SAM News

SAM News You're welcome to an independent online Hausa news page, working 24 hours to update genuine bulletin
(1)

26/09/2023
Mun jingina Kunshin Tuhumarmu na farko ga HAJ. BINTA SPEAKING. sabo da adawa da bada kulawar gaggawa ga Dan Uwammu da mu...
31/05/2023

Mun jingina Kunshin Tuhumarmu na farko ga HAJ. BINTA SPEAKING.

sabo da adawa da bada kulawar gaggawa ga Dan Uwammu da muka rasa sama da shekaru 4 da s**a gabata wato DADIYATA 😭😠😑

Sannan Muna godiya ga Zababben Gwamnan Jihar Kano Eng. Abba Kabir Yusif bisa wannan halacci.

Cc. Abba Hikima Abba Bashir Bashir Sani Abubakar

MARTANI: Rabilu Abdullahi Ngw,  Watau inda matsalar take shi ne, da Mai magana ko rubutu ya san cewa Allah zai tambaye s...
16/04/2023

MARTANI: Rabilu Abdullahi Ngw, Watau inda matsalar take shi ne, da Mai magana ko rubutu ya san cewa Allah zai tambaye shi akan abinda ya fada ko ya rubuta, to da ya ji tsoro Allah,

Amma saboda jahilci ko rashin tsoron Allah sai mutum yabi son zuciya domin biyan wata bukata, tir da irin hali namu."

AMSAR Nurq Ibrahim Ttahir NIA, Tabbas duk Wani sharri da alkhairi da mutum ya rubuta abin Tambaya ne... Don haka in har mutum ba shi da hujjar da zai Iya Kare kansa, to yana ruwa...

Shi yasa duk maganar da zaku fada akan abin da labari kawai kuka ji, Wane yaji ga Wane.. To NIA Kam ba zai yarda ba har Sai Kun kawo hujjar da muke ta Nema tun Sanda aka yi zaben farko....

Ni ba haka nake ba… Kawai Don an bayar da labarin Wane ya zagi Wane, Ko ya daki Wane, Ko ya kashe Wane, Sai in yarda kake nufi ba tare da wata gamsashiyar shaida ba.. Gaskiya ni ba haka nake ba.. Wai ta Yaya ma za ayi makiyinka ya bayar da labarin alkhairin Ka ? […]

14/04/2023

Mukoma Tsangaya 005 karatun Alqur'ani Allahu Akbar

14/04/2023

Mukoma Tsangaya 004 karatun Alqur'ani Allahu Akbar

Zaku iya bayyana ra'ayoyinku a WhatsApp dimmu tanan !
18/02/2023

Zaku iya bayyana ra'ayoyinku a WhatsApp dimmu tanan !

17/02/2023

Nagartacce, Jajirtacce, Ƙwarerre, Tacecce, CiΖ™ekkiyar Halitta Muhammad Rasulillah ο·Ί.πŸ’š

Kacici kacici Fadi sunan Wanda kasani cikin ukku Nan πŸ™
17/02/2023

Kacici kacici Fadi sunan Wanda kasani cikin ukku Nan πŸ™

17/02/2023

Ruwa, Ruwa, Ruwa.... Allahu Akbar karatun alqur'anin yar shekara 2

17/02/2023

Yadda zaka Chanja background din videos dinka a waya

Kamar yadda aka saba a duk Juma'a, yau ma akwai dama da za ku bayyana ra'ayoyinku a game da duk wani abin da ke ci muku ...
17/02/2023

Kamar yadda aka saba a duk Juma'a, yau ma akwai dama da za ku bayyana ra'ayoyinku a game da duk wani abin da ke ci muku tuwo a kwarya. Sai mun ci daga gare ku.

Madinar manzon Allah a safiyar yau Juma'a | Allah ya karawa Annabi Daraja.HOTO:Hukumar masallacin Manzon Rahama
17/02/2023

Madinar manzon Allah a safiyar yau Juma'a | Allah ya karawa Annabi Daraja.

HOTO:Hukumar masallacin Manzon Rahama

Address

Arewa
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SAM News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SAM News:

Videos

Share