KEFFI Qur'an TV

KEFFI Qur'an TV A Page That Post Qur'an And Musabaqa Associated Updates...

26/03/2024

SHAWARI KAN HANYOYIN GYARAN TILAWAN QURAN MAI GIRMA

1. Maimaita kowani Rubui sau adadi masu yawa kaman sau 50 ko 60 ko 70 ko sama da haka karatun yazama cikin Kulawa da Nitsuwa da kuma dalibi ya zama yanason yin karatun

2. Yin Sallan dare da izu daya ko biyu ko sama da haka cikin Kulawa da hadda tareda tadabburi da nitsuwa kar ayi gaggawa

3. Rubuta Qurani a Allo inda hali tareda sanin Qaidodin Rubuta Qurani da koyon rubutashi

4. ⁠Ikhtibaar ga dalibi a qalla duk sati sau daya ayi masa tambayoyi kaman 10 ko sama da haka, Sannan Yakamata ayi ikhtibaar wa dalibi cikin Qurani aqalla tambayoyi 300 kuma Kar yayi kuskure da yawa kuskuren yazama kadan sosai

5. ⁠Musaffa tsakanin mutum biyu ko sama da haka na wasu izuzzuka amma kar arinqa bata tilawa sonsamu ya zama babu kuskure kuma ayi karatu anitse sosai da kulawa da mutashabihaat

6. ⁠Yin Musabaqan Qurani da niyyan gyara Tilawa da kuma niyyan neman yardan Allah wajen Karatun Qurani da Naci da neman Shawarin Malamai kan hakan

7. ⁠Tasmiin kowani Izu a gaban Malamai kaman 10 ko sama da haka ayi karatun cikin Nitsuwa da tajwidi sonsamu kar ayi kuskure cikin kowani izu kuma karatu cikin Nitsuwa da tajwidi da kwadayin karatu

8. ⁠Kulawa da Mutashabihaat ( Ayoyi Masu K**a ) da banbancesu, rubutasu, da kuma yawan tunosu duk lokacin buqatan haka
9. ⁠Yawan Sauraron Karatun Quran cikin Kulawa da kuma niyyan gyara tilawa

10. Lizimtan Mushaf (Qurani) guda daya Na Karatu

11. ⁠Addua

Rubutawa
Yusuf Muhammad Dukku
16- Ramadan - 1445
26- March- 2024

26/03/2024

It's been long!

Ramadan Day 16

May Allah Accept our Ibadaat in this holy month,forgive our shortcomings and have mercy on our deceased ones!

08/02/2024

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiuun!!!
لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمى اللهم اغفر له وارحمه واسكنه فسيح جناته ويلهمنا الصبر والسلوان

On behalf of the Coordinator, and the entire staff of Al-Iman school keffi, we regret to announce to the General public the death of Abu-Ibrahim Ahmad Zabadne yesterday 7th February, 2024.

Abu-Ibrahim who is a lebanese happened to be an immediate brother to Alh. Muhammad Arif Zabadne who is the founder and proprietor Al-Iman Schools Nigeria and as well El-Kanemi college of Islamic theology Maiduguri.

أبو إبراهيم أحمد زبادنة في ذمة الله، وهو شقيق مؤسس كلية الكانمي للدراسات الإسلامية ميدغوري الحاج عارف، نسأل الله أن يرفع درجته في المهديين وأن يخلفه في عقبه في الغابرين وأن يغفر لنا وله اللهم آمين

06/01/2024

Mai son rabuwa da Suratun nisa'i lafiya ya kula da qarshen ayoyi👌

03/01/2024

10 EASY LEVEL QUESTIONS ABOUT ISLAM!

COMING SOON

INVITE YOUR FREINDS TO BENEFIT TO THIS PAGE ALSO IN SHAA ALLAH

JAZAKUMULLAH KHAIRAN ❤️‍🩹

0027898785 FIRST AID GROUP OF JIBWIS UNITY BANKContribute FisabililLah , May Allah reward You abundantly!!!
03/01/2024

0027898785
FIRST AID GROUP OF JIBWIS
UNITY BANK

Contribute FisabililLah , May Allah reward You abundantly!!!

