Akibu Usman Tofa Alfati

Akibu Usman Tofa Alfati SHAREEF AKIBU USMAN TOFA

Allah Dan Darajar Annabi muhammad 💞 S A W Dan Darajar Sahabbansa Dan Darajar Ahlayansa Dan Darajar Manyan Bayin Allah Al...
06/11/2022

Allah Dan Darajar Annabi muhammad 💞 S A W Dan Darajar Sahabbansa Dan Darajar Ahlayansa Dan Darajar Manyan Bayin Allah Allah Dan Darajar Sidi Abdulqadir Jilani Ya Allah Ka Hadakan Yayan Mallam Kabara Allah Wanda Ya Kasance Shedanin Cikinsu Allah Ka Shiryeshi Inyanada Rabo Allah Inkuma Akasin Haka Allah Ka Gaggauta Futar Musu Dashi Allah kasa S**asance K**ar Yanda Mallam Kabara Yake Allah Duk Wanda Zai Kasance Zai Kawo Musu Wata Matsala Bayan Hadinkansu Allah Karka Bashi Nasara Allah Duk Wanda Ya kasan Ce Baya Qaunar Haka Allah Ka Kauda Manashi Allah Ka Bamu Nasara Akan Abokan Gabar mu Allah Duk Wanda Baya Qaunar Ganin Ci Gabammu Allah Ka Kauda Mana shi

A Karshe Kuma Innaiwa Kowa Fatan Alkairi Allah Ka Cire Mana Abunda Yake Damun mu Nadaka Girman Kai Da San Mulki Dan Wayannan Abun Guda Biyu Suna Daga Cikin Muhimman Abubuwan Da S**a Shigar DAMU Wannan Halin Da Muke Ciki

SANNAN KUMA DAN ALLAH INDA NAI KUSKURE A GYARAMIN DAN NI JININ ADAMU NE BANHUCE HAKAN BA

ALLAH YASA MUDACE

MALLAM KABARA Uba Ga Duk Wanda Yake Amsa Sunan Shi Ba Qadirene
25/09/2022

MALLAM KABARA

Uba Ga Duk Wanda Yake Amsa Sunan Shi Ba Qadirene

SAKON TA'AZIYYA DAGA DARUL QADIRIYYA TOFA.MUNAI WA MAULANA MALAM KABARA DA MAL Abubakar Wahada Abdullahi TA'AZIYYAR  MAH...
21/09/2022

SAKON TA'AZIYYA DAGA DARUL QADIRIYYA TOFA.

MUNAI WA MAULANA MALAM KABARA DA MAL Abubakar Wahada Abdullahi TA'AZIYYAR MAHAIFI GA BABBAN HADIMI GA MAULANA MALAN KABARA (Mal Abubakar wahada )

DAFATAN ALLAH YA GAFAR TAMAI YAYI MASA RAHAMA DANDARAJAR ANNABI MUHAMMAD S A W

ALLAH YABADA HAKURIN RASHIN SA 🤲🏽🤲🏽🤲🏽

To Duk Wanda Ya Kasance Annabi Muhammad ﷺ💓Shine Abun Ko yinsa To Kai Awa Zakace Zakaga Bayansa Kai Kasan Allah Baze Taba...
21/09/2022

To Duk Wanda Ya Kasance Annabi Muhammad ﷺ💓Shine Abun Ko yinsa To Kai Awa Zakace Zakaga Bayansa Kai Kasan Allah Baze Taba Bariba

Mal Galadima Halabi Allah Ya Kara Tabbatarma Da Farin Ciki A Rayuwar Ka Allah Kuma Ya Baka Nasara Akan Duk Wanda Ya Kasance Yana San Ganin Bayanka Allah Yani Santaka Da Duk Wanda Ya Kasance Bayasan Ganin Cigaban Ka A Rayuwa🤲🏽

To In Banda Ma Mutun Butulu Wacce zaigi Gaskiya Ya K**a Qarya

Allah Mu Ka Barmu Tare Da Mal Galadima Halabi Halabi Wanda Duk Inda Aka Sanshi Badai A Fadi Aibunsaba kuma Mu mun Sheda Hakan

Allah Ya Baka NARASA ✊🏻

Bacin Raina Da Bagin Cikina Kullun Shine Rashin Ganin Ka S A W  Da Rashin Ziyartar Inda Kake Ya Mafificin Soyuwata. Alla...
18/09/2022

Bacin Raina Da Bagin Cikina Kullun Shine Rashin Ganin Ka S A W Da Rashin Ziyartar Inda Kake Ya Mafificin Soyuwata.

