𝗔𝗥𝗘𝗪𝗔 𝗥𝗘𝗦𝗖𝗨𝗘 𝗙𝗢𝗨𝗡𝗗𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • 𝗔𝗥𝗘𝗪𝗔 𝗥𝗘𝗦𝗖𝗨𝗘 𝗙𝗢𝗨𝗡𝗗𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡

𝗔𝗥𝗘𝗪𝗔 𝗥𝗘𝗦𝗖𝗨𝗘 𝗙𝗢𝗨𝗡𝗗𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡 Arewa rescue foundation we can also create an access to help only neediest, by the grace of Almighty.

Jerin Sunayen Sahabban Da S**a Halarci Yakin Badar Tare Da Manzon Allah (SAW)1. Manzon Allah Muhammad (SAW).2. Abu Bakar...
04/09/2023

Jerin Sunayen Sahabban Da S**a Halarci Yakin Badar Tare Da Manzon Allah (SAW)

1. Manzon Allah Muhammad (SAW).
2. Abu Bakar as-Shiddiq (RA)
3. Umar bin al-Khattab (RA)
4. Ali bin Abu Tholib (RA)
6. Talhah bin ‘Ubaidillah (RA)
7. Bilal bin Rabbah (RA)
8. Hamzah bin Abdul Muttolib (RA)
9. Abdullah bin Jahsyi (RA)
10. Al-Zubair bin al- Awwam (RA)
11. Mus’ab bin Umair bin Hasyim(RA)
12. Abdur Rahman bin ‘Auf (RA)
13. Abdullah bin Mas’ud (RA)
14. Sa’ad bin Abi Waqqas (RA)
15. Abu Kabsyah al- Faris (RA)
16. Anasah al-Habsyi (RA)
17. Zaid bin Harithah al-Kalbi (RA)
18. Marthad bin Abi Marthad al-Ghanawi (RA)
19. Abu Marthad al-Ghanawi (RA)
20. Al-Husain bin al-Harith bin Abdul Muttolib (RA)
21. ‘Ubaidah bin al-Harith bin Abdul Muttolib (RA)
22. Al-Tufail bin al-Harith bin Abdul Muttolib (RA)
23. Mistah bin Usasah bin ‘Ubbad bin Abdul Muttolib (RA)
24. Abu Huzaifah bin ‘Utbah bin Rabi’ah (RA)
25. Subaih (maula Abi ‘Asi bin Umaiyyah) (RA)
26. Salim (maula Abu Huzaifah) r.a.
27. Sinan bin Muhsin (RA)
28. ‘Ukasyah bin Muhsin (RA)
29. Sinan bin Abi Sinan (RA)
30. Abu Sinan bin Muhsin (RA)
31. Syuja’ bin Wahab (RA)
32. ‘Utbah bin Wahab (RA)
33. Yazid bin Ruqais (RA)
34. Muhriz bin Nadhlah (RA)
35. Rabi’ah bin Aksam (RA)
36. Thaqfu bin Amir (RA)
37. Malik bin Amir (RA)
38. Mudlij bin Amir (RA)
39. Abu Makhsyi Suwaid bin Makhsyi al-To’i (RA)
40. ‘Utbah bin Ghazwan (RA)
41. Khabbab (maula ‘Utbah bin Ghazwan) (RA)
42. Hathib bin Abi Balta’ah al-Lakhmi
(RA) 43. Sa’ad al-Kalbi (maula HathiB-) (RA)
44. Suwaibit bin Sa’ad bin Harmalah (RA)
45. Umair bin Abi Waqqas (RA)
46. Al-Miqdad bin ‘Amru (RA)
47. Mas’ud bin Rabi’ah (RA)
48. Zus Syimalain Amru bin Amru (RA)
49. Khabbab bin al-Arat al-Tamimi (RA)
50. Amir bin Fuhairah (RA)
51. Suhaib bin Sinan (RA)
52. Abu Salamah bin Abdul Asad (RA)
53. Syammas bin Uthman (RA)
54. Al-Arqam bin Abi al-Arqam (RA)
55. Ammar bin Yasir (RA)
56. Mu’attib bin ‘Auf al-Khuza’i (RA)
57. Zaid bin al-Khattab (RA)
58. Amru bin Suraqah (RA)
59. Abdullah bin Suraqah (RA)
