Tubless Media Concepts

Tubless Media Concepts TUBLESS MEDIA CONCEPT
(6)

Munfara da sunan Allah, Allah yasa agama lafiya Kamar yadda mukafada zamu Koyawa mata 100 kwallaya kyauta a Tubless Make...
26/12/2024

Munfara da sunan Allah, Allah yasa agama lafiya

Kamar yadda mukafada zamu Koyawa mata 100 kwallaya kyauta a Tubless Makeup School tareda hadin gwiwar wani Foundation masu taimakawa Mata da marayu

Mun bada form yau zamu Fara class ranar Monday Insha Allah.

Domun karin bayani a kira wannan numbers din 09075757522, kokumah a kira wannan number din 07030706346.

Tubless Makeup School Studio B35 Alhamsad Tower Opp Shoprite Zoo Road Kano
24/12/2024

Tubless Makeup School Studio
B35 Alhamsad Tower Opp Shoprite Zoo Road Kano

24/12/2024

Part 3 Hirarmu da Sanata Kawu Sumaila a cikin shirin Rayuwata tare Dani Nasir Rabiu Tubless

23/12/2024

Za'a koyawa mata 100 kwallaya kyauta a Tubless Makeup School tareda hadin gwiwar wani Foundation masu taimakawa marayu.

Zaku mallaki form ne kawai a Tubless Makeup School akan kudi naira dubu 5000, A office dinmu dake B35 Alhamsa Towa Opp. Shaoprite zoo Road Kano.

Zakuma a samu kyaututtuka daga wajen wannan Foundation Allah yabawa merabo saa

Domun karin bayani a kira wannan numbers din 09075757522, kokumah a kira wannan number din 07030706346.

Muna cikiyar bazawari wanda yayi aure sau 4 ko sau 3 ko sau 2 kokuma sai 1, zamuyi hira dashi a cikin shirinmu na rayuwa...
22/12/2024

Muna cikiyar bazawari wanda yayi aure sau 4 ko sau 3 ko sau 2 kokuma sai 1, zamuyi hira dashi a cikin shirinmu na rayuwata,

Domun munada tambayoyin dazamuyi masa saboda munji, Yadda yayi rayuwa dasu, Domun munji bangaran mata, zamuji bangaran maza, a cikin zamantakewar aure.

Domun mata nacewa, Namiji dan kunama, Namiji badan goyobane, Duk wadda tadauki namiji uba?, da sauransu.

duk wanda keda ra'ayin amsamana tambayoyinmu sai yayi magana ta watsapp a wannan layin mungode. 09075757522

zamucigaba da kawo muku shirye shiryenmu masu ma'ana insha allah a wannan page din mai suna Tubless Media Concepts

From Uganda to Adis ababa and from Adis ababa to Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬ Alhamdulillah Munsauka Lafiya
17/12/2024

From Uganda to Adis ababa and from Adis ababa to Nigeria πŸ‡³πŸ‡¬ Alhamdulillah Munsauka Lafiya

14/12/2024

H.E. Prof. Dr Muhammad A.S.E.A Altabtabaei, Chairman of the Islamic University in Uganda Governing Council from the State of Kuwait assisted by President of MAAUN Group of Universities Professor Adamu Abubakar Gwarzo while commissioning the newly female hostel at Kampala Campus of the University

Temporary office vibes in Uganda, Editing photos and videos. By C.E.O Tubless Media Concepts    "
13/12/2024

Temporary office vibes in Uganda, Editing photos and videos. By C.E.O Tubless Media Concepts

"

12/12/2024

Zamu koyar da daukar hoto, Photography da Makeup da Gele dakuma Content Creation sannan zamu koyar da Social Media Monetization Zaku iya Mayar da Social Media Ι—inku ta zamani Mai Samar da Kudi!

Kusance a cikin Tubless Media Concept Masterclass, zamu fara 15, ga watan January 2025 Zaku Yi rijista daga yanzu har zuwa 5th. Ga watan January.

Wuri: B35 Alhamsa Towar opp. Car Entrance for Shoprite zoo road kano.
Domin neman karin bayani, a yimana magana ta whatsapp 070 337 36346, 09075757522

Best photography of the day πŸ’₯πŸ”₯ Prof. Adamu Abubakar Gwarzo
11/12/2024

Best photography of the day πŸ’₯πŸ”₯ Prof. Adamu Abubakar Gwarzo

Join Tubless Media Concepts  30-Day Masterclass and discover the secrets of Photography, Makeup & Gele, Content Creation...
08/12/2024

Join Tubless Media Concepts 30-Day Masterclass and discover the secrets of Photography, Makeup & Gele, Content Creation, and Social Media Monetization!

Starts: January 15th
Registration: Now - January 10th
Register now at this Number 07030706346 or visit our office address B35 Alhamsad Tower Opp Shoprite Zoo Road Kano.

"

Congratulations Chef Aima (Na'ima) πŸŽ“πŸ‘¨β€πŸ³ Capturing your culinary journey in our studio.  photography Wishing you a recipe...
08/12/2024

Congratulations Chef Aima (Na'ima) πŸŽ“πŸ‘¨β€πŸ³ Capturing your culinary journey in our studio. photography Wishing you a recipe for success!

Book your photoshoot at B35 Alhamsad Tower Opp Shoprite Zoo Road Kano. Call or WhatsApp 07030706346

Introducing "From The Street" by Tubless Media Concepts  Real stories, funny moments, and honest opinions from everyday ...
05/12/2024

Introducing "From The Street" by Tubless Media Concepts Real stories, funny moments, and honest opinions from everyday Nigerians.

Follow us for updates at Tubless Media Concepts
Stay tuned! "

Best photography of the day πŸ’₯πŸ”₯πŸ”₯Prof. Adamu Abubakar Gwarzo President MAAUN Group of Universities.
05/12/2024

Best photography of the day πŸ’₯πŸ”₯πŸ”₯
Prof. Adamu Abubakar Gwarzo President MAAUN Group of Universities.

03/12/2024

Tokyo, Japan Official Highlights

Prof. Adamu Abubakar Gwarzo, President of the MAUN Group of Universities, joined global university leaders at the International Association of Universities (IAU) 2024 Conference, held from November 22 to 24, 2024, in Tokyo, Japan. The theme of the conference was "Universities' Values in a Changing World."

Video Created by Tubless Media Concepts

Maryam Abacha American University of Nigeria

Address

Zoo Road, Kano
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tubless Media Concepts posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tubless Media Concepts:

Videos

Share