Allah Kasan Bugatuna Kuma Nasan Zaka Cika min Su Allah Kabarmu Da Annabin Rahama🤲🏽

𝐌𝐀𝐔𝐋𝐀𝐍𝐌𝐔 𝐋𝐀𝐌𝐀𝐑𝐈𝐍𝐊𝐀 𝐃𝐀 𝐁𝐀𝐍𝐍𝐄 𝐒𝐀𝐘𝐘𝐈𝐃𝐈        𝙽𝙰𝙼𝚄 𝙱𝙰 𝙸𝚁𝙸𝙽 𝙽𝙰𝚂𝚄 𝙱𝙰𝙽𝙴              (𝐁𝐀 𝐁𝐀’𝐀𝐁𝐀)       𝚃𝙰𝙳𝙰𝚁𝙼𝚄 𝙱𝙰 𝙸𝚁𝙸𝙽 𝚃𝙰𝚂𝚄 𝙱𝙰...
24/07/2022

𝐌𝐀𝐔𝐋𝐀𝐍𝐌𝐔 𝐋𝐀𝐌𝐀𝐑𝐈𝐍𝐊𝐀 𝐃𝐀 𝐁𝐀𝐍𝐍𝐄 𝐒𝐀𝐘𝐘𝐈𝐃𝐈

𝙽𝙰𝙼𝚄 𝙱𝙰 𝙸𝚁𝙸𝙽 𝙽𝙰𝚂𝚄 𝙱𝙰𝙽𝙴
(𝐁𝐀 𝐁𝐀’𝐀𝐁𝐀)

𝚃𝙰𝙳𝙰𝚁𝙼𝚄 𝙱𝙰 𝙸𝚁𝙸𝙽 𝚃𝙰𝚂𝚄 𝙱𝙰𝙲𝙴
(𝐌𝐀𝐒𝐔 𝐆𝐀𝐁𝐀)

𝚃𝙰 𝙵𝙸𝚈𝙰𝚁 𝙼𝚄 𝙱𝙰 𝙸𝚁𝙸𝙽 𝚃𝙰𝚂𝚄𝙱𝙰𝙲𝙴
(𝐁𝐀 𝐁𝐀’𝐀𝐁𝐀)

𝚃𝚂𝙰𝚁𝙰𝚁 𝙼𝚄 𝙱𝙰 𝙸𝚁𝙸𝙽 𝚃𝙰𝚂𝚄 𝙱𝙰𝙲𝙴
(𝐌𝐀𝐒𝐔 𝐆𝐀𝐁𝐀)

𝙼𝚄𝚁𝙽𝙰 𝙼𝚄𝙺𝙴 𝙳𝙰 𝚂𝙰𝙼𝚄𝙽
𝙼𝙰𝚄𝙻𝙰𝙽𝙼𝚄 𝚂𝙰𝚈𝚈𝙸𝙳𝙸

𝐌𝐀𝐔𝐋𝐀𝐍𝐌𝐔 𝐋𝐀𝐌𝐀𝐑𝐈𝐍𝐊𝐀 𝐃𝐀𝐁𝐀𝐍𝐍𝐄 𝐒𝐀𝐘𝐘𝐈𝐃𝐈

𝚈𝚊𝚖𝚖𝚊 𝙳𝚊 𝙳𝚊𝚛𝚞𝚕 𝚀𝚊𝚍𝚒𝚛𝚒𝚢𝚢𝚊 𝙺𝚊𝚋𝚊𝚛𝚊  𝙰𝚜𝚑𝚎 𝙰𝚗𝚠𝚊𝚝𝚜𝚎.❌🤣𝚆𝚊𝚗𝚍𝚊 𝚈𝚊 𝙶𝚒𝚗𝚊 𝚈𝚊𝚌𝚎 𝙺𝚘𝚠𝚊 𝚢𝚊 𝚔𝚊𝚖𝚊 𝙶𝚊𝚋𝚊𝚗𝚜𝚊 ‼️ 𝙳𝚊𝚖𝚊 𝙶𝚒𝚗𝚒𝚗 𝙳𝚊 𝙰𝚔𝚊𝚒 𝙺𝚘𝚠𝚊 𝚈𝙰𝚂𝙰𝙽...
23/07/2022

