Radio Kano FM TV

Radio Kano FM TV Radio Kano was dated back to 1946 as the station which was initially a branch of Radio Distribution
(1)

20/08/2023

Masarautu da Al'adunsu; Tarihin kafuwar masarautar Yamaltu wanda asalin su Larabawa ne daga Yamen

18/06/2023

Ya mayar da ƙoƙon kan mutum kofin shan ruwan sa

16/06/2023

muna saran kan mu da takobi a duk lokacin da sarki zai yi hawa

06/05/2023

Abdussalam Na'iya gwammaja

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya yafe bashin siyan gidaje ga malaman makaranta 91 wadanda s**a fara biyan kaso 10 cikin 100 na kudin gidajen da gwamnatinsa ta gina a karamar huk*mar Ungogo

Gwamna Ganduje ya bayyana hakan ne a bikin kaddamar da bude rukunin gidaje da ya kunshi gidaje 500 dan raba wa malaman makaranta a matsayin bashi

Dr Ganduje ya ce za a rika yankar kudin gidajen da kadan-kadan daga albashin sauran malaman da s**a biyo bayan wadanda aka yafe wa.

Ya bayyana cewa wannan yafiya da ya yi ga wadannan malamai, wani bangare ne na kyautata dangantakar sa da malaman makaranta dan a rika tunawa da shi bayan ya bar mulki

Ya ce lokacin da gwamnatinsa ta hau kan karagar mulki ta dauki nauyin tura malaman makaranta wadanda ba su da takardar shaidar kwarewa kan koyarwa da su koma makaranta dan samun wannan takarda.

Ya kara da cewa an sanya wa unguwar da aka gina wadannan gidaje sunan tsohon shugaban kungiyar kwadago ta jiha, kwamred Kabiru Ado Minjibir.

COV ANG/

Alhamdulillah Masha Allah
21/04/2023

Alhamdulillah Masha Allah

Duk wanda ya ƙaryata Hadisin Manzan Allah S.A.W Kafiri ne........Musa Munnir Sada ( Zanƙan ).Matashin Dan siyasar nan ma...
04/04/2023

Duk wanda ya ƙaryata Hadisin Manzan Allah S.A.W Kafiri ne........

Musa Munnir Sada ( Zanƙan ).

Matashin Dan siyasar nan mai lakabin Musa Zankan, yace takaddamar da ake tayi a social media game da cewar ba'a neman taimako wurin Manzan Allah sai dai wajen Allah subhanahu wata'ala, wanda wani shehin malami dake jihar Bauchi Malam Idiris Bauchi ya fada Maganar sa gaskiya ce inji Musa zanƙan.

Yace Manzan Allah Sallallahu alaihi Wasallam yace in zaku nemi taimako ku nema a wurin Allah.

Yace idan zaku nemi tsari ku nema a wurin Allah.
Dogaro ga wadannan hadisai na Manzan Allah Sallallahu alaihi Wasallam yasa Musa zanƙan ya ce yana goyon bayan shehun malami malam Idiris Bauchi.

Ɗan jarida ya tsallake Rijiya Da baya, A daren Litinin da misalin karfe takwas da minti goma wani ɗan jarida ma'aikacin ...
04/04/2023

Ɗan jarida ya tsallake Rijiya Da baya,

A daren Litinin da misalin karfe takwas da minti goma wani ɗan jarida ma'aikacin gidan Radio Kano k*ma mamba a kungiyar 'Yanjaridu marubuta labarin wasanni ta kasa reshen jihar Kano, mai Suna Yusuf A. Yusuf Giginyu ya gamu da wasu ɓata gari akan hanyar sa ta komawa gida daga wajen aiki, inda s**a tare shi domin kwace wayar hannun sa , amma cikin ikon Allah -Allah ya bashi damar kwace sharbebiyar wukar hannun su, sai dai tuni sun gudu da wayarsa ta hannu Android.

A dan haka Yusuf A Yusuf ke kira ga al'umma da su dinga kula sosai idan s**a hango matasa su biyu a kan babur sun nufo garesu da nufin tambayar wani wuri.

