Mahanga Hausa

Mahanga Hausa Taskar Labaran Hausa
(7)

01/03/2024

Na Sauka Daga Mukamina Na Hisbah inji malan AMINU daurawa

24/02/2024
20/02/2024
🚨 It's the AFCON Finals Tonight‼️✅✅🏆 African Cup Of Nations 🎯 SUPER EAGLES 🦅 🆚 THE ELEPHANT 🐘 🗓️ Sunday night, 11th Febr...
11/02/2024

🚨 It's the AFCON Finals Tonight‼️✅✅

🏆 African Cup Of Nations
🎯 SUPER EAGLES 🦅 🆚 THE ELEPHANT 🐘
🗓️ Sunday night, 11th February, 2024.
🏟️ Stade Alassane Ouattara, Abidjan.
⌚ 20:00 GMT
REF: Beida Dahane (Mauritania)

04/02/2024

Linzami Mai wutsiya na shaidan ya durfafo Duniyar mu












04/02/2024

Daga tura sakon wasa a Snapchat ya tsinci kanshi a prison saboda hukuma ta ganoshi












Testing
04/02/2024

Testing

Wallahi Tallahi Idan ance ƴan Shi'a nazagin Sahabbai suma ƴan Izala sunazagin Sayyadi Ali suna cewamusuluncinsa bai inga...
02/02/2024

Wallahi Tallahi Idan ance ƴan Shi'a na
zagin Sahabbai suma ƴan Izala suna
zagin Sayyadi Ali suna cewa
musuluncinsa bai inganta ba saboda ya
musulunta yana yaro ƙarami—Dr. Gumi

02/02/2024

Kowa ya turo 2k za'a yiwa ƙasa addu'a

Aure zan yi shiyasa Aminu Saira ya kashe ni a cikin shirin Labarina don kar a ƙara nuno ni nan gaba, na shiga Film ɗin b...
02/02/2024

Aure zan yi shiyasa Aminu Saira ya kashe ni a cikin shirin Labarina don kar a ƙara nuno ni nan gaba, na shiga Film ɗin ba da daɗewa ba kuma sai na samu mijin aure—Zainab Labarina

TIRƘASHI: Farashin kwanon ƙanzó a Nájeriya yayi tashin gwauron zabi a wasu jihohin, hakan ya samo asali ne a sak**akon ƙ...
01/02/2024

TIRƘASHI: Farashin kwanon ƙanzó a Nájeriya yayi tashin gwauron zabi a wasu jihohin, hakan ya samo asali ne a sak**akon ƙarancin samunsa

Shin ya farashin yake a yankin ku?

Tsohan Gwamnan Jihar Jigawa, Dakta Sule Lamido Ya Ba Da Katafaren Gidansa Dake Garin Bamaina, Domin Ya Zama Cibiyar Naza...
01/02/2024

Tsohan Gwamnan Jihar Jigawa, Dakta Sule Lamido Ya Ba Da Katafaren Gidansa Dake Garin Bamaina, Domin Ya Zama Cibiyar Nazari Da Binciken Addinin Musulunci Ta Jami'ar Sule Lamido Dake Kafin Hausa, Bayan Rayuwarsa.

Kaf Nijeriya Babu Budurwa Mai Saurayi Daya, Idan Akwai Kuma Ta Fito Ta Rantse Da Kur'ani, Cewar Wannan Budurwar.
01/02/2024

Kaf Nijeriya Babu Budurwa Mai Saurayi Daya, Idan Akwai Kuma Ta Fito Ta Rantse Da Kur'ani, Cewar Wannan Budurwar.

CBN ya umurci bankuna su ci gaba da sayar da Dala
01/02/2024

CBN ya umurci bankuna su ci gaba da sayar da Dala

KAJI RABO:  Nan wata Tsangaya ce a kasar saudi Arabia tafi sama da shekara 30 ana karatun Allo har da masu satu ana dara...
01/02/2024

KAJI RABO: Nan wata Tsangaya ce a kasar saudi Arabia tafi sama da shekara 30 ana karatun Allo har da masu satu ana darasu da komai.Allah ya bamu Albarkacin Al Qu'rani.

HOTO: 📸Mu Koma Tsangaya

An banka wa gidan waniKirista wuta a Katsina, bisa zarginkalaman ɓatanci ga Annabi MuhammaduSAW.Lamarin ya faru a daren ...
01/02/2024

An banka wa gidan wani
Kirista wuta a Katsina, bisa zargin
kalaman ɓatanci ga Annabi Muhammadu
SAW.

Lamarin ya faru a daren ranar Talata a
garin sabon garin Alhaji Yahuza da ke
ƙaramar hukumar Batagarawa jihar
Katsina.

📷: Mobile Media Crew

HOTO: Jarumar fina finan Hausa Fatima Abdullahi wacce aka fi sani da Fati Washa ta kammala karatun ta a Jami'ar kasar No...
31/01/2024

HOTO: Jarumar fina finan Hausa Fatima Abdullahi wacce aka fi sani da Fati Washa ta kammala karatun ta a Jami'ar kasar North Cyprus.

Hotunan Yadda Kasuwancin Canjin Kuɗi Ke Gudana A Ƙasar SomaliaIdan za ayi irin wannan kasuwancin a yankin Arewar Najeriy...
31/01/2024

Hotunan Yadda Kasuwancin Canjin Kuɗi Ke Gudana A Ƙasar Somalia

Idan za ayi irin wannan kasuwancin a yankin Arewar Najeriya, a wacce jiha ya k**ata ayi?

Banda son zuciya...

