Kukan Kurciya Daily Post.

Kukan Kurciya Daily Post. Success through labour

07/05/2024

Wannan Bawan Allah Mazaunin Koramar Nayelli Ne Dake Cikin Garin Katsina, Yana Daya Daga Cikin Wadanda Iftila'in Ruwa Ya Rutsa Da Su Shekarar Da ta Gabata, Har Ta Kai Gidan sa Ya Rushe Ruwa Ya ja matarsa Da Dansa Daga Bisani An Ceto Matar Amma An Rasa Yaron.

Mai Girma Mataimakin Gwamna Faruq Jobe Ya zo Jaje Har Yayi mashi Alkawarin Zai Saya Mashi Gida. Amma Har Yanzu Bai San Wa Zai tuntuba ba Har Sakon Shi Ya Kai inda ya k**ata. Don Allah Idan Akwai Wanda Zai Iya Taimaka Mashi Ya Yi wa Mai Girma Mataimakin Gwamna Tuni Cewa Har Yanzu Bawan Allahn Nan Yana Nan Yana Jira Kuma Ga shi Damanar Ta Matso.

30/01/2024

Na jima da gargadin ku, ga shi yanzu Shugaba Tinubu ya fara sharar fagen mayar da kujerar mulki Lagos daga Abuja - Naja'atu

14/01/2024

Ka ji matsayar wasu Malaman Izala akan Mauludi.

30/12/2023

Baba Ari ya fede biri har wutsiya.

02/07/2023

MAJOR ALMUSTAPHA YA FALLASA SIRRIN BOYE AKAN MATSALAR TSARO ƘASA:

Kalli wannan bidiyo domin jin dalilan da s**a hana matsalar tsaron Nigeria ya kawo ƙarshe, dama abubuwan da s**a haifar da matsalar tun farko. Daga Manjo Hamza Al-Mustapha (RTD)

Allah ka yi mana maganin masu hannu a ciki.

“Allah ba zai karɓi Tauhidin ka da Ibadar ka ba, sai kana girmama Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam."© Sheik Aminu...
02/07/2023

“Allah ba zai karɓi Tauhidin ka da Ibadar ka ba, sai kana girmama Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam."

© Sheik Aminu Ibrahim Daurawa

Shugaba Tinubu Yace; A Shirye Yake Tsaf Domin Kawo Ƙarshen Talauci Da Ta'addancin Da Ya Addabi 'Yan Nigeria.
02/07/2023

Shugaba Tinubu Yace; A Shirye Yake Tsaf Domin Kawo Ƙarshen Talauci Da Ta'addancin Da Ya Addabi 'Yan Nigeria.

Sarki Salman na Saudiyya ya ba da umarnin a bai wa kowane mahajjaci kyautar Ƙur'ani.  Hakan na nufin za a rabar da Ƙur'a...
02/07/2023

Sarki Salman na Saudiyya ya ba da umarnin a bai wa kowane mahajjaci kyautar Ƙur'ani.

Hakan na nufin za a rabar da Ƙur'anai sama da miliyan biyu.

Yanzu-Yanzu!Shugaban Kasa Tinubu Ya Dakatar Da Shugaban E.F.C.C Na Kasa Wato Abdurrashid Bawa.
14/06/2023

Yanzu-Yanzu!
Shugaban Kasa Tinubu Ya Dakatar Da Shugaban E.F.C.C Na Kasa Wato Abdurrashid Bawa.

14/06/2023

Kalli Makudan Kudin Da DSS s**a k**a Gidan Tsohon Gwamnan Kudi Wato Goodwin Emefiele.

14/06/2023
Kallai wannan lokaci naku ne jagaba.
03/06/2023

Kallai wannan lokaci naku ne jagaba.

03/06/2023

Tuna baya.

03/06/2023

No fuel No Problem.

Address

Ibb Way
Abuja
2076

Telephone

+2348171371508

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kukan Kurciya Daily Post. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kukan Kurciya Daily Post.:

Videos

Share