Dandali - Breaking News

Dandali - Breaking News Labarai The editorial team works around the clock to bring you updates on the biggest celebrities in Africa and beyond.

Gulma – Gossip n More is a source of celebrity news, Nollywood and Kannywood gossip, scandals, and information that covers Nigeria and other African countries.

News Flash Update! 🔥 As Nigeria marks its 64th Independence Day on Tuesday, October 1st, a Chieftain of the All Progress...
30/09/2024

News Flash Update! 🔥

As Nigeria marks its 64th Independence Day on Tuesday, October 1st, a Chieftain of the All Progressives Congress (APC), Chief Sunny Sylvester Moniedafe , fondly referred to as the Jagaba of Jimeta, has urged Nigerians to remain steadfast in their resolute, pure, and unshaken patriotism. He extends his heartfelt prayers and best wishes to President Bola Ahmed Tinubu and Vice President Senator Kashim Shettima during this momentous celebration of the nation's democratic progress.

Chief Moniedafe also stressed that something needs to be done urgently to address the lingering inflation and economic hardship, which continue to erode the beautiful hopes and expectations Nigerians once had for the APC.

One people, one destiny, one great nation!

Here's to 64 years of Nigeria's independence! 🇳🇬🤍🇳🇬

For

17/09/2024
10/09/2024

Pray for Maiduguri ! 🤲🏾

Ku zo muyi gulma....😆Ko me kuka fahimta a cikin wannan hoton?
07/01/2024

Ku zo muyi gulma....😆

Ko me kuka fahimta a cikin wannan hoton?

14/09/2022

ABIN AL'AJABI: Kankara a garin Kafur. Wannan video da kuke gani garin kankara ne aka yi ruwan ta a cikin garin Kafur dake jahar Katsina.

Yadda zaku mallaki Plastic National ID Card (NIN Slip) a sauƙaƙeDaga Naseeru Taneemu Annuree -   ( https://www.facebook....
28/07/2022

Yadda zaku mallaki Plastic National ID Card (NIN Slip) a sauƙaƙe

Daga Naseeru Taneemu Annuree - ( https://www.facebook.com/naseeru.annuree )

mafi yawan mutane a halin yanzu, musamman a arewancin Najeriya, suna amfanine da katin Dan kasa na takarda (temporary slip) a dalilin rashin fitowar PLASTIC card tsawon shekaru bayan mutum yayi rejista. Abinda mutane da yawa ba su gane ba shine, a maimakon mutum yayi ta zaman jiran NIMC su ba shi plastic ID card, akwai tsarin da za ku iya fitar da PLASTIC card kuma ku samu damar yin duk wani tantancewa a sauƙaƙe (off and online verifications).

Shi wannan National digital ID card, zaka iya samun naka amma akwai remita charges da ake biyan NIMC kafin su turo PDF file, zamu tura maka ta Whatsapp da email, sai kayi printing plastic ID card a duk inda kake. Shakka babu wannan tsari na PREMIUM NATIONAL digital ID CARD yayi ba sai mutum yayi zaman jiran plastic card na tsawon lokaci daga NIMC ba.

Kuma shi wannan DIGITAL CARD din ko mutum yayi editing kamar shekaru ko suna, za'a iya ganewa cikin sauki idan akayi SCANNING na QR BAR CODE da ke jikinsa. Yin hakan kuma zai iya jefa mutum cikin matsala idan Gwamnati ta gane. Bugu da kari, duk wani kati da mutum ya fitar muddin ba ya dauke da QR code a jikinsa na bogi ne, fake ne, saboda haka jama'a su guji amfani da wannan tsari ba bisa ka'ida ba.

Idan ka mallaki wannan Digital plastic card, insha Allah ka daina amfani da laminated paper a matsayin National ID card. Saboda shi wannan tsarin plastic ID card ready made ne kuma baya gushewa (no expiry date). Amma soft copy zasu turo idan aka biya remita charges. Duk cikin kankanin lokaci insha Allah.

Duk mai bukata yana iya tuntubar mu a WhatsApp wannan number 08137284277

https://chat.whatsapp.com/I1i1HDoIGy8K4ooJtBIxBO

Gwamnatin tarayya ta sake bude shafinra na P .YES ga masu bukatar cikewa ko kuma wadanda s**a cike a baya don babunta ri...
06/04/2022

Gwamnatin tarayya ta sake bude shafinra na P .YES ga masu bukatar cikewa ko kuma wadanda s**a cike a baya don babunta rijistar su.

Being on this page means you have already applied before. Please update your records to validate your applicationby entering your email below. For existing applications only.

04/04/2022

Wannan shine Senator Wannan ya dakatar da malami daga Limanciii

Menene ra'ayinku dangane da kin amincewa Gwamnati?
04/04/2022

Menene ra'ayinku dangane da kin amincewa Gwamnati?

Gwamnatin Kano Taki Amincewa da Takardar Aje Aiki da Shugaban Hukumar KAROTA Dakta Baffa Baffa DanAgundi ya Aikewa Mukaddashin Gwamna Dr Nasiru Yusuf Gawuna.

Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya bada umarnin rufe layukan da ba'ama rijista ba.
04/04/2022

Shugaban Kasa Muhammad Buhari ya bada umarnin rufe layukan da ba'ama rijista ba.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin rufe layukan wayar da ba a hade su da lambar NIN ba. Umarnin zai fara aiki daga yau Litinin 04 ga watan Afrilu na 2022. A cewar shugaba Buhari ta baki…

Sanata Sa'idu Muhammad Dan Sadau shugaban kwamitin Masallacin Rukunin Gidajen Yan Majalisar Najeriya na Apo, ya ce sun k...
04/04/2022

Sanata Sa'idu Muhammad Dan Sadau shugaban kwamitin Masallacin Rukunin Gidajen Yan Majalisar Najeriya na Apo, ya ce sun kori Sheikh Nuru Khalid daga limancin masallacin gaba ɗaya

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandali - Breaking News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share