𝚈𝚊𝚖𝚖𝚊 𝙳𝚊 𝙳𝚊𝚛𝚞𝚕 𝚀𝚊𝚍𝚒𝚛𝚒𝚢𝚢𝚊 𝙺𝚊𝚋𝚊𝚛𝚊 𝙰𝚜𝚑𝚎 𝙰𝚗𝚠𝚊𝚝𝚜𝚎.❌🤣

𝚆𝚊𝚗𝚍𝚊 𝚈𝚊 𝙶𝚒𝚗𝚊 𝚈𝚊𝚌𝚎 𝙺𝚘𝚠𝚊 𝚢𝚊 𝚔𝚊𝚖𝚊 𝙶𝚊𝚋𝚊𝚗𝚜𝚊 ‼️


𝙳𝚊𝚖𝚊 𝙶𝚒𝚗𝚒𝚗 𝙳𝚊 𝙰𝚔𝚊𝚒 𝙺𝚘𝚠𝚊 𝚈𝙰𝚂𝙰𝙽 𝙷𝚊𝚔𝚊 𝚉𝚊𝚝𝚊 𝙵𝚊𝚛𝚞 𝚃𝚘 𝚈𝚊𝚗𝚣𝚞𝚗 𝙳𝚊𝚒 𝚀𝚞𝚛𝚞𝚗𝚚𝚞𝚜

𝙳𝚊𝚖𝚊 𝙰𝚒𝚔𝚒𝚗 𝙰𝚕𝚔𝚊𝚒𝚛𝚒𝚗𝚎 𝙰𝚔𝚎 𝙵𝚊𝚛𝚊𝚠𝚊 𝙳𝚊 𝙱𝚒𝚜𝚖𝚒𝚕𝚕𝚊 𝙸𝚍𝚊𝚗. 𝙰𝚗𝚐𝚊𝚖𝚊 𝙰𝚌𝚎 𝙰𝚕𝚑𝚊𝚖𝚍𝚞𝚕𝚒𝚕𝚊

𝙰𝚖𝚖𝚊 𝙱𝚊 𝙳𝚊𝚑𝚊𝚔𝚊 𝙰𝚔𝚊 𝙵𝚊𝚛𝚊𝚋𝚊 𝚂𝚑𝚒𝚢𝚊𝚜𝚊 𝙱𝚊𝚣𝚊 𝚊 𝙶𝚊𝚖𝚊 𝙳𝚊 𝙷𝚊𝚔𝚊𝚋𝚊 🤪🤪🤪

Ci Naka Na Ci Nawa Ba Rowa Bace Amma Hausawa Sunce Mugun Zamane Indai Allah Ya H**e min Banga Abinda Zaka Tambaya Na Han...
18/07/2022

Ci Naka Na Ci Nawa Ba Rowa Bace
Amma Hausawa Sunce Mugun Zamane

Indai Allah Ya H**e min Banga Abinda Zaka Tambaya Na Hanakaba Saidai Idan Bana Dashi

Allah kagara Rofa Mana Asiri Duniya Da Lahira

 !!!وَقُلْ جَآءَ ٱلْحَقُّ وَزَهَقَ ٱلْبَٰطِلُ ۚ إِنَّ ٱلْبَٰطِلَ كَانَ زَهُوقًاTsarin yarda ake gudanar da Muludin gida...
12/07/2022

!!!

وَقُلْ جَآءَ ٱلْحَقُّ وَزَهَقَ ٱلْبَٰطِلُ ۚ إِنَّ ٱلْبَٰطِلَ كَانَ زَهُوقًا

Tsarin yarda ake gudanar da Muludin gidan Qadiriyyah kabara.
K**ar da yake a ko wacce tafiya haka a dariqar mu ta Qadiriyyah
akwai kwamitocin da aka dorawa amanar tsarawa da gudanar da duk Mauludin da ake gabatarwa a gidan Qadiriyyah kabara.
Akwai kwamatin koli wanda Mal Fatihu Naqibin shehul halqa ke shugabancin sa kuma Syd Abubakar wahada ke sectary,wanda akarkashin sa kuma akwai kwamitoci guda 6 da suke wannan aiki gasu kamar haka.....

