Freedom TV

Freedom TV FREEDOM RADIO (Muryar Jama’a)

10/12/2024

Saurari shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 09-12-2024

10/12/2024

Saurari shirin In Da Ranka na ranar Litinin 09-12-2024.

09/12/2024

Duk abin da Kwankwaso ke takama da shi Danmasani ya fi shi daraja a Kano - Ibrahim Soja

09/12/2024

Ko babu Kwankwasiyya Kawu Sumaila zai iya cin zabe, don ba wannan karon ya fara nasara a kanmu ba - Mustapha Mai Royal

09/12/2024

Kakakin ma'aikatar Ilimi ta Jigawa Malam Wasilu Umar Ringim ya bayya irin ci gaban da ake samu a harkokin ilimi a jihar karkashin jagorancin Gwamna Dan Modi.

09/12/2024

Sponsored

Zaman lafiya ya fi zama dan sarki, Hausawa da Fulani mu hada kanmu mu zama tsintsiya madaurinki daya.

Wannan sako ne daga Mustapha Naburaska.

09/12/2024

Ana ci gaba da zaman dar-dar a unguwannin Yakasai da Kofar Mata da Zage da ke nan birnin Kano sakamakon tsanantar fadace-fadacen daba daga yammacin jiya Lahadi zuwa wayewar gari.

Zuwa yanzu dai tuni aka yi jana’izar mutane biyu da s**a rasu sakamakon rikicin dabar.

Ga karin bayani a wannan rahoto da Halima Wada Sinkin ta hada.

08/12/2024

TALLA

GARWASHI S2 ZAI FARA ZUWA RANAR 9/12/2024

YOUTUBE
UK ENTERTAINMENT 8:30PM

AREWA24 9:00PM
Da
ALGAITA TV 9:00PM

ALGAITA TV ZAKu SAMITA A
Satellite AMOS17
Frequency 21126
Symbol rate 30000
Polarity vertical
Fec 3/4

MUNA GODIYA DA YADDA KUKA KARBI KASHI NA 1
Reposted from

08/12/2024

Sponsored

Ku kalli yadda Sanatan Kano ta Kudu, Sanata Abdurrahman Suleiman Kawu Sumaila, OFR ya kaddamar da sabon shirin noman rani, tare da gina rijiyoyin ban ruwa da rabon injinan ban ruwa a Ajingi, da ke yankin Kano ta Kudu, a jiya Asabar.

Wannan ya zama wani bangare na shirin tallafa wa mutane dubu goma da Sanatan zai gudanar a yankin.

08/12/2024

Engr. Muhammad Kabir Musa ya yi kira ga Gwamnatin Kano kan inganta rayuwar matasa

07/12/2024

Yadda ta kasance a wajen rabon tallafin kudi Naira dubu hamsin hamsin ga mata da matasan jamiyyar APC da Malam Nasir Bala Jaoji ya yi yau a Kano.

Zahrau Nasir zata gabatar da shirin wanda
Kamfanin Zara media and publicity services ya dauki dauyin kawo wa.

07/12/2024

Saurari shirin Kowane Gauta na ranar Juma'a 06-12-2024

07/12/2024

Saurari shirin In Da Ranka na ranar Juma'a 06-12-2024.

06/12/2024

Sponsored:

Saurari Shirin Gani Ya Kori Ji kashi na 2

06/12/2024

Ba da yawunmu wasu marasa kishi ke goyon bayan kudirin dokar harajin Tunibu a Bauchi ba - Comr. Adam Muhammad Bello.

Domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a kan lokaci ta manhajar WhatsApp ku yi following Channel dinmu ta wannan link da ke kasa.

��https://whatsapp.com/channel/0029Va9qkqr89ineI29apS2H

06/12/2024

Yau muna tare da matashiyar nan mai ayyukan jin ƙai a kafafen sada zumunta Farida Sadi

06/12/2024

Gwamnatin jihar Kano ta yi martani ga hukumomin tsaron da s**a yiwa fadar Sarkin Kano ƙawanya.

A wata hira da Freedom Radio sakataren Gwamnatin jihar Kano Dr. Abdullahi Baffa Bichi ya ce, mamaye gidan Sarkin yunkuri ne kawai na kawo rashin zaman lafiya.

06/12/2024

Saurari shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 05-12-2024

Address

PHASS 1 SHARADA INDUSTRIAL Estate KANO
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Freedom TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Freedom TV:

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other Radio Stations in Kano

Show All