينا فاسو.من فعاليات المؤتمر الدولي...
26/09/2023

فضيلة الشيخ/ محمد الحافظ التجاني, وفضيلة الشيخ عمر إبراهيم كبوري التجاني, من دولة بوركينا فاسو.
من فعاليات المؤتمر الدولي للسيرة النبوية المشرفة، الدورة ال٣٦, نواكشوط، موريتانيا.
الأحد ٩ربيع أول ١٤٤٥هجري موافق ٢٤ سبتمبر ٢٠٢٣م.

Address

Makurdi Road 837
Lafia Beriberi
LAFIAONLINENEWSISAFREEONLINECREATEDNEWSEDITEDPUBLISHEDINLAFIANASARAWASTATE

Telephone

+2348132831793

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Voice of Africa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Voice of Africa:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Broadcasting & media production in Lafia Beriberi

Show All