1= kwamatin hada nafaha wanda ke da shugaba Mal Bello Alkantara.
2= kwamatin yada labarai wanda ke da shugaba Mal Auwal madadi.
3= kwamatin tsara gurin taro me shugaba Mal Sammani maso kano.
4= kwamatin taron baki me shugaba Alh Ashiru wahada.
5= kwamatin Simadi masu rabon abinci da kulli da suke da shugaba Alh Gambo.
6= kwamatin Sa ido akan duk sauran kwamitoci akan yarda suke gudanar da ayyukan su wato komai da ruwan ka da ke shugabancin sa.
wadan nan sune kwamotocin da suke dauke da wanan amanar ta gudanar da duk tarukan Mauludan da ake gabatarwa,haka kuma ko wanne kwamati yana da mutane da dama dake cikin sa da ake aiki tare dan tabbatar da nasarar abinda aka dora masa.

(Karkashin Jagoran cin Chairman Nura Abba Maimukami Alfatihy)

In Hakuri Bebakaba Rashi Baibakashi inda Kaje Ba a Sankaba Wani Nan Akasandashi  Bar Hangen Na Gidan Gaba Wata Gila Ka T...
09/07/2022

In Hakuri Bebakaba Rashi Baibakashi inda Kaje Ba a Sankaba Wani Nan Akasandashi Bar Hangen Na Gidan Gaba Wata Gila Ka Tardashi Abinda Yazam Banakana Kabarshi Bazezama Aibuba Ka Yarda Da Allah Kai Gaba Rabanka Bazaya Huce kaba

Congratulations  Shehi Ulama Dala Alkaribi  guda daga yan zikirin Amfasu da Maulana Malam kabara aka samowa aikin civil ...
07/07/2022

Congratulations Shehi Ulama Dala Alkaribi guda daga yan zikirin Amfasu da Maulana Malam kabara aka samowa aikin civil defance

Kuma Dan Gwagwarmaya A Tafiyar Maulana Khalifa Allah Ya Tabbatar mai Da Alkairi A Cikin Aikin

A madadin shugaban dariqar Qadiriyyah na Africa sheik Dr khalifa Qariballah sheik Dr Nasiru kabara,muna mika saqon jaje ...
05/07/2022

A madadin shugaban dariqar Qadiriyyah na Africa sheik Dr khalifa Qariballah sheik Dr Nasiru kabara,muna mika saqon jaje ga Maimartaba Sarkin karaye bisa hadarin mota da maigirma magajin Malam din karaye hakimin cikin gari ya samu.
Alhamdu lillah da Allah ya takaita jikin da sauki ana gida to Allah ya inganta lafiya.

Muna adduar Allah ya kiyaye gaba ya kara inganta masa lafiya,kuma duk abinda aka rasa Allah ya ninninka sabon arziki albarkar manzan Allah sallallahu alaihi wasallam.

ALLAH YAJIKANKA YAIMAKA RAHAMA DARAKTA IZZAR SO
03/07/2022

ALLAH YAJIKANKA YAIMAKA RAHAMA DARAKTA IZZAR SO

Ko Ni Kace Na Biyaka 50k Wallahi Sanna Shiga Kasuwa Ko Dakone Nayi Na Biyaka Dan Nasan Bazan Dana Sani Ba Wllh
03/07/2022

Ko Ni Kace Na Biyaka 50k Wallahi Sanna Shiga Kasuwa Ko Dakone Nayi Na Biyaka Dan Nasan Bazan Dana Sani Ba Wllh

Duk Wanda Ya Fita Daga Rayuwarka Idan Kana Da Hali Ka Ƙara Masa Da Kuɗin Mota🚙 Yadda Tafiyar Tashi Zatafi Sauri🙋
03/07/2022

Duk Wanda Ya Fita Daga Rayuwarka Idan Kana Da Hali Ka Ƙara Masa Da Kuɗin Mota🚙 Yadda Tafiyar Tashi Zatafi Sauri🙋

Sun yarda mutumin kirki ne.Sun yarda kafi kowanne dan takara Nagarta.Sun yarda yana da ilimin Addini dana zamani.     Su...
02/07/2022

Sun yarda mutumin kirki ne.
Sun yarda kafi kowanne dan takara Nagarta.
Sun yarda yana da ilimin Addini dana zamani.

