21/12/2024
KANASO FACEBOOK SU FARA BIYAN KA?
Duk kokarin son tara Followers din ka, ka kuma yi kokarin kirkirar abinda zai kawo maka Engagement a shafin ka da zaka samu damar samu kudaden da kake fatan samu.
Nan dai $11,624 ce wata ta samu
A lissafin Naira kusan Million 16 ππ
Ya zaka ji a ranka a wayi gari ace kaine mammallakin kudin nan? Zaka samu in Shaa Allah amman fa sai da aiki tuΖuru da kuma addu'a.
Allah ya bamu Sa'a baki daya M AMINU