Yanzu haka dai Yusuf A. Yusuf yana nan cikin koshin lafiya.

27/03/2023

Taran raba tallafin Kayan abinci daga Kingdom of Saudi Arabia Wanda aka gudanar a huk*mar bada agajin gaggawa ta jihar Kano.

DEPUTY VOTES18.3.2023The kano state Deputy Governor also APC  gubernatorial candidate Dr Nasiru Yusuf Gawuna together wi...
18/03/2023

DEPUTY VOTES
18.3.2023

The kano state Deputy Governor also APC gubernatorial candidate Dr Nasiru Yusuf Gawuna together with his children casted their votes at polling unit number 041 situated at Hali Qur'anic school Gidan Sha of Gawuna ward Nassarawa local government area around 9.50am.

Similarly his wife Hajiya Hafsa Nasiru Yusuf Gawuna casted her votes at the same polling unit.

Speaking shortly after, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna restored compidence that he will be victorious and leave the rest to the will of Allah.

The Deputy Governor who satisfied with proper arrangements made by INEC, commitsment of security agencies for peaceful exercise he also commended for the turn out of electorates.

He called on electorate to vote peacefull in accordance with electoral guidelines and pray for successful exercise.

COV/NBA

17/03/2023

Kalma mafi daɗin ji daga bakin al'umma ( Allah ka zaɓa mana shugabanni na gari ).

A larabar nan ce kotun majistire mai lamba 54 dake zamanta a nomansland ta aike da Alhasan Ado Doguwa haɗe da wani matas...
01/03/2023

A larabar nan ce kotun majistire mai lamba 54 dake zamanta a nomansland ta aike da Alhasan Ado Doguwa haɗe da wani matashi gidan ajiya da gyaran hali bisa zargin sa da wasu laifuka biyar ciki kuwa harda laifin kisan kai.
Kamar yadda wakilin mu Abubakar Abdulkadir Uran da ya halarcin zaman kotun ya bamu labarin.

12/01/2023

Wasa Kwakwalwa ga Wadanda Sukasan Lokacin da Akayi Amfani da Wadannan.

Wadannan kayayyakin anyi yayin su a wasu shekaru da su ka wuce, amma bayan ilimi da ya yawaita aka kirkiro abubuwan da su ka sanya aka daina amfani da wadannan abubuwa.

Amma k*ma a wasu lunguna da sako har yanzu ana yayinsu sama-sama.

Shin ko akwai wanda zai iya gayamana sunayen abubuwan da ya gani a wannabe waje k**a tun daga talabijin zuwa sauran abubuwan?

Ku kasance da Zainab Abubakar Durimin Zungura a zango na uku na yada shirye shiryen gidan radiyon jihar Kano.
12/01/2023

Ku kasance da Zainab Abubakar Durimin Zungura a zango na uku na yada shirye shiryen gidan radiyon jihar Kano.

05/01/2023

Motar kwalli samfurin Jeep da Wani yaro ya ƙera meye hanzarin ku game da wannan yaro.

05/01/2023

Wani yaro kenan da ya ƙera mota samfurin keep tana k*ma tafiya har da ribas yace Kuma burinsa a nan gaba Sai ya ƙera jirgin sama.

Shekarunsa goma sha Uku a duniya me zakuce game da wannan yaro.

04/01/2023
09/12/2022

Uwa maba da mama Radion kanawan dabo

07/12/2022

A cikin shirin na taska za ku ji rahoton wata halitta mai yatsu biyar tamkar bil'adama za k*ma muka wo muku wanni dattijo mai shekaru fiye da saba'in a duniya amma ya shiga makarantar allo yanzu k*ma haka ya sauke Alkur'ani mai girma dama sauran labarai masu ban al'ajabi, ban tausayi dama ban haushi.
Kasance damu da ƙarfe goma na dare a tashoshin mu na AM da FM domin jin cikakken rahoton tare dani Hussaini Kabir Minjibir.

