Malumfashi Media Concept

Malumfashi Media Concept Malumfashi Media Concept

16/12/2024
19/07/2024

Kaji maza

11/06/2024
16/04/2024

Innalillahi wainna Ilaihi Raji'un Muna Barar Addu'ar ku
Yanzu yanzu Allah yiwa SP. Nura Salisu Mato Dansarai rasuwa bayan Gajeri yar Rashi lafiya da yai fama da ita yayane Ga shugaban Wannan Shafi na Nypan - Nigeria Wato Comr. Usman A. mato Muna Addu'ar Allah ya jikanshi da Rahama yasa Aljannah fiddausi Ce makomar sa da Sauran Musulmai wadan da S**a rugamu Gidan gaskiya AMEEN
Allah ya Kyautata namu karshen in tamu da zu yasa mucika da Inmani Ameen

Yana Daga cikin Kyakkyawan Aikin Alkhairin Marigayiya Saratu Giɗaɗo (Daso) Ciyarda Marayu Da Almajirai Tare Da Ɗinka Mus...
09/04/2024

Yana Daga cikin Kyakkyawan Aikin Alkhairin Marigayiya Saratu Giɗaɗo (Daso) Ciyarda Marayu Da Almajirai Tare Da Ɗinka Musu Tufafi. A irin wannan lokacin na watan Ramadan.

Ya Allah ka karbi bakuncinta

Ya Allah ka yafe mata kura kuranta

Ya Allah ka gina mata gida a aljannah.

- Mai Lafia

Lafiyar ta kalau bayan tayi sahur Kuma an gudanar da Sallar Asubahi, sai ta ce yau jajibari babu inda zasu je saboda hak...
09/04/2024

Lafiyar ta kalau bayan tayi sahur Kuma an gudanar da Sallar Asubahi, sai ta ce yau jajibari babu inda zasu je saboda haka Yaran gidan ta kowa ya koma ya kwanta ya huta, lokacin data Saba tashi yayi aka jita shiru daga nan aka fara kwankwasa kofa wasa-wasa dai magana ta tabbata Allah ya karbi rayuwar jaruma Saratu Gidado (Daso).

Ubangiji Allah ya gafarta mata da Rahama.

Shuaibu Abdullahi

Jaruman Kannywood da sauran Yan'uwan da abokan arziki sun fara hallara a Shirye-shiryen jana'izar margayiya Saratu Gidad...
09/04/2024

Jaruman Kannywood da sauran Yan'uwan da abokan arziki sun fara hallara a Shirye-shiryen jana'izar margayiya Saratu Gidado.

Shuaibu Abdullahi

Makusantan fitacciyar ƴar Kannywood ɗin sun ce ta rasu ne bayan ta ɗauki sahur na azumin yau Talata.Za a yi jana'izarta ...
09/04/2024

Makusantan fitacciyar ƴar Kannywood ɗin sun ce ta rasu ne bayan ta ɗauki sahur na azumin yau Talata.

Za a yi jana'izarta bayan sallar la'asar a birnin Kano.😢

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJI’UNAllah Yayi Wa Uwa Kuma Jaruma A Masana’artar Shirya Fina-Finai Ta Kannywood Rasuwa Yau...
09/04/2024

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJI’UN

Allah Yayi Wa Uwa Kuma Jaruma A Masana’artar Shirya Fina-Finai Ta Kannywood Rasuwa Yau Bayan Kwanciya Barci Da Tayi Bayan Gama Sahoor.

Muna Addu’ar Allah Ya Jikanta Ya Gafarta Mata Kurakuranta Yasa Aljanna Ce Makomarta. Idan Tamu Tazo Kuma Allah yasa Mu çıka Da Kyau Da İmanı.

R.I.J.F 😭😭😭

Wata guguwa ta kashe akalla mutum ɗaya ta raunata mutum 15 sannan ta lalata gine-gine  800 a Nasarawa Lamarin ya fi shaf...
04/04/2024

Wata guguwa ta kashe akalla mutum ɗaya ta raunata mutum 15 sannan ta lalata gine-gine 800 a Nasarawa

Lamarin ya fi shafar garuruwan Awe, da Doma, da Keffi da kuma garin Keana.

Manhaja

Gwamnatin Legas ta sake buɗe gadar Third Mainland Bridge
04/04/2024

Gwamnatin Legas ta sake buɗe gadar Third Mainland Bridge

Ɗan Wasa kwallon kafa Ahmed Musa MON yaɗauki nauyin maganin Umar Bush mai Asháriya.Umar Bush fitattace a mafofin sada zu...
04/04/2024

Ɗan Wasa kwallon kafa Ahmed Musa MON yaɗauki nauyin maganin Umar Bush mai Asháriya.

Umar Bush fitattace a mafofin sada zumuntar ana saki video sa yana zagi kala kala wasu s**a mai dashi mai ban dariya.

A binciken da jaridar KNC Hausa ta gudanar yau, Ɗan wasa Ahmad Musa ne yabada umarnin aka kaishi abuja domin abinciki lafiyar sa, duk da baya ƙasar.

"Ko a kwanakin baya mai shafin dayake wallafa bidiyoyin Umar Bush Ibrahim yakaishi asibitin dawanau domin bincikar lafiyar sa.

Wannan shine marigayi (Sheikh Dr. Alhassan Sa’id Adam Jos) ya rasu a shekarar 2017Bayan karantarda ɗalibbai da yakeyi ac...
04/04/2024

Wannan shine marigayi (Sheikh Dr. Alhassan Sa’id Adam Jos) ya rasu a shekarar 2017

Bayan karantarda ɗalibbai da yakeyi acikin gida, wa’azin ƙasa, wa’azin jaha, wa’azin local government, tafsirin watan ramadan duk dashi akeyi kowace shekara.

Sheikh Alhassan Sa’id Adam Jos ya ƙare rayuwarsa yana yiwa addinin muslunci hidima 🥲

Albarkacin wannan watan, Ya Allah ka gafarta masa.

Alhassan Mai Lafia

Farfesa Ibrahim Maqari, ya ce bidi'a ce tsantsa Masallaci ya rika karbar kudi daga hannun jama'a da sunan yi wa addini h...
04/04/2024

Farfesa Ibrahim Maqari, ya ce bidi'a ce tsantsa Masallaci ya rika karbar kudi daga hannun jama'a da sunan yi wa addini hidima - Karanta a sashen sharhi.

Hoto: Prof. Ibrahim Maqari.

Zan shawo kan matsalar hauhawar farashi nan ba da jimawa ba - Tinubu
04/04/2024

Zan shawo kan matsalar hauhawar farashi nan ba da jimawa ba - Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Baiwa Rahama Sadau Mukami, Inda Za Ta Yi Aiki Cikin Kwamitin Kula Da Sashen Sanya Hannun Jari A Dandal...
04/04/2024

Shugaba Tinubu Ya Baiwa Rahama Sadau Mukami, Inda Za Ta Yi Aiki Cikin Kwamitin Kula Da Sashen Sanya Hannun Jari A Dandalin Kirkira Na Zamani Wato IDICE (Investment in Digital and Creative Enterprise).

Wane fata zaku yi mata?

Address

Malumfashi
Katsina
25880

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malumfashi Media Concept posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share