23/12/2023

YAHYA MAHMUD FROM KEFFI REPRESENTATING NASARAWA STATE @ THE ONGOING NATIONAL MUSABAQA COMPETITION 2023.

HE'S PARTICIPATING IN 30 HIZB CATEGORY,
WE ASK ALLAH (S.W.T) TO BE IN THEIR GUIDE!

AL-IMAN SCHOOL, KEFFI TOWN IS PROUD OF YOU!MAY ALLAH CONTINUE TO UPLIFT YOU AND BLESS THE FOUNDERS AND TEACHERS!!!
10/12/2023

AL-IMAN SCHOOL, KEFFI TOWN IS PROUD OF YOU!
MAY ALLAH CONTINUE TO UPLIFT YOU AND BLESS THE FOUNDERS AND TEACHERS!!!

Alhamdulillah Dan Nigeria Shine akaba Youngest Participants(Bukhari Sanusi idris daga jahar kano) a Musabakar Qiraat ta ...
09/12/2023

Alhamdulillah Dan Nigeria Shine akaba Youngest Participants(Bukhari Sanusi idris daga jahar kano) a Musabakar Qiraat ta kasar Kenya da aka Rufe da marecen yau Assabar.

Haka zalika Ya Samu Nasarar zowa Na Goma(10)Masha Allah🥰🙌

❇️ *SHEIKH ALI AL-HUZAIFIY QIRA’AT AWARD* ❇️📣*APPLICATION ANNOUNCEMENT*📣Assalam Alaikum, This is to inform the general p...
07/12/2023

❇️ *SHEIKH ALI AL-HUZAIFIY QIRA’AT AWARD* ❇️

📣*APPLICATION ANNOUNCEMENT*📣

Assalam Alaikum,
This is to inform the general public and all interested qualified candidates of the immediate commencement of online registration for the 2nd Edition Qira’at award competition.

*LINK TO APPLY, VISIT*:⤵️
https://www.sahf.org.ng/wp/register/

*DEADLINE FOR APPLICATION: 28/12/2023*

*TERMS & CONDITIONS:*
* First category: participant must not be above forty years of age.
* Second category: participant must not be above thirty years of age.
* Third category: Participant must not be above twenty-five years of age.
* Fourth category: Participant must not be above twenty years of age.
* Fifth category: Participant must not be above fifteen years of age.
* A person cannot compete in more than one category.
* Candidate must have a certificate of citizenship of the country in which he/she will contest.
* A person who has completed his/her study of Qur'an in one of the most famous Islamic universities is not allowed to participate.

For inquiry please contact:
07030711115, 07063221686

Announcer, PRO
7th December 2023.

First Name *Middle NameLast Name *Email *NIN *0 / 11Date of birth *Phone *Whatsapp Phone Number *State *Local Government *GenderHighest QualificationResidential AddressSelect Your Category *Category 1 (KUBRAA)Category 2 (SUGRAA)Category 3 (SABA'A)Category 4 (RIWAYATAIN)Category 5 (RIWAYA)Ruwayat *Ru...

06/12/2023

NIGERIA

Wani Abun ban mamaki daga jahar sokotoWasu yara masu kananan shekaru da basu wuce 6 zuwa 7 ba sunyi takarar musabaqa a m...
04/12/2023

Wani Abun ban mamaki daga jahar sokoto
Wasu yara masu kananan shekaru da basu wuce 6 zuwa 7 ba sunyi takarar musabaqa a matakin izu 60,kuma Hadda mai kyau don ni ban taba ganin masu kananan shekaru sunyi irin wannan namijin kokari ba.
Jim kadan na bibiyi rubutun da Mai girma Goni Nura Abdullahi (Moddibon sokoto)wanda sun kai magana ga mai girma sarkin musulmai kuma Har ya karrama mahaifin wadannan yara dasu baki daya.
Wannan abun Alfahari ne ga duk wani musulmin Nigeria wlh
Allah yasa muyi koyi da irin wannan iyaye
Hafiz Ammar Ibrahim
4/12/2023
Modibbon Sokoto

