Alh. Musa Jibrin Abdullahi Rtd
(1st Dikkon Bauchi)
Allah Ya Taya Riko
Hon. Abdulrahman Ibrahim Sade (Sadaukin Bauchi Na Farko)
May Allah bless you, and shower His blessings upon you, and join you together in goodness
Karatun Al-Qur'ani Maigirma Daga Bakin Alaramma Nasir Yahuza Muhd Bauchi, Kamar Yadda Mahaifinshi Alaramma Yahuza Muhd Bauchi, Yakeyi Acikin Sallah. Allah Yaqara Wa Malam lafiya, Ya kuma saka da Mafificin Alkhairi.
Ya Allah kasa mu cika da Imani
KISAN GANGANCI NE: WANDA YA JEFA BOM KISASI ZA AYI MISHI - Dr Ahmad Gumi
Subhanallah
Mallam Abubakar Bala Babakarami (Afakallah Bauchi), Gaskiya akwai kuskure a wannan magana taka.
Ya kamata Malamai kuyi mishi Nasiha ta hanyar da zai fahimci ire-iren wannan kalmomi bai kamata ya rika yin su a wajen da'awa ba, amma a nawa mahangar...