Sun yarda kai mai girmama kowane
Sun yarda cewa in kachi zabe zakayi musu adalchi.

Alhamdulillah

Kowa a kano ya yarda Dr. Nasir Yusif Gawuna ya chanchanta a Gwamnan kano

Allah yayi maka Gwamnan kano a 2023.
🤲🤲🤲🤲

Maulana Halifah Yace:"Ko Kana Ɗariƙar Ƙadiriyya, Ko Ba Kayi Indai Zakayi Aiki Da Wannan Umarnin Na Koyarwar Manzon Allah...
01/07/2022

Maulana Halifah Yace:
"Ko Kana Ɗariƙar Ƙadiriyya, Ko Ba Kayi Indai Zakayi Aiki Da Wannan Umarnin Na Koyarwar Manzon Allah (Saw), Da Yaɗa Ilimi, Da Yaɗa Zaman Lafiya, Da Kwanciyar Hankali, Da Haɗa Kan Al'umma, To Ko Kana Lazimin Ɗariƙar Ƙadiriyya, Ko Bakayi Kai Baƙadire Ne"
—Sheikh Dr Ƙaribullah Kabara.
®Ali Rabiu Sufi

Wanda Yake da halal Shike da Goma Ta arziki Butulu baya tuna Halaccin Da akayi mishi kafin ya Zama wani Abu Yawanci kafi...
27/06/2022

Wanda Yake da halal Shike da Goma Ta arziki Butulu baya tuna Halaccin Da akayi mishi kafin ya Zama wani Abu Yawanci kafin ka Zama wani Sai da wani Ya haska maka hanya
Ya ALLAH kabamu ikon taimakar wadanda s**a temake mu a lokacin da Mike bukatar Tai mako dama wadanda Basu taimake muba

® Ibrahim alkadiri

IDAN KANA SON KASAN GIDAN SHEIKH NASIR KABARA (R) A FAGEN ILIMI DA MARIFA TO KA TAMBAYI MAULANMU SHEIKH IBRHIM INYASS(R)...
27/06/2022

IDAN KANA SON KASAN GIDAN SHEIKH NASIR KABARA (R) A FAGEN ILIMI DA MARIFA TO KA TAMBAYI MAULANMU SHEIKH IBRHIM INYASS(R) KO KA TAMBAYI SHEIKH ABUBAKAR GUMI👌

Bari Nima Nadana (Tambaya Ta Sha Hudu 14)? 🤣🙏🏼
26/06/2022

Bari Nima Nadana (Tambaya Ta Sha Hudu 14)? 🤣🙏🏼

Ya K**ata mutane Masu Mutunci Da Sanin Yakamata Sudinga Shiga  Siyasa  Dan Sudinga Kawo Mana Gyare Gyare A Cikin Ta Da C...
26/06/2022

Ya K**ata mutane Masu Mutunci Da Sanin Yakamata Sudinga Shiga Siyasa Dan Sudinga Kawo Mana Gyare Gyare A Cikin Ta Da Cigaba Me Dorewa

Jama a inna So Mufahimci Wani Abu Daya Shine Komai Yana Farawane Daga Gida Ne Shiyasa Kullun Akeso Mu Zabi Mutane Masu Mutunci masu Sanin Ya K**ata Dadai Sauransu...

Yan Arzigi Ne Yakamata Sudinda Shiga Siyasa Domun Kullun in Kace Siyasa Ba Gurine Me Kyau Ba Ni Bazan Shiga ba Ni Bazan Sauraraba Yan Iskane Yan Jagaliya ne To Kullun Fa Kasanin Kana Rusa Kankane Kullun!!!

