Mansur Rabiu

Mansur Rabiu A Journalist, Crypto Trader and Content Creator

Daga Yau Bazan Sake Rokon wani kan Yafara FACEBOOK MONETIZATION.
21/12/2024

Daga Yau Bazan Sake Rokon wani kan Yafara FACEBOOK MONETIZATION.

20/12/2024

Shifa
Facebook Account
Kala UKU ne
Profile. Normal Page. da kuma V.I.P Page. Alhaji idan kanada V. I. P Game Over.

100000=1$   Wainda s**a saka kuɗin su Allah maida Alheri acigaba da fafutuka pi 🚀🚀🚀 Sidra  🚀 2025  is the code.   Acigab...
20/12/2024

100000=1$ Wainda s**a saka kuɗin su Allah maida Alheri acigaba da fafutuka pi 🚀🚀🚀 Sidra 🚀 2025 is the code. Acigaba da fafutuka

20/12/2024

🙏 ALHMDULILLAH 🙏

Yau Misalin  karfe 1 na rana Agogon Nigeria (12pm UTC) za'a fara trading TOMA a kasuwar Bitget da Gate io.
20/12/2024

Yau Misalin karfe 1 na rana Agogon Nigeria (12pm UTC) za'a fara trading TOMA a kasuwar Bitget da Gate io.

Breaking:PAWS will take snapshot at 30th December. Joy is coming next year 💐
19/12/2024

Breaking:
PAWS will take snapshot at 30th December.

Joy is coming next year 💐

YESCOIN 🔥zasu suyi Snapshot sau Uku 1. Nafarko zasu duba domin su Cire Masu Amfani da BOT 🤖 2. Na biyu zasu duba suwaye ...
19/12/2024

YESCOIN 🔥

zasu suyi Snapshot sau Uku
1. Nafarko zasu duba domin su Cire Masu Amfani da BOT 🤖
2. Na biyu zasu duba suwaye s**a fara da wuri kuma haryanxu Anayi dasu wato (early adopters)
3. Na uku kuma zasu duba komai daya shafi Account dinka

Basu fadi Ranar snapshot

Zai yi wahala ba sai march zasu yi listing ba Saboda na saurara wani taron da s**ayi kwanaki agarin Hongkong wani yayi musu tamabaya Akan Wai yaushe ne zata Fashe, sai s**ace sai Q1 march 2025.

Mudai fatan mu Allah yasa suyi wa Community Adalci wajen Rabon Airdrop.

19/12/2024

Dan Allah
Wai nawa ake saida (BARGO) A kasuwa ne wai
Zan sayama wani Bro na dake school 🥶

Cikin sabon bayanin da TOMA s**a fitar, na fahimci idan ka tura TOMA zuwa Exchange ba zai hana ka samun Allocation na Sn...
18/12/2024

Cikin sabon bayanin da TOMA s**a fitar, na fahimci idan ka tura TOMA zuwa Exchange ba zai hana ka samun Allocation na Snapshot ba. So, ina bayar da shawara aje ayi depositing a CEXs din, ba kamar yadda nake fahimta a karon farko ba na idan kayi deposit a yanzu zai iya yiwuwa mutum ya rasa samun snapshot.

Ayi deposit din kafin karfe 9 na safiyar nan Agogon Nigeria. Yanzu zanje nayi nawa.

Sidra Chain tana bukatar duk masu amfani da wallet na waje (kamar MetaMask, Brave Wallet, da sauransu) su haɗa wallet ɗi...
17/12/2024

Sidra Chain tana bukatar duk masu amfani da wallet na waje (kamar MetaMask, Brave Wallet, da sauransu) su haɗa wallet ɗin su da Sidra Chain kafin ranar 15 ga Janairu, 2025. Wannan yana nufin:

1. Me ake nufi da "wallet na waje"?
Wallet na waje shine digital wallet da yake a waje da Sidra, kamar MetaMask ko Trust Wallet. Ana amfani da su domin ajiyar kudade ko gudanar da mu'amala akan blockchain.

2. Me yasa dole ne a haɗa wallet ɗin?
Wannan matakin yana nufin tabbatar da cewa wallet ɗin da kake amfani da ita tana da alaka da Sidra Chain. Ba za ka iya amfani da wannan wallet akan Sidra ba idan baka haɗa ta ba kafin wannan rana.

3. Me za ka yi?

Idan kana da wallet na waje (kamar MetaMask), ka je settings a cikin Sidra Chain, sannan ka bi umarnin haɗawa da wallet ɗinka.

Idan baka da wallet na waje, wannan sanarwar ba ta shafe ka.

4. Me zai faru idan baka haɗa ba?
Idan baka haɗa wallet ɗin ka kafin Janairu 15, 2025, ba za ka iya amfani da wannan wallet akan Sidra ba.

A taƙaice:
Idan kana amfani da Meta

Tonstation zasu Bude withdrawal yauGa exchanges da zasuyi listing Tonstation Bitget,Gateio,MEXC, hashkey
16/12/2024

Tonstation zasu Bude withdrawal yau
Ga exchanges da zasuyi listing Tonstation Bitget,Gateio,MEXC, hashkey

16/12/2024
16/12/2024
16/12/2024
Breaking news!PAWS sunyi Hijira daga Ton Blockchain sun koma akan Solana BlockchainKuyi connecting wallet dinku ta Phant...
16/12/2024

Breaking news!

PAWS sunyi Hijira daga Ton Blockchain sun koma akan Solana Blockchain

Kuyi connecting wallet dinku ta Phantom ko Solflaye wallet a PAWS yanzu yanzu 📈

Muna Cigaba Da gudanar da Tattaunawa Akan Facebook Monetization.. Saura 15 Days.
15/12/2024

Muna Cigaba Da gudanar da Tattaunawa Akan Facebook Monetization.. Saura 15 Days.

$TimeFarm Update!Jama'ah wlh ku kula da $TimeFarm (Seconds) ɗinku. Kun fahimci cewa yanzu kon sun dakatar da tsarin "Fif...
15/12/2024

$TimeFarm Update!

Jama'ah wlh ku kula da $TimeFarm (Seconds) ɗinku. Kun fahimci cewa yanzu kon sun dakatar da tsarin "Fifth Referral Commission" ɗinnan?

Wato sun dena bayar da Referral Commission ɗin da suke bayarwa a baya na hawa biyar. Iya hawa biyu kawai yanzu suke bayarwa (Direct and Indirect).

Tun kwanaki na fahimci an rage bamu abunda muke samu a baya. Sannan mafiya yawan "Inactive Accounts" an kusa ƙone abunda s**a tara, ta hanyar amfani da tsarin (Burning Mechanism) ɗin da s**azo dashi.

Hakan na nufin; Total Supply ɗin $Seconds zai zama limited. Wanda darajarsa zata ƙaru. Sannan duk wani $Seconds da aka biya kuɗin Talla dashi, akwai wani percentage da suke Burning. Zuwa yanzu anyi Burning $Seconds mai matukar yawa.

Har yanzu According to TimeFarm Price; 2Billion $Seconds daidai yake da $500. Wannan shine Price ɗin daya bayyana a a gurin da ake saka talla a Task System ɗinsu. Mu kuma ƴan bunburutu shine muke siyarwa kawai akan price ɗin da muke so.

Dan haka kowa yasan inda darr yayi masa inji hau

Address

Kano
700224

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mansur Rabiu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share