Abubakar Ahmad Soja Wudil

Abubakar Ahmad Soja Wudil Digital Journalist
Content creator
Comedian
Graphic Designer
Data Analysis
Motivational Speaker
Social Media Manager (SMM)
Politician
E-X.
(5)

FCE (T) BICHI (SUG) SECRETARY GENERAL 2023/2024 EXCOSS

Kano State, Wudil Local Government

 . ___________________________________________MATAKI NA 1  :shortlist shine Abu ma farko da za'ayi bayan rufe  portal.  ...
16/01/2025

.
___________________________________________
MATAKI NA 1
:
shortlist shine Abu ma farko da za'ayi bayan rufe portal. Duk wanda s**ayi Applying za'a tantance sure.
Wadanda s**a cancanta za'a buga sunayensu domin sanar dasu inda za suyi exam CBT (computer best test ).

MATAKI NA 2
.
anayin wannan exam ne a computer, dukkan wanda sunansu ya fito a SHORTLIST za'a sanar dashi wuri, lokaci da inda zai yi exam. Dama sauran abinda ake bukata. .............
Kuci gaba da bibiyarmu domin samu ingantaccen update.

Abubakar Ahmad Soja Wudil

16/01/2025

YAUSHE RABON DAKAJI
MURYAR MAHAIFIYARKA/KI

Ya Ubangijinmu Allahu ka ninka ฦ™ofofin samun bayinka a wannan tsanani da ake ciki don albarkacin Annabi da Qur'ani ๐Ÿคฒ
16/01/2025

Ya Ubangijinmu Allahu ka ninka ฦ™ofofin samun bayinka a wannan tsanani da ake ciki don albarkacin Annabi da Qur'ani ๐Ÿคฒ

Idan kana so ka hana kawar matar ka zuwa gidanka, kasancewar baka yadda da ita ba, ga hanya mai sauki.Duk sanda ka shigo...
15/01/2025

Idan kana so ka hana kawar matar ka zuwa gidanka, kasancewar baka yadda da ita ba, ga hanya mai sauki.

Duk sanda ka shigo gidan kaga tazo, sai ka tambayi matar ka kace, Nikam uwar gida wannan ฦ™awar taki tana da saurayi kuwa?

In tace me yasa ka tambaya sai kace, naga kuna son juna, dan Allah in ba damuwa tayi min, mai zai hana ki shige min gaba na Auro ta, Kinga shikenan ko yaushe kuna tare ba sai kin sha wahalar neman ta ba.

To in Sha Allahu daga wannan ranar, ka fara bankwana da ganin ta a gidan ka kenan, Inji

Sheikh Aminu Daurawa. Hafizahullah

15/01/2025

Big shout out to my newest top fans! Notable Ukasha Awaje Lawal, Karibullahi Mustafha Abdullahi, Salmerh Saeed, Saleemat Y Baba, Hassan Harun, Sudatt Ab

Kotun Shari'ar Muslunci dake Sharada Hisba, ta umarci Sheik Abdallah G/Kaya da Sheik Ibrahim Isa Makwarari da suyi sulhu...
15/01/2025

Kotun Shari'ar Muslunci dake Sharada Hisba, ta umarci Sheik Abdallah G/Kaya da Sheik Ibrahim Isa Makwarari da suyi sulhu bayan shigar da kara akan zargin kafirta masu Maulidi.

A zaman kotun na wannan rana kotun karkashin mai shari'a Alkali Sani Tanimu Hausawa, tayi umarnin da duk bangarorin Shari'ar da su koma suyi sulhu domin dama tin a baya wadanda s**ai kara sunce sun rubutawa wanda ake kara takardar janye kalaman da suke zarginsa da yi, wato malam Abdallah Gadan kaya.

Daga karshe kotun ta yi umarni da a yi aiki da umarnin da ta bayar idan kuma har sulhun bai yiwu ba to idan an dawo gabatan zata yi abinda take ganin shine abinda ya dace kuma shine abinda doran Shari'a ya tabbatar, inda tace a dawo nan da makonni uku masu zuwa.

Bayan fitowa daga kotunne wakilimmu Nazifi Bala Daukawa ya zanta da lauyan wanda akai kara Barista k**aluddin Umar wanda yace ai dama su a shirye suke da bin wannan umarni na kotu tinda dama sun san shi sulhu alkairi ne.

