Yusif yahaya Hashim

Yusif yahaya Hashim Digital skills

Kai jama a
05/08/2024

Kai jama a

Inna lillahi wa inna ilaihirrajiun Wai iyaye miye Matsalarkune???
22/07/2024

Inna lillahi wa inna ilaihirrajiun Wai iyaye miye Matsalarkune???

21/06/2024
09/05/2024

Duk wanda yasan ya buge mutun da mota a titin sallari bakin ruwa, ranar 5 ga watan mayu da kusan 11 na dare ya gudu to Allah ya yi wa wanda ya buge rasuwa ranar 6 ga watan mayu.

Sunan sa Alhaji yakubu dan unguwar Gyadi-gyadi da yake zaune a unguwar Sallari a Kano sakamakon cutar ciwon suga da yake da ita, Hakan ya sa yake yawan tafiyar kafa zai dawo gida wani ya bugeshi da mota ya gudu sakamakon dare ne wajan ba mutane bayan kwana daya ya rasu a asibitin Aminu Kano.

Kaji tsoran Allah kaje domin ganawa da Ahalinshi ko kaje nasan bazai wuce daga karshe s**e maka sun yafe ba. Sai kaji da Azumin ka 60 kaga ka samu sauki, Amma rashin zuwan ka babbar matsala ce ga rayuwar ka anan duniya da kuma lahira kadai karayin tunani kafin sadakar bakwai din shi.

Ku taimaka kayi share domin sakon ya kai inda ake so yaje.

Abubakar (Mal. Daddy)

Shadda leshi atampah akan farashin daidai da Aljihun kowa
22/03/2024

Shadda leshi atampah akan farashin daidai da Aljihun kowa

29/10/2023

Address

Tsanyawa
Kano

Telephone

+2347061855816

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusif yahaya Hashim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share