Pi network Media

Pi network Media Pi network

PENDING USTAZ 🙄 ZE BALLO RUWA🐾YAU KUMA HASSADA HARDA SU INFLUENCER🤣pending ustaz ya dage har ya fara janyo hankalin muta...
04/01/2025

PENDING USTAZ 🙄 ZE BALLO RUWA🐾

YAU KUMA HASSADA HARDA SU INFLUENCER🤣

pending ustaz ya dage har ya fara janyo hankalin mutane dayawa a kokarinsa na son a dakile masu multiple account na Paws🐾

YAN BAYWA dai sunyi shirin Nome Account din wannan Mutumin domin dakile wannan yunkuri nasa na hassada da bakin ciki, domin shi fa dan baywa bashida wata hanya da ta wuce wannan wajen tara Point da yawa🤌

Ikon Allah wai a yazu Influencer ne yakeyiwa dan baywa hassada da bakin ciki🤣😂🤣

04/01/2025

PI network CT sun tabbatar da cewar a yanzu migration account sunkai guda 9M 🔥

Happy New Year, Pioneers! Tap “2024 Review” on this home screen next to Chat to see your 2024 mining summary that highli...
03/01/2025

Happy New Year, Pioneers! Tap “2024 Review” on this home screen next to Chat to see your 2024 mining summary that highlights your milestones within the network and celebrates your achievements over the past year. We’re making excellent progress towards Open Network with over 9 million Pioneers who have migrated to Mainnet!

PI NETWORK 2025👇📜ANKAI KARAR WANI KOTU⚖️Ankai karar wani kotu da zargin ya sace passphrase🗝️ tareda yin sama da fadi da ...
03/01/2025

PI NETWORK 2025👇

📜ANKAI KARAR WANI KOTU⚖️

Ankai karar wani kotu da zargin ya sace passphrase🗝️ tareda yin sama da fadi da Pi dake cikin account din a jihar Kaduna.

Yanada kyau kasan wanda zaka dinga bawa wayarka haka zalika aduk sanda kake bukatar adubama wani abu acikin Pi App naka tofa kanemi wanda kayarda dashi sosai wanda kasan baze cucekaba.

INDA RANKA KASHA KALLO 🤔Picture 1: Oga Kiyawa and his teamPicture 2: Oganniya Shamsiyya and her gang🤣
02/01/2025

INDA RANKA KASHA KALLO 🤔

Picture 1: Oga Kiyawa and his team

Picture 2: Oganniya Shamsiyya and her gang🤣

Pi MIGRATION ✅Dukiyar wasu nata sauka a wallet dinsu.Muma Allah yasa namu su sauka a yan kwanakinnan 🤲🤲
02/01/2025

Pi MIGRATION ✅

Dukiyar wasu nata sauka a wallet dinsu.

Muma Allah yasa namu su sauka a yan kwanakinnan 🤲🤲

🎉Pi NETWORK MIGRATION🎉🎉Ayanzu migration account suncika 9M saura 1M account kacal a cimma 10M da ake bukata🎉
02/01/2025

🎉Pi NETWORK MIGRATION🎉

🎉Ayanzu migration account suncika 9M saura 1M account kacal a cimma 10M da ake bukata🎉

Pi network base mining rate 0.0048
01/01/2025

Pi network base mining rate 0.0048

Pi NETWORK KYC✅Fada mana a wanne mataki kake yanzu👇(1)  Ina Jira abani damar yin KYC(2)  KYC Review in progress(3) Tenta...
01/01/2025

Pi NETWORK KYC✅

Fada mana a wanne mataki kake yanzu👇

(1) Ina Jira abani damar yin KYC
(2) KYC Review in progress
(3) Tentative approved
(4) KYC passed
(5) Migration in queue
(6) Complete migration

01/01/2025

FADA MANA RA'AYINKA

Da wanne Farashi kake so ayi Open Network

1Pi = ?

Kuje ku duba kokarin da kukayi a shekarar da ta huce(2024)Dakuma adadin Pi da kuka iya mallaka a shekarar ta 2024👇👇
01/01/2025

Kuje ku duba kokarin da kukayi a shekarar da ta huce(2024)

Dakuma adadin Pi da kuka iya mallaka a shekarar ta 2024👇👇

31/12/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yakubu Yaxx Alqadiri Aljabbari, Bangis Yakawada, Hussaini Isma'il Mandela, Abdul Aziz Muhammad

Ina tsammanin nan zuwa gobe Migrated account zasu cika 9M🔥
31/12/2024

Ina tsammanin nan zuwa gobe Migrated account zasu cika 9M🔥

Shin zaku iya bada 0.35π domin siyan iphone 15 Pro max ?Ku fada mana ra'ayinku 👇
30/12/2024

Shin zaku iya bada 0.35π domin siyan iphone 15 Pro max ?

Ku fada mana ra'ayinku 👇

Yanzu yanzunnan Cats Sun Bude DepositWanda be fara ba ze iya farawa yanzu SAURA Kwana ukut.me/catsgang_bot/join?startapp...
27/09/2024

Yanzu yanzunnan Cats Sun Bude Deposit

Wanda be fara ba ze iya farawa yanzu SAURA Kwana uku

t.me/catsgang_bot/join?startapp=uFj9qgmAl-spyahh8jUiV

Address

Kano
700001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pi network Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Pi network Media:

Videos

Share