Shima a nasa ษ“angare Sheikh Ibrahim Isa Makwarari wanda shine ya shigar da karar yace zasu je su zauna kuma duk yadda wannan sulhun da kotu tayi umarni zasu dawo su fadawa kotu a ranar da kotu ta sanya.

Kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya wato IPMAN, ta ce farashin litar man fetur a gidajen mai zai zarta naira dubu da...
15/01/2025

Kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya wato IPMAN, ta ce farashin litar man fetur a gidajen mai zai zarta naira dubu daya nan da kwanaki masu zuwa.

IPMAN ta ce karin ya zama dole sak**ako karin farashin da hukumar fiton man fetur da sanya ido kan sayar dashi ta NMDPRA ta yi.

Alhaji Salisu Ten Ten, shugaban kungiyar dillalan man fetur ta Arewacin Najeriya wato IPMAN, ya shaida wa BBC cewa, a shekarun baya man fetur daga kasashen waje ake shigo dashi, sai gashi kuma bayan matatar man fetur ta Dangote ta fara aiki sai aka daina shigo da man.

Ya ce, " A lokacin da ake shigo da mai daga kasashen waje akwai harajin naira 10 kan kowacce lita da duk wanda ya shigo da mai yake biyan hukumar NMDPRA, to a yanzu saboda an daina shigo da man sak**akon matatar mai ta Dangote sai dillan man s**a daina biyan wannan haraji na naira 10 kan kowacce."

Zaka iya bada sadakin miliyan daya, domin ka aure ta?
15/01/2025

Zaka iya bada sadakin miliyan daya, domin ka aure ta?

Barka da Asbah.ฦณan'Uwana Abokan Gwagwarmaya Allah ya Bamu iKon Amfana, Mu Amfanar da Al'ummah Alfarmar Sirrin Hasken Jik...
15/01/2025

Barka da Asbah.

ฦณan'Uwana Abokan Gwagwarmaya Allah ya Bamu iKon Amfana, Mu Amfanar da Al'ummah Alfarmar Sirrin Hasken Jikin Manzon Allah๏ทบ ๐Ÿคฒโฃ๏ธ

๐Ÿ–Š Amb Abubakar Ahmad Soja

14/01/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ndongo Alassane, Abdul Mustakim, Sulaimon Yusuf, Abiodun Sikiru Tayour, Alh Habu Abdullahi, Abdul Bakari, Moustafa Yahaya, Yusha'u Idriss, Syed Mohammed Khaja Moinuddin, Umar Yahaya Gashu'a, Issa Glingo Dieu, Yakubu Umar Muh'd, Usman Isah Aliyu, Idris Muhd Abubakar Jili, Ni'matullah Binti Muhammad, Nura M'uazu Abubakar, Idris Yau, Mahmud Abubakar Bilbis, Blessing Gabriel, Saleemat Y Baba, Rnb Zantche, Muhammad Buhari Musa, Lala Nadeem Ali, Aisha Abubakar, Raby la Battante, Djibrilla Ahmadou, Tinuke Ayo, Abdii Baa Lee, Uda Muhammad Musa, Ahmad Ibrahim Shunee, Khadijah Ummi Ibrahim, Aboo Backer, Yusuf Musa Bakori, Balaguru S, Khadijah Ibraheem Isah, Sadiq Umar Yari, Zahid Qadri AL Madni, Zk Lรฅfรธ Pรฅsรงรฅl, Shamus Alli, Abubakar Shehu, Isah M Ummulkairi, Sanusi Babangida Isah, Malick Le Chanceux, Saliu Danladi, Jai Hind Dhaba Chandaragi, Abdul Aziz Muhammad, Jami Ansari, Hadiza Abubakar, Manzer Asif, Naikmat Ullah Naikmat Ullah

Happy 3years anniversary sweetheart ๐Ÿฅฐ๐Ÿƒyour service in the Nigeria police force and our country is truly appreciated ๐Ÿฅฐ๐Ÿƒ๐Ÿซ‚๐Ÿค—
14/01/2025

Happy 3years anniversary sweetheart ๐Ÿฅฐ๐Ÿƒyour service in the Nigeria police force and our country is truly appreciated ๐Ÿฅฐ๐Ÿƒ๐Ÿซ‚๐Ÿค—

Shugaba Tinubu ya rattaษ“a hanu a kan dokar haramta luwaษ—i, daudanci da maษ—igo."
14/01/2025

Shugaba Tinubu ya rattaษ“a hanu a kan dokar haramta luwaษ—i, daudanci da maษ—igo."