Allah Ya Kara Karo Ire Ire Ku A Cikin Siyasar Kano Dama Kasa Gaba Daya Galadima Halabi

DUK MUTUMIN DA YARDA KAINE FARIN CIKINSA, TO KAYI KOKARIN FARANTA MASA.
23/06/2022

DUK MUTUMIN DA YARDA KAINE FARIN CIKINSA, TO KAYI KOKARIN FARANTA MASA.

duka maimusun amfasu kotuta yanaraka jahilaikotamburanmu nakadiriyya wanda shehu yafarfadai
23/06/2022

duka maimusun amfasu kotuta yanaraka jahilai
kotamburanmu nakadiriyya wanda shehu yafarfadai

Allah Ka Tabbatar Mana Da Farin ciki Da Irin Cigaban Da Muke Samu Na Nasarorin Da Dariqar Qadiriyyah Take Samu Allah Ka ...
22/06/2022

Allah Ka Tabbatar Mana Da Farin ciki Da Irin Cigaban Da Muke Samu Na Nasarorin Da Dariqar Qadiriyyah Take Samu Allah Ka Nuna Mana Ranar Da Za a Bude Wannan Cibiyar me Tarin Albarka Da Gaggawa Dan Fiyayyan Halitta Annabi❣️Muhammad S A W 🤲🏽🤲🏽🤲🏽

Nasan Kayarda Da Malam Kabara Kuma Koda Bakayarda Dashiba Kasan waye Shi A Gurin Mutane Har A Gurin Allah Ma To Malam Ka...
22/06/2022

Nasan Kayarda Da Malam Kabara Kuma Koda Bakayarda Dashiba Kasan waye Shi A Gurin Mutane Har A Gurin Allah Ma To Malam Kabara Shine Ya Tabbatar Da Gasunan Daya Dace Dashi Kuma Yabashi Sunan kaji Kuma Kai In ma Abocin Bin Tarihine Kasan Malam Kabara Yace A Cikin Mafarki A Ka Bashi Labarin Shekh Qaribullahi. Dan Baiwane kuma Yasan Zai Iya Rike Sunan Kuma Gashi Ya Bishi (Suna Linzamine)

Kuma Mu Bama Inkarin Ikon Allah Kunji👂🏻

Mutuwa‼️Wayake Tsoron Mutuwa Mecece Mutuwa? Mansantaba Haryanzun Kuma Bana Shakkarta Tina Mutuwa Shaguwar Datake Tsakani...
22/06/2022

Mutuwa‼️
Wayake Tsoron Mutuwa Mecece Mutuwa? Mansantaba Haryanzun Kuma Bana Shakkarta Tina Mutuwa Shaguwar Datake Tsakaninmu Ta Huce Ta Fata Da Tsokar Jikina To Akan me Kumdade Baku Kasheniba Kunji

Allah Ya Tsayamin Kuma Na Dogara Dashi In zaku Kasheni Sau Dubu Allah Zairayani Sau Dubu Bazan Taba Mutuwa Wai Ta Silarkuba Nafi Garfinku Kunji👂🏻

To Mutuwa Kinji Wai Za asa ki Daukeni Bismillah

Alhamdulilah Alhamdulilah Tinda Har Akan Maulana Khalipha Ya Aimin Barazana Da Mutuwa Naji Dadi Dadi Mafifici Kunji 🤣✅👂🏻

Allah Ka Albarkaci Rayuwar mu

Malam Kabara Me Masoya Da Yawa
21/06/2022

Malam Kabara Me Masoya Da Yawa

Kanasan Ganin Sunan Allah Ya Fita Radau To Duba Kunnan Maulana Khalipha. Shifa Har A Yanayin Halittarsa Saida Allah Ya N...
20/06/2022

Kanasan Ganin Sunan Allah Ya Fita Radau To Duba Kunnan Maulana Khalipha. Shifa Har A Yanayin Halittarsa Saida Allah Ya Nuna Mana Shi Makusancin Sane Malam Kabara Kuma Ya Tabbatar Mana Da Hakan Ya Samai Qaribullahi (Makusancin Allah ). Allah Ya Barmu Dakai Ya Maulana ❣️🤲🏽✅

Address

Kano
070311

Telephone

+2349023427305

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Akibu Usman Tofa Alfati posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Akibu Usman Tofa Alfati:

Share

Nearby media companies


Other Social Media Agencies in Kano

Show All