M.A Trading Hub

M.A Trading Hub ||Crypto/Forex Trader||Crypto Analyst||

https://t.me/matradinghub

Our official telegram channel Alhamdulillah

15/12/2024

Nayi busy inacan ina koyon wani ilimi neh akan Blockchain.
Har yanzu muma dalibai neh a wajen wasu🥰

14/12/2024

Don Allah ayi hakuri yau banyi posting mai ma'ana ba.

Yau ina busy sosai wallahi🙏

14/12/2024

Ehemm..
Barka da rana🥰
Am so happy yau.

13/12/2024

Duk rintsi karku wulakanta mutum.

Good Night!

Daga rana irin yau kuma yanzu wannan zamu lura gameda yin rewarding din followèrs dina. Abun nufi, zanke lura da mutanen...
13/12/2024

Daga rana irin yau kuma yanzu wannan zamu lura gameda yin rewarding din followèrs dina.

Abun nufi, zanke lura da mutanen da suke nan kamar mutum 3 zuwa 5 duk sati.

Da zarar nayi posting ka tabbatar kayi comments, like da kuma sharing toh tabbas zakazo wannan list din.

Sauran giveaway kuma wanda zankeyi daban wannan personal neh, zamu dawo da kudin breakfast dana dare shima in sha Allah.

Duk posting din danayi kaidae kawai kayi like, comment da sharing in sha Allahu duk sati akwai kyauta mai tsoka.

Kaga wannan ba wanda zaice ba'a masa adalci ba ko?

13/12/2024

Da dare zanzo da tsari wanda babu wanda zaice za6a nake, ko wani abu daban. Burina ace kowa yana samu amma bazai iyu ba. Amma wannan tsarin zai taimaka manah.

13/12/2024

Zanyi Live very soon, anan ma zamuyi giveaway in sha Allahu.

Allah qarawa crypto daraja, i am busy wallahi shiyasa kuke jina shiru..

Barka da Juma'aCEO M.A Trading Hub
13/12/2024

Barka da Juma'a

CEO M.A Trading Hub

Sauran inaga basa online.Zan rufe Dm dina, idan sun gani sunyi comment...Thank you for sharing, likes and comments....🙏
12/12/2024

Sauran inaga basa online.

Zan rufe Dm dina, idan sun gani sunyi comment...

Thank you for sharing, likes and comments....🙏

12/12/2024

Wanda nace su turan account number, na bude DM dina yanzu.

Please kuyi sauri ku turamin, zan rufe DM dina.

12/12/2024

Duk wanda kuka gani, Facebook sune s**a fada bawai na za6a bane saboda san raina, hasalima babu wanda nasani.

Nidae tsarina kawai shine wanda yafi sharing, comments da likes duk sati duk wanda facebook ta sanar dani su za bawa kyauta.

Wannan shine tsarin da babu cuta ko cutarwa, idan kaga na baka toh kai kanka kasan kokarinka neh. Mutane sunada yawa so dole saita wannan tsarin zan samu farantawa kowa.

Don haka duk wanda baya engaging ma toh ya fara, don in sha Allah ina da tabbacin duk wanda yakeyi toh zaiyi nasara.

Allah yasa mudace!!!

Idan kaga sunanka anan, ka ajiyemin account details dinka ko dinki zuwa da safe in sha Allahu zakuga sako.Wannan sune wa...
12/12/2024

Idan kaga sunanka anan, ka ajiyemin account details dinka ko dinki zuwa da safe in sha Allahu zakuga sako.

Wannan sune wanda s**a jajirce basa gajiya duk posting suna comments da sharing inda ya kamata, facebook s**a nusar dani yauwa..

12/12/2024

Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah!

Alhamdulillah wannan kadai ma abun godewa Allah neh da farin ciki ace wani ya samu ta dalilinka.Kuci gaba da joining tel...
12/12/2024

Alhamdulillah wannan kadai ma abun godewa Allah neh da farin ciki ace wani ya samu ta dalilinka.

Kuci gaba da joining telegram channel dinmu domin samun signals masu ingancin...

https://t.me/matradinghub

Best feelings ever shine ka bayar da signal kuma aji dadinsa.Alhamdulillah🙏❤️
12/12/2024

Best feelings ever shine ka bayar da signal kuma aji dadinsa.

Alhamdulillah🙏❤️

12/12/2024

Don Girman Allah ku fara neman ilimin crypto kafin kufara zurma kudinku kuyita blowing kuna asara don Allah na rokeku.
And karku sake ku shiga trading da kudin da ba naku ba..

12/12/2024

Ina tunanin kun tuna wannan maganar tawa danace wanda basu sayi CORE ba wannan lokacin karsu saya domin zaiyi retracing back.

Lokacin da banida lafiya naga yayi dumping sosai fiye da yanda yake acan ma, ina fatan kunyi amfani da wannan damar kun saya??

12/12/2024

Trading ba wai kazo kayi kudi bane dare daya, trading is all about ka kare jarinka ko dukiyarka, da kuma juriya domin gina nasararka.

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 00:00
Tuesday 09:00 - 12:00
Wednesday 09:00 - 12:00
Thursday 09:00 - 12:00
Friday 09:00 - 23:00
Saturday 09:00 - 23:00
Sunday 09:00 - 23:00

Telephone

+2348039214146

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M.A Trading Hub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M.A Trading Hub:

Videos

Share

Nearby media companies


Other Digital creator in Kano

Show All