๐™๐”๐–๐€ ๐†๐€ ๐๐€๐Œ๐ˆ๐‰๐ˆ ๐Œ๐€๐ˆ ๐ƒ๐”๐Š๐€๐ ๐Œ๐€๐“๐€๐‘๐’๐€,Abun kunya ya qare ga lusarin namiji mara aikin yi, mugu kuma azzalumi mai dukan mace,b...
13/01/2025

๐™๐”๐–๐€ ๐†๐€ ๐๐€๐Œ๐ˆ๐‰๐ˆ ๐Œ๐€๐ˆ ๐ƒ๐”๐Š๐€๐ ๐Œ๐€๐“๐€๐‘๐’๐€,

Abun kunya ya qare ga lusarin namiji mara aikin yi, mugu kuma azzalumi mai dukan mace,ba kunya ba tsoron Allah ka k**a mace ka rinqa duka ko kunyar ta ma bazaka jiba?

Karfa ka manta mace ita ce silar zuwan ka duniya, itace kuma silar duk wata nasara ta rayuwar ka, ta dauke ka a ciki na tsahon wata Tara, ta haife ka duk da wahala da ake Sha a wurin haihuwar, wasu ma har rasa ransu sukeyi, sannan ta Rene ka, taci Bayan gidan ka da fitsarin ka har Bayan ta yaye ka, ta cigaba da yi maka tarbiyya har ka tsufa, amma kasa hannu ka daketa ko tuna mahaifiyar ka bakayi ba.

Ta Haifa maka yara duk wasu nauyi ka Dora mata harda tarbiyyar ka, amma ba tsoron Allah ka daketa, kuma anjima don rashin kunya Kaje ka nemi bukata a wurinta, Saboda rashin tsoron Allah.

Mace fa ba baiwa bace, ba kuma jaka bace da zaka saka hannu ka rinqa jibga.

Idan kai ka cika na miji kuma jarumi Kaje gidan dambe mana, ka sami garjejen kato ku gwaza sai a gane waye jarumi, bawai ka nuna qarfin ka akan mace ba mai rauni, dukan mace ai zubar da mutunci ne, kuma nuna alamar sakarci ne.

Ina mai maka albishir yakai mai dukan matar ka ta sunna, duk ranar da ka sa hannu ka daki matarka to mutuncin da darajar ka ya rage a idon ta, kuma in ka ci gaba wata rana zaku daki Juna, domin itama zaka koya mata dambe, wata rana sai dai a dauki gawarka ko ta ita.

Daga karshe, ina mai sanar dakai cewa, duk Abin da kayi ma yar wani za'ayi ma yar ka,wani ma harda qar.

Allah ta'ala ya shirya mazajen dake dukan matan su, wadan da Allah ya tsare kuma ya qara masu albarka da soyayya โค๏ธ a rayuwar auren su๐Ÿ™

ยฉ๏ธ โœโœ๏ธ

Shin baka tunanin duk wanda ya karanta zaka samu lada? Shin sau nawa hanunka yayi liking haramun? Shin sau nawa kayi com...
13/01/2025

Shin baka tunanin duk wanda ya karanta
zaka samu lada? Shin sau nawa hanunka
yayi liking haramun? Shin sau nawa kayi comment saboda kyawun wata mace? Yaya kake tsammani idan kayi liking kayi comment sannan kayi sharing saboda Allah? to ga wannan Addu'an gareka, Allah ya yaษ—a sunanka a Aljannah maษ—aukakiya tare damu baki ษ—aya.



Everyone
Followers
Friends
Makkah Al-Mukarramah : ู…ูŽู€ูƒูŽู‘ู€ุฉ ุงู„ู’ู€ู…ูู€ูƒูŽู€ุฑูŽู‘ู…ูŽู€ุฉ

MATSALAR WUTAR LANTARKU RUBUTA KASHI NA 3๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’กTambayoyi Zuwa Ga Masu Ruwa da Tsaki Akan Harkar Wutar lantarkin Wudil.1. Shi...
13/01/2025

MATSALAR WUTAR LANTARKU RUBUTA KASHI NA 3๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ก
Tambayoyi Zuwa Ga Masu Ruwa da Tsaki Akan Harkar Wutar lantarkin Wudil.

