Aminiya HAUSA Newspaper Friends

Aminiya HAUSA Newspaper Friends Domin samun ingantattun labarai acikin harshen Hausa. Babu shaci fadi acikin labaranta

Rauda a masallacin Annabi Muhammadu SAW dake Madina wani sashe ne na Aljanna. Dr. Ahmad Filin Samji Katsina
10/06/2024

Rauda a masallacin Annabi Muhammadu SAW dake Madina wani sashe ne na Aljanna. Dr. Ahmad Filin Samji Katsina

Yadda Maniyatan jahar Katsina 558 s**a tashi zuwa aikin Hajjin 2024 a jirgi na farko
05/06/2024

Yadda Maniyatan jahar Katsina 558 s**a tashi zuwa aikin Hajjin 2024 a jirgi na farko

Hukumar kula da filayen jiragen sama a Katsina ta sha alwashin inganta jigilar maniyyatan jahar a aikin Hajji na 2024
28/04/2024

Hukumar kula da filayen jiragen sama a Katsina ta sha alwashin inganta jigilar maniyyatan jahar a aikin Hajji na 2024

Home Hajj 2024 : ZA'A INGANTA AIKIN JIGILAR ALHAZAI A FILIN JIRGIN SAMA NA KATSINA - FAAN byASKGLOC NEWS -April 28, 2024 0 Hajj 2024 : ZA'A INGANTA AIKIN JIGILAR ALHAZAI A FILIN JIRGIN SAMA NA KATSINA - FAAN Daga Kabir Ahmed S/Kuka  "...bayan aikin Hajji na 2023 da ya gabata, an samu kura-kurai da...

Nazari tare da sharhi akan yaki da aiyukan ta'addanci a Jahar Katsina - Maiwada Danmalam
23/04/2024

Nazari tare da sharhi akan yaki da aiyukan ta'addanci a Jahar Katsina - Maiwada Danmalam

Home YAƘIN GWAMNA RADDA DA 'YAN BINDIGAR DAJI: RIBAR DAKE CI, RADADI KO ALFANU byASKGLOC NEWS -April 23, 2024 0 YAƘIN GWAMNA RADDA DA 'YAN BINDIGAR DAJI: RIBAR DAKE CI, RADADI KO ALFANU - Maiwada Dammallam  Duk da cewa har yanzu babu wani sulhu da ayi tsakani amma tabbas an yi abubuwa da yawa a c...

Yayin da aka samu adadin yawan maniyatan Najeriya da s**a yi nasarar biyan kudin aikin Hajjin 2024, ana sa ran jahar Kat...
06/04/2024

Yayin da aka samu adadin yawan maniyatan Najeriya da s**a yi nasarar biyan kudin aikin Hajjin 2024, ana sa ran jahar Katsina zata yi jigilar jirage 5 na maniyatanta da zasu sabke farali

Home Hajj24 - ALHAZA 51,447 S**A BIYA KUDIN KUJERA, JAHAR KATSINA ZATA YI JIRGI BIYAR byASKGLOC NEWS -April 06, 2024 0 Hajj24 - ALHAZA 51,447 S**A BIYA KUDIN KUJERA, JAHAR KATSINA ZATA YI JIRGI BIYAR Daga Kabir Ahmed S/Kuka  Kamar yadda wata sanarwa ta fito daga ofishin hukumar aiyukan Hajji ta ka...

Hukumar kula da Aikin Hajji ta kasa NAHCON tacewa jihohi, aikin Hajjin 2024 tamkar iya ruwa ne kowa ya fidda kan shi
09/01/2024

Hukumar kula da Aikin Hajji ta kasa NAHCON tacewa jihohi, aikin Hajjin 2024 tamkar iya ruwa ne kowa ya fidda kan shi

Home KUDIN AIKIN HAJJ NA 2024 KOWACE JAHA TA DEBO DA ZAFI BAKIN TA - NAHCON byASKGLOC NEWS -January 09, 2024 0 KUDIN AIKIN HAJJ NA 2024 KOWACE JAHA TA DEBO DA ZAFI BAKIN TA  - NAHCON Daga   Muhammad Ahmad Musa Da      Kabir Ahmed S/Kuka   Kamar yadda wasu bayanan da s**a fito daga ofishin ...

23/12/2023

Gaskiyar magana na fara gajiya. A san nayi, idan e, to a tsaya a haka, in kuma a'a, nan ma haka. Amma sai a maida ni tamkar hannun agogon bango irin ta da?

24/02/2023

Home Zaben 2023 RUKUNONIN KAMFANIN AL-DUSAR SUNYI KIRA DA ABI DOKA A LOKUTTAN ZABE byASKGLOC NEWS -February 24, 2023 0 Zaben 2023 RUKUNONIN KAMFANIN AL-DUSAR SUN YI KIRA DA ABI DOKA A LOKUTTAN ZABEDaga Kabir Ahmed S/Kuka, Katsina Anyi kira ga al'ummar Najeriya da su bi dokoki a lokacin da kasar ke ...

13/01/2023

Home 2022: MATSALAR TSARO DA TA TATTALIN ARZIKI WACE KE BA ZA'A MANTA BA byASKGLOC NEWS -January 13, 2023 0 2022: MATSALAR TSARO DA TA TATTALIN ARZIKI, WACE KE BA ZA'A MANTA BAA shekarar 2022 ƙasashe musamman na Afirka sun fuskanci abubuwa iri-iri na matsaloli, ba ma kamar ƙasashen Afirka ta Yamma...

Address

Dutsin Safe Lowcost Jibia Road
Katsina
820261

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminiya HAUSA Newspaper Friends posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category


Other Newspapers in Katsina

Show All