Kwankwasiyya Under 20 Nation Wide

Kwankwasiyya Under 20 Nation Wide Ya Allah kasa ƙaunar mu da ma'aiki (SAW) ta zamo gaskiya bata da'awa ba.

16/12/2024

Dafta Ibrahim Musa Allah ya taya riƙo,

Sarki dai-dai da Jiya Sarki dai-dai da Yau!
08/12/2024

Sarki dai-dai da Jiya Sarki dai-dai da Yau!

Nigerian mothers after reporting children to their fathers.
07/12/2024

Nigerian mothers after reporting children to their fathers.

06/12/2024

Dukkan masu neman Kano da bala'i Ya Allah ka cire musu jin daɗi.

🩷
05/12/2024

🩷

Hukumar Ƙididdiga ta Birtaniya ta bayyana cewa iyaye sun yi rajistar yara sama da 4,600 da sunan na Muhammad a shekarar 2023.

Muhammad na cikin sunaye 10 da aka fi raɗa wa ƴaƴa maza tun 2016 amma a yanzu sunan ya sha gaban Noah, da a baya aka fi saka wa yara.

04/12/2024

Abun haushi wai kamaye ne yake fashin baƙi akan haraji.

04/12/2024

Alhamdulillah

😂😂
04/12/2024

😂😂

Khalifa 🩷✨
03/12/2024

Khalifa 🩷✨

H.E Abba Kabir Yusuf  kenan A ƙasar India domin ganin yadda ɗaliban jahar Kano ƴan ajin 1001 suke.
03/12/2024

H.E Abba Kabir Yusuf kenan A ƙasar India domin ganin yadda ɗaliban jahar Kano ƴan ajin 1001 suke.

30/11/2024

Ya Allah ka ƙara shiga lamarin mu 🤲

30/11/2024

Tsakanin Garau da Gandollar wanene yafi nuna rashin kishin arewa?

29/11/2024

Shettima ya buƙaci tinubu da janye shirin yin sabuwar dokar haraji.

29/11/2024

Northwest University Kano (NUK)

Ma'aikan jahar kano suna cikin alheri.
27/11/2024

Ma'aikan jahar kano suna cikin alheri.

25/11/2024

Mai girma gwamna ya gwangwaje ƴan social media da sabbin mashina

24/11/2024

“Ba'a cin taliya sau biyu. Idan kaci taliya kafin zaɓe, baza kaci bayan zaɓe ba”

– Sheikh Ahmad Gumi

16/11/2024

Daga Karfe 3:00 Jirgin Max Air Kyauta Ne Zuwa Abuja Inji Kamfanin Jirgin Mallakin Uban Ango Mangal.

Address

Kano

Telephone

+2348033670530

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya Under 20 Nation Wide posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwankwasiyya Under 20 Nation Wide:

Share