1. Shin me yasa wuta ke yawan daukewa a lokutan da ake bukatarta fiye da kowane lokaci?

2. Me yasa ake samun wutar cikin dare, amma kafin gari ya waye an dauke, kuma ba tare da wani bayani ba?

3. Shin akwai wani tsari na samar da wutar da ya tabbatar da adalci ga alโ€™ummar yankin Wudil?

4. Me yasa tsarin samar da wuta ke ci gaba da yin kasa, duk da kudaden da ake karba daga jamaโ€™a?

5. Ta yaya za a tabbatar da cewa kowa ya samu wuta mai dorewa a kowace rana?

6. Shin akwai wani sabon shiri ko gyara da ake yi don magance matsalolin yawan daukar wuta?

7. Me ya sa masu ruwa da tsaki basa bada cikakken bayani ga jamaโ€™a akan matsalolin wuta da matakan da ake dauka?

8. Shin akwai wani karfin iko daga bangaren gwamnati ko masu zaman kansu da ke kawo cikas ga ci gaban harkar wuta?

9. Shin wane ne ke kula da tsare-tsaren harkar wutar lantarkin a Wudil, kuma shin yana da isasshen cancanta?

Muna jiran amsarku๐Ÿ”ฅ
Abubakar Ahmad Soja Wudil

13/01/2025

Wannan tsadar rayuwa da al,ummah s**a Tsinci Kansu a Ciki Allah yakawo Mana Dauki.

๐ŸŒด๐ŸŒท๐†๐€๐‰๐„๐‘๐ˆ๐˜๐€๐‘ ๐๐€๐’๐ˆ๐‡๐€๐ŸŒฑ๐ŸŒท (001)Da ace ni babbane, ko ni malamine ko ni wani me kudine, da nabawa iyaye shawarar, ku Aurar da ...
13/01/2025

๐ŸŒด๐ŸŒท๐†๐€๐‰๐„๐‘๐ˆ๐˜๐€๐‘ ๐๐€๐’๐ˆ๐‡๐€๐ŸŒฑ๐ŸŒท (001)

Da ace ni babbane, ko ni malamine ko ni wani me kudine, da nabawa iyaye shawarar, ku Aurar da ita, da nace dasu kada kucuceta, kada kuci xalinta,kada ku tauye mata haqqinta,,kada kudau Alhakinta, Allah ya kawo mata Wanda yakesonta take sonshi kuma mutumin kirki:-
meye dalilinku na qin Aurar da ita?
Saboda sai tayi karatu?
ko dole sai ta cika muku wani buri naku ?
ko dole sai me kudi yaxo ? komade mene ne, za kuyiwa Allah bayani.Allah yasa mudace

'ยฉ๏ธโœ๏ธ Abubakar Ahmad Soja Wudil

ZAMU YI KUDI, ZAMU YI AURE, ZAMU JE MAKKAH, ZAMUJE MADINA, ZAMU SHIGA ALJANNAH ALBARKAR MUHAMMADUR RASULILLAH ๐Ÿฅฐ๐Ÿ’–๐๐š๐ญ๐ก๐ข๐ฏ๐š๐ซ...
13/01/2025