Wata budurwa kenan ɗaya ƙwallin-ƙwal akaf faɗin Nijeriya wacce ta sayi sabuwar Mota ta Nera Miliyan 4 da Kuɗin Pi, Bayan...
31/01/2024

Wata budurwa kenan ɗaya ƙwallin-ƙwal akaf faɗin Nijeriya wacce ta sayi sabuwar Mota ta Nera Miliyan 4 da Kuɗin Pi, Bayan tarawa da ta riƙa yi tana sayarwa daga baya.”

Wani Tauraron Kasar Ingila, Danny Lambo Ya Karɓi Musulunci, Inda Ya Ziyarci Saudiyya Domin Yin UmrahDaga shafin Rariya
31/01/2024

Wani Tauraron Kasar Ingila, Danny Lambo Ya Karɓi Musulunci, Inda Ya Ziyarci Saudiyya Domin Yin Umrah

Daga shafin Rariya

Bature Mai Yawon Buɗe Ido Yayi Nadamar Ɗanɗana Burkutu A Karon Farko A NajeriyaWani Bature mai yawon buɗe ido a ƙasashen...
31/01/2024

Bature Mai Yawon Buɗe Ido Yayi Nadamar Ɗanɗana Burkutu A Karon Farko A Najeriya

Wani Bature mai yawon buɗe ido a ƙasashen duniya da a yanzu haka yake a Najeriya, ya yi nadamar ɗanɗana burkutu a karon farko a Najeriya.

Baturen mai suna Chris da aka fi saninsa da Authentic Traveling, ya ce ɗanɗanon burkutun ya yi k**a da kalarsa.

Chris, wanda ke da burin zagaya kowace ƙasa a duniya, ya ce ya ci abinci da abubuwan sha na gargajiya daban-daban a ƙasashen da ya ziyarta, amma ɗanɗanon burkutu ba abinda zai sake ɗanɗanawa ba ne.

Credit: Katsina City News

Farashin Kayan Abinci A Kasuwar Dawanau Dake Jihar Kano 1. Buhun Shinkafa mai kyau sosai N108,0002. Buhun Masara N58,000...
30/01/2024

Farashin Kayan Abinci A Kasuwar Dawanau Dake Jihar Kano

1. Buhun Shinkafa mai kyau sosai N108,000
2. Buhun Masara N58,000 zuwa N60,000
3. Buhun Gero N52,000
4. Buhun Dawa Nb52,000
5. Buhun Wake N88,000

Majiya: Abdurrahaman Garba Garba

YANZU-YANZU: Sama da ma'aikata  dubu daya da ɗari biyar ne zasu koma aiki Legas daga Abuja, a ranar Juma'a mai zuwa, bay...
30/01/2024

YANZU-YANZU: Sama da ma'aikata dubu daya da ɗari biyar ne zasu koma aiki Legas daga Abuja, a ranar Juma'a mai zuwa, bayan mayar da wasu muhimman sashi na babban banki CBN zuwa Legas.

Menene Ra'ayinku?

Ga dama ta samu...Kanada Tsoffin WhatsApp Groups da Akayi Creating 2010, 2011, 2012, 2013,2014, 2015, 2016 ,2017, 2018 b...
29/01/2024

Ga dama ta samu...

Kanada Tsoffin WhatsApp Groups da Akayi Creating 2010, 2011, 2012, 2013,2014, 2015, 2016 ,2017, 2018 ba’a anfani dashi har zuwa 2019 amma kana Kukan bakada Kudi 🤔🤔

To ga dama ta samu.
ALIYU MUKHTAR yana Sayen Tsoffin WhatsApp Groups akan farashi mai kyau idan kana dasu ko guda 1000 ne insha Allah Lokaci ďaya zai karba ya baka kudin su.

09038559551
WhatsApp number
Ko kuma ka taba link dinnan zai kaika kai tsaye a WhatsApp dinshi

https://wa.link/z5twt4

Da Dumi'dumi.An koma da Danbalki kwamanda Zuwa gidan Kurkuku Sak**akon Alƙalin da ke shari'ar bashi da lafiya saboda hak...
29/01/2024

Da Dumi'dumi.

An koma da Danbalki kwamanda Zuwa gidan Kurkuku Sak**akon Alƙalin da ke shari'ar bashi da lafiya saboda haka ba zai iya sauraren karar ba a yau, Don haka an ɗage shari'ar har zuwa ranar Alhamis mai zuwa.

Rundunar tsaron Farin kaya ta DSS ce ta gurfanar da Kwamanda a gaban Kotun Sak**akon Zargin kalaman tunzura jama'a domin tawaye da Gwamnatin Jihar Kano.

Hamshakiyar Yar Kasuwar Nan, Hajia Laylah Ali Othman Ta Cika Shekara 38 Da Haihuwa A DuniyaWace Irin Fata Za Ku Yi Mata?
29/01/2024

Hamshakiyar Yar Kasuwar Nan, Hajia Laylah Ali Othman Ta Cika Shekara 38 Da Haihuwa A Duniya

Wace Irin Fata Za Ku Yi Mata?

Don Allah ana cigayar wannan bawan Allah mai suna Sharif Sani Adakawa, ya bar gidan sa dake unguwar kofar ruwa a jihar k...
29/01/2024

Don Allah ana cigayar wannan bawan Allah mai suna Sharif Sani Adakawa, ya bar gidan sa dake unguwar kofar ruwa a jihar kano a jiya asabar.

Duk wanda Allah ya sa ya ganshi ya kawo shi Kofar Ruwa Yan Rodi, Masallacin Dillalai ko a kira number waya k**ar haka 07067404066
07037088008

Address

Gwarzo
Kano
704101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mahanga Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mahanga Hausa:

Videos

Share

Nearby media companies


Other News & Media Websites in Kano

Show All