Fitowar Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II, CON zuwa wajen taro a safiyar yau.
Monday, 13th January 2024.
Ina wani ba Kaiba.
Masu jama tsoro Sukai.
Maci gari Mamman na Madawaki.
Wani ba ya ja da kai.
KARA SHIRI NA GARBA MAMMAN RABA GASA WAN MAZA 👑
It’s another day at the Palace!Thursday, 9th January 2024.
Fitowar Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II, CON PhD zaman fada a safiyar Laraba.
Wednesday, 8th January 2025.
KIRARIN DA GALADIMAN RUMBU YAKE YIWA MAI MARTABA SARKIN KANO KHALIFA DR. MUHAMMAD SANUSI II, CON.
Today’s session from the palace!
Monday, 23rd December 2024.
Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II, CON yayin gabatar da Zikirin Juma’a a yammacin yau. Muna Addu’a Allah ya taimaki Sarki Allah ya Karawa Sarki lafiya Allah ya Karya Makiyan Sarki. Friday, 20th December 2024.
Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II, CON ya ziyarci Makarantar Kwana ta Dalibai Mata dake GGC DALA a yammacin Alhamis.
Thursday, 19th December 2024.
GOVERNMENT GIRLS COLLEGE, DALA.
Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II, CON ya ziyarci Makarantar Kwana ta Dalibai Mata dake GGC DALA a yammacin Alhamis.
Thursday, 19th December 2024.
Today’s Royal Court Session from the Palace! Thursday, 19th December 2024.
Fitowar Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II, CON zuwa taron Saukar Alqur’ani Mai Girma a Unguwar Rijiyar Zaki. Wednesday, 18th December 2024.