ZAMU YI KUDI, ZAMU YI AURE, ZAMU JE MAKKAH, ZAMUJE MADINA, ZAMU SHIGA ALJANNAH ALBARKAR MUHAMMADUR RASULILLAH ๐Ÿฅฐ๐Ÿ’–๐๐š๐ญ๐ก๐ข๐ฏ๐š๐ซ๐š ๐“๐จ๐ฎ๐ซ ๐๐š๐œ๐ค๐š๐ ๐ž ๐Ÿ’๐/๐Ÿ“๐ƒ
@17000๐ฉ๐ž๐ซ ๐๐ž๐ซ๐ฌ๐จ๐ง ๐๐ฒ ๐‰๐ž๐ž๐ฉ
@12000 ๐ฉ๐ž๐ซ ๐ฉ๐ž๐ซ๐ฌ๐จ๐ง ๐›๐ฒ ๐๐ฎ๐ฌ
๐ƒ๐š๐ฒ ๐Ÿ: ๐Š๐š๐ญ๐ก๐ฆ๐š๐ง๐๐ฎ ๐ญ๐จ ๐๐ข๐ซ๐ญ๐š๐ฆ๐จ๐๐ก
* Depart early in the morning from your location via Sindhuli BP Highway.
* Have lunch on the way.
* Explore the Terai road.
* Stay at Birtamodh.
* Have dinner at the hotel.
๐ƒ๐š๐ฒ ๐Ÿ: ๐๐ข๐ซ๐ญ๐š๐ฆ๐จ๐๐ก ๐ญ๐จ ๐“๐š๐ฉ๐ฅ๐ž๐ฃ๐ฎ๐ง๐ 
* Have an early morning breakfast at the hotel and head towards Taplejung.
* Enjoy the journey with sightseeing opportunities.
* Explore the ways of Taplejung.
* Have lunch on the way.
* Stay at Taplejung.
* Have dinner at the hotel.
๐ƒ๐š๐ฒ ๐Ÿ‘: ๐“๐š๐ฉ๐ฅ๐ž๐ฃ๐ฎ๐ง๐  ๐ญ๐จ ๐“๐ก๐ฎ๐ฅ๐จ๐ฉ๐ก๐ž๐๐ข โ€“ ๐๐š๐ญ๐ก๐ข๐ฏ๐š๐ซ๐š
* Take a jeep to Thulofedi early in the morning (self-cost for jeep, which is 400 for going and 400 for coming back).
* Trek about 5km from Thulofedi towards Pathivara.
* After visiting Pathivara, return back to the hotel.
* Have dinner at the hotel.
* Stay at the hotel.
๐ƒ๐š๐ฒ ๐Ÿ’: ๐“๐š๐ฉ๐ฅ๐ž๐ฃ๐ฎ๐ง๐  ๐ญ๐จ ๐Š๐š๐ง๐ฒ๐š๐ฆ
* Have an early morning breakfast at the hotel.
* Have lunch on the way.
* Explore Kanyam and the Ilam District.
* Have dinner at the hotel.
* Stay at Kanyam.
๐ƒ๐š๐ฒ ๐Ÿ“: ๐Š๐š๐ง๐ฒ๐š๐ฆ ๐ญ๐จ ๐Š๐š๐ญ๐ก๐ฆ๐š๐ง๐๐ฎ
* Have breakfast at the hotel.
* Head back to Kathmandu.
* Have lunch on the way.
* Reached Kathmandu
๐๐š๐œ๐ค๐š๐ ๐ž ๐ˆ๐ง๐œ๐ฅ๐ฎ๐๐ž :-
โœ… Lunch
โœ… Dinner
โœ… Breakfast
โœ… Room Accommodation ( sharing Basis)
โœ… Transportation ( bus or jeep as per your preference)
๐๐จ๐ญ ๐ˆ๐ง๐œ๐ฅ๐ฎ๐๐ž๐ ๐ข๐ง ๐๐š๐œ๐ค๐š๐ ๐ž ๐Ÿ˜•
๐๐š๐œ๐ค๐š๐ ๐ž ๐ง๐จ๐ญ ๐ˆ๐ง๐œ๐ฅ๐ฎ๐๐ž๐
โŒ Snacks & cuisines
โŒ Drinking beverages (Beer, Mineral Water)
โŒ Personal expenses
โŒ Travel Insurance
โŒ Overstay due to any natural calamities/strikes
๐’๐š๐ง๐ฌ๐ก๐ซ๐ž๐ž ๐ˆ๐ง๐ญ๐ž๐ซ๐ง๐š๐ญ๐ข๐จ๐ง๐š๐ฅ ๐“๐ซ๐š๐ฏ๐ž๐ฅ ๐€๐ง๐ ๐“๐จ๐ฎ๐ซ๐ฌ (๐๐ฏ๐ญ. ๐‹๐ญ๐.) ๐Š๐š๐ญ๐ก๐ฆ๐š๐ง๐๐ฎ
Note: Schools and colleges are planning to go on a tour. Remember, we offer special discounts for schools and colleges. These special discoun

Address

Kano

Telephone

+2348133686253

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abubakar Ahmad Soja Wudil posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abubakar Ahmad Soja Wudil:

Videos

Share