31/08/2022
Innalillahi Wa'inna Ilaihi Ra'aji'un, Allah yayiwa daya daga cin Direbobin mu mai suna Malam Garba Sharif(Wanda aka fi s...
30/08/2022

Innalillahi Wa'inna Ilaihi Ra'aji'un, Allah yayiwa daya daga cin Direbobin mu mai suna Malam Garba Sharif(Wanda aka fi sani da Ahlan Driver) Rasuwa, Anyi Sallar Jana'izar sa a Alfindiki, Masallacin Malam Sidi Karami da Misali Karfe 8:00am na safiyar Yau, Allah yajikansa da Rahama Yasa Aljannatul-Fiddausi ce Makomarsa, Idan tamu tazo Allah Ubangiji yasa mu cika da imani, ameen

National institute for cultural orientation NICO presents A 2 Day National Conference on culture, peace, and National se...
30/08/2022

National institute for cultural orientation NICO presents A 2 Day National Conference on culture, peace, and National security
The role of the media.
At Mumbaiya House ( Aminu Kano House), Kano State.

Inna lillahi wa'inna ilaihi Rajiun Allah ya yi wa Alh. Yahaya Musa Hudu, Tamburawa Dawakin Kudu Rasuwa a ranar Lahadi 31...
11/08/2022

Inna lillahi wa'inna ilaihi Rajiun Allah ya yi wa Alh. Yahaya Musa Hudu, Tamburawa Dawakin Kudu Rasuwa a ranar Lahadi 31 ga watan Yuli shekara ta 2022.

Alh. Yahaya na ɗaya daga cikin Alhazan jihar Kano da ya sauke faralin wannan shekara haka k*m shi ke taimakawa wani mara lafiya acan kasa mai tsarki.

Allahu Akbar ashe dukkan su wa'adin su ya kusa.

Allah ya jikan su ya gafarta masu yasa aljanna makomar su baki ɗaya.

Dukkan su mutanen Garin Tamburawa ne karamar huk*mar Dawakin Kudu.

Allahu Akbar 😭 Inna lillahi wa'inna ilaihi RajiunKullu nafsin za'ikatul maut.Alhaji Shu'aibu Usman is among the millions...
11/08/2022

Allahu Akbar 😭 Inna lillahi wa'inna ilaihi Rajiun
Kullu nafsin za'ikatul maut.

Alhaji Shu'aibu Usman is among the millions of pilgrims who performed this year's Hajj operation 😥 after completed his Hajj rites he answered the call of almighty Allah on Monday 8th August after protected illness at Saudi Arabia. 😭. May Allah subhanahu wata'ala make his gentle soul rest in peace 😭 Ameen

Federal and state governments have been called upon to create more jobs to the teaming youth in order to curtailed the n...
01/08/2022

Federal and state governments have been called upon to create more jobs to the teaming youth in order to curtailed the number of insecurity situation in the country.
The national coordinator of civil society organization for conflict resolution in Nigeria (CS-CRIN)Mr Adeniyi Aremu made the call during press briefing in kano.
Mr Adeniyi Aremu explained that engaging youth in to various jobs will mitigate crises in the country.
He said his organization had already engaged one hundered and twenty peace volunteers advocators who are presently working in ten local government areas of kano state.
These volunteers according to him are assisting police in intelligence gathering with a view to preventing conflict in the society.
Mr Aremu further said being his organization is an European union four years project,it had done about fifty two projects which include Snaggy with inter faith religious leaders in order to always preach for peace and avoid voilance in the society.
He added that because of the importance of the projects, stakeholders are calling for the European union to extend the project for another four years.
By Rukayya Umar

Tuni shirye shirye sun yi nisa na jigilar alhazan jihar Kano zuwa gida Najeriya bayan kammala aikin ibadar su a ƙasa mai...
26/07/2022

Tuni shirye shirye sun yi nisa na jigilar alhazan jihar Kano zuwa gida Najeriya bayan kammala aikin ibadar su a ƙasa mai tsarki ki.

Kamar yadda aka fara auna jakun kunan Alhazan.

H K M-MAKKAH.

12/06/2022

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Radio Kano FM TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Radio Kano FM TV:

Videos

Share

Nearby media companies