farin cikin iyaye

farin cikin iyaye FARIN CIKIN IYAYE

26/05/2025
ALLAHU AKBARA cikin maganganun da Azzaman Azzaman ya fada na karshe a taron da yayi da  dunbin mutane a garin Makurkudi ...
26/05/2025

ALLAHU AKBAR

A cikin maganganun da Azzaman Azzaman ya fada na karshe a taron da yayi da dunbin mutane a garin Makurkudi 'yan awanni kafin yayi hatsari ya mutu..

Yaace; 'idan har addinin Musulunci gaskiya ne , idan har Annabi Muhammad (SAW) Manzon Allah ne, idan har Al-Qurur'ani gaskiya ne, to Allah Ya sa wani mummunan abu ya faru dashi kafin ya kai inda zai je daga Makurdi

Allah Madaukakin Sarki ya tabbatar masa da gaskiyar abinda ya k@furce a kai, ya hadu da mummunan hatsarin mota ta zama ajalinsa a Makurdi

Wallahi wanna babbar aya ce ga dunbin al'ummah da ya ha|akar yasa sukayi riddah da wadanda suke shirin yin riddah, kuma aya ce ga wadanda suke binsa da duk abokan huldarsa, ina ma ace zasuyi hankali su dawo Musulunci?

Yaa Allah Ka tabbatar damu a tafarkin Musulunci duniya da lahira

26/05/2025

Ina cigiyar rAgO na
Idan anga Wanda ya ganshi😎

26/05/2025

Allah kabamu iKON yin layya,
Ya Allah.

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Saudiyya ta hana Dr. Ahmad Gumi shiga kasar domin gudanar da aikin Hajji, bisa zàŕĝìñ cewa yana ...
26/05/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Saudiyya ta hana Dr. Ahmad Gumi shiga kasar domin gudanar da aikin Hajji, bisa zàŕĝìñ cewa yana sùķar manufofin gwamnatin.

Me zaku ce?

26/05/2025

Kada amanta da azkar din safe da yamma

25/05/2025

I've received 105,000 reactions to my posts in the past 30 days. Thanks for your support. 🙏🤗🎉

_Rashin haƙuri, shi ke kawo ci-da-zuci, har kuma a shiga cikin hasarar da za ta tayarda hankali. Rashin haƙuri shi yake ...
24/05/2025

_Rashin haƙuri, shi ke kawo ci-da-zuci, har kuma a shiga cikin hasarar da za ta tayarda hankali. Rashin haƙuri shi yake haifarda fushi, har kuma a watsar da manufa, ko kuma a tarwatsa tsari. Mara haƙuri shi yake ɓatawa da mutane nan da nan, har ya rasa abokai. Mara haƙurin jin cikakken bayani, shi yake aikata zalunci, abin kuma ya dawo kansa. Rashin haƙuri shi yake hana zuwa, har kuma a yi danasanin ba a je ba. Mai gajeren haƙuri mai gajerar zuciya. Mai gajerar zuciya, mai gajeren tunani. Mai gajeren tunani mai naƙasar nasara a rayuwarsa._

Allah ta'alah yasa mudace ✍️
Amin y hayyu y qayyum

Address

Kano

Telephone

+2347019944254

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when farin cikin iyaye posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to farin cikin iyaye:

Share