04/12/2023

Al-Qur’an❣️
An Amazing and sensational recitation from a wonderful boy🤩
May Allah bless you boy 🤲
Allah ya sa AlQurani ya cece mu.

Let’s see the first 5 people to mention the names of these famous Reciters in the comment section. 😊
01/12/2023

Let’s see the first 5 people to mention the names of these famous Reciters in the comment section. 😊

THE MILLION LOVERS 🥰Meet Goni sadiq Muhammad sadiq. Sadiq represent nigeria at international level  in saudi arabia🇸🇦 in...
01/12/2023

THE MILLION LOVERS 🥰
Meet Goni sadiq Muhammad sadiq.
Sadiq represent nigeria at international level in saudi arabia🇸🇦 in the year1996 he clinched 1st POSITION.
also sadiq was a former judge for international level. And currently a chief judge at state level and national.
May Allah bless him for us.
🖍️Faces of Qur'an

01/12/2023

السلام عليكم ورحمة اللّٰه وبركاته
This is to inform you all that TODAY is the Naming ceremony for USTAZ JAAFAR'S DAUGHTER Please pray for the Baby.

He Named her MARIYA💓

Wata baiwa daga Allah wannan yarinyar da kuke gani sunanta Faɗima Muhammad Sani shekararta 6 a duniya amma ita ta wakilc...
29/11/2023

Wata baiwa daga Allah wannan yarinyar da kuke gani sunanta Faɗima Muhammad Sani shekararta 6 a duniya amma ita ta wakilci Raɓa Local Government a matakin hizo 60 kuma karatu mai kyau Ingantattar tilawa daga Sokoto State

28/11/2023

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN!!!

Yaa Allah Ka Kubutar da Bayi🙏

25/11/2023

MALAMINMU YA SAMU QARUWA!!!

!بارك الله للموهوب لك وشكرت الواهب وبلغ أشده ورزقت بره

Goni Sadiq Siddiq ya ta6a chemin matakin kaiwa Goni karfin Tilawa  5 ne: 1. Tilawar Sallah (  Farilla da kuma Nafila ) 2...
24/11/2023

Goni Sadiq Siddiq ya ta6a chemin matakin kaiwa Goni karfin Tilawa 5 ne:
1. Tilawar Sallah ( Farilla da kuma Nafila )
2. Tilawar Musaffa
3. Tilawar Jan baki na( Tafsir da kuma Wa'azi )
4. Tilawar Rubutu sai na qarshe
5. Tilawar Musabaqah
In ka chika wadannan qa'idoji 5 dinnan to kai Goni😀

To Amma yanzu fisabilillahi har se kaji Sunan Goni Up and Down, Don Allah ade tayamu da Addu'ah Allah ya bamu me Albarka !!!

🙏🤲

Yusuf Hassan S Power

SMALL BUT MIGHTY!!! This is abubakar mustapha who emerged the overall winner of the borno state Qur'anic competition lev...
21/11/2023

SMALL BUT MIGHTY!!!
This is abubakar mustapha who emerged the overall winner of the borno state Qur'anic competition level of QIRA'AT he is just 16 years.
Mustapha now set to represent borno state in the next coming national level in yobe state.
Could you emerging please !

07/11/2023
InnalilLahi Wa'inna Ilaihi Raji'un!!!
01/11/2023

InnalilLahi Wa'inna Ilaihi Raji'un!!!

Address

Emirs Palace
Keffi
961101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KEFFI Qur'an TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to KEFFI Qur'an TV:

Videos

Share

Category