12 Daily Nigeria

12 Daily Nigeria I was born on 26-Ramadan-1416. You’ll reach us on 08063469248 I was born on Dan Musa L.G, Katsina State.

Proudly Muslim
Qur'an Crime, Hadith's Reader📚
Lovely Prophet 💜💯
Ammyu Family Member

21/12/2024
Yau shekara daya kenan da daukar Jami'ai na matakin Jaha a Jahar KatsinaFatan Alkhairi
15/11/2024

Yau shekara daya kenan da daukar Jami'ai na matakin Jaha a Jahar Katsina

Fatan Alkhairi

Today's photo 🇵🇸❤️            Actres  # jamilanagudu with   and  also known as   in   movie📽📺👈
26/08/2024

Today's photo 🇵🇸❤️










Actres # jamilanagudu with and also known as in movie📽📺👈

• Today's the best Photo 🍂🌻•🔴 Beautiful                                   🍂                          🍂                  ...
10/05/2024

• Today's the best Photo 🍂🌻
•🔴 Beautiful





























🍂






🍂






🍂






🍂



🍂


🍂




🍂






🍂

💚🤲Beautiful kaaba👆👆👆 jamilanagudu with and also known as in

⎯͢⎯⃝🩷 Today's the best Photo 🌿💜🌺∙──༅༎﷽༎༅──∙🌺                                  
10/05/2024

⎯͢⎯⃝🩷 Today's the best Photo 🌿💜

🌺∙──༅༎﷽༎༅──∙🌺


























17/04/2024

DALILIN DA YASA KASANSHEN DA SUKE GOYON BAYAN Israel s**a tada hankali da hana ta rama harin da Iran ta kaimata.

Tabbas hankali duniya ya tashi ganin irin makaman da Iran tayi amfani dasu wajen kai wannan harin wasu ma suna ganin yaushe Iran tayi karfin makami haka duba da ganin akwai makamin HIP har guda talatin 30 da Iran tayi amfani dasu Wanda shi wannan makamin a duk duniya China Da Rasha kawai suke dashi kwatsam sai ga Iran ta saki har talatin a wannan hari

Kashen duniya suna ganin harin da Iran takai ya kazanta
Iran tayi amfani da over 150 Drones wato jirage marasa matuki da Missile weapons over 100 wato makamai masu linzami Sai kuma HIP guda talatin 30 wadannan tarin masifaffun makamai da Iran tayi amfani dasu hakan ya kada duniya matuka,

Amma kuma ba nan gizo ke saka ba
DALILIN kasashe tilastawa Israel hana rama harin
ya ta allaka ne akan makamai talatin 30 da Iran ta hada dasu wajen kai wannan halastaccen harin wato HIP.

Menene shi wannan makami na HIP da kuma yadda yake kazamin aiki makamin HIP dai kamar yadda na fada a baya akaf kasashen duniya iya China Da Rasha kawai suke dashi kwatsam sai ga Iran ta harba har guda talatin 30
HIP wani makami ne da yake rikirkita Airondrone wato makamin kariya wanda da wannan makami ne na kariya kasa zata iya kare harin makiya

Amma ga makamin HIP wannan ba komai bane bayan abin wasa saboda da daga lokacin da makamin kariya ya ci karo da HIP tofa anan ne aikin makamin HIP zefara saboda daga lokacin da kuka tari makamin HIP da makamin kariya kuna ganin kunyi nasara to fa sabuwar masiface koka ballowa kanku a wannan lokacin makamin HIP yake fashewa sai yasaki wasu masifaffun makamai masu linzami da yake dauke dasu inda kowanne HIP guda daya yana dauke da makamai masu linzami sama da ashirin,
Wannan makami ana masa lakabi da barinsa bala'i harboshi masifa

ze sake wadannan makaman alokacin da ya fashe sannan duk kansu ko wanne yana sarrafa kasa ne har inda ake so ya fada
Wannan dalilin ne ya tilasta tawa Israel .

Allah ya takai ta jira Mamman !!! Yan Kwankwasiya karku manta da Masoyin ku Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi, shine fa wan...
07/04/2024

Allah ya takai ta jira Mamman !!! Yan Kwankwasiya karku manta da Masoyin ku Muhammadu Sunusi Lamido Sunusi, shine fa wanda akaci zarafin sa rana tsaka sabo daku, Aka dauke shi aka kaishi Kauye aka tube shi daga Kujerar sa ta gado zulman kawai don ya nuna sha'awar sa na ganin adalci ya wanzu a zaben 2019 a jihar Kano. Allah ga Muhammadu ka zama gatan sa. Gwamna ga masoyin ka Dan uwanka kai kake da wuka da nama, ka cigaba da abunda ya kamata kawai Gwamna domin Makiya fa suna son yimana Dariya. Fatanmu Allah ya cigaba da riko da hannayen Abba Gida Gida ya bashi ikon gyara barnan da Ganduje yai a Masarauta anan kusa.

Khatimu Kulkul
06 Apr 2024.

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 12 Daily Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to 12 Daily Nigeria:

Videos

Share