
09/09/2023
Matashi ya rataye kansa a Funtua
Da safiyar asabar ɗinnan aka sake samun wani matashi mai suna Naziri D BOY a rataye cikin ɗakinsa dake layin bayan dutse, Funtua.
Wannan dai zan iya cewa bai ci jarrabawa ba, duk tsananin ƙunci da halin matsi da mutun ya tsinci kansa a ciki to walLahi alheri ne, amma ga mumini. Duk rintsi karka yarda ka kashe kanka.
Allah Ya kyauta.