60. Sa’id bin Zaid bin Amru (RA)
61. Mihja bin Akk (maula Umar bin al-KhattaB-) (RA)
62. Waqid bin Abdullah al-Tamimi (RA)
63. Khauli bin Abi Khauli al-Ijli (RA) 64. Malik bin Abi Khauli al-Ijli (RA)
65. Amir bin Rabi’ah (RA)
66. Amir bin al-Bukair (RA)
67. Aqil bin al-Bukair (RA)
68. Khalid bin al-Bukair (RA)
69. Iyas bin al-Bukair (RA)
70. Uthman bin Maz’un (RA)
71. Qudamah bin Maz’un (RA)
72. Abdullah bin Maz’un (RA)
73. Al-Saib bin Uthman bin Maz’un (RA)
74. Ma’mar bin al-Harith (RA)
75. Khunais bin Huzafah (RA)
76. Abu Sabrah bin Abi Ruhm (RA)
77. Abdullah bin Makhramah (RA)
78. Abdullah bin Suhail bin Amru (RA)
79. Wahab bin Sa’ad bin Abi Sarah (RA)
80. Hatib bin Amru (RA)
81. Umair bin Auf (RA)
82. Sa’ad bin Khaulah (RA)
83. Abu Ubaidah Amir al-Jarah (RA)
84. Amru bin al-Harith (RA)
85. Suhail bin Wahab bin Rabi’ah (RA)
86. Safwan bin Wahab (RA)
87. Amru bin Abi Sarah bin Rabi’ah
(RA)
88. Sa’ad bin Muaz (RA)
89. Amru bin Muaz (RA) 90. Al-Harith bin Aus (RA)
91. Al-Harith bin Anas (RA)
92. Sa’ad bin Zaid bin Malik (RA)
93. Salamah bin Salamah bin Waqsyi (RA)
94. ‘Ubbad bin Waqsyi (RA)
95. Salamah bin Thabit bin Waqsyi (RA)
96. Rafi’ bin Yazid bin Kurz (RA)
97. Al-Harith bin Khazamah bin ‘Adi
(RA)
98. Muhammad bin Maslamah al-Khazraj (RA)
99. Salamah bin Aslam bin Harisy
(RA)
100. Abul Haitham bin al-Tayyihan (RA)
101. ‘Ubaid bin Tayyihan (RA)
102. Abdullah bin Sahl (RA)
103. Qatadah bin Nu’man bin Zaid (RA)
104. Ubaid bin Aus r.a.
105. Nasr bin al-Harith bin ‘Abd r.a.
106. Mu’attib bin ‘Ubaid r.a.
107. Abdullah bin Tariq al-Ba’lawi r.a.
108. Mas’ud bin Sa’ad r.a.
109. Abu Absi Jabr bin Amru r.a.
110. Abu Burdah Hani’ bin Niyyar al-Ba’lawi r.a.
111. Asim bin Thabit bin Abi al-Aqlah r.a.
112. Mu’attib bin Qusyair bin Mulail r.a.
113. Abu Mulail bin al-Az’ar bin Zaid r.a.
114. Umair bin Mab’ad bin al-Az’ar r.a.
115. Sahl bin Hunaif bin Wahib r.a.
116. Abu Lubabah Basyir bin Abdul Munzir r.a.
117. Mubasyir bin Abdul Munzir r.a.
118. Rifa’ah bin Abdul Munzir r.a.
119. Sa’ad bin ‘Ubaid bin al-Nu’man r.a.
120. ‘Uwaim bin Sa’dah bin ‘Aisy r.a.
121. Rafi’ bin Anjadah r.a.
122. ‘Ubaidah bin Abi ‘Ubaid r.a.
123. Tha’labah bin Hatib r.a.
124. Unais bin Qatadah bin Rabi’ah r.a.
125. Ma’ni bin Adi al-Ba’lawi r.a.
126. Thabit bin Akhram al-Ba’lawi r.a.
127. Zaid bin Aslam bin Tha’labah al-Ba’lawi r.a.
128. Rib’ie bin Rafi’ al-Ba’lawi r.a.
129. Asim bin Adi al-Ba’lawi r.a.
130. Jubr bin ‘Atik r.a.
131. Malik bin Numailah al-Muzani r.a.
132. Al-Nu’man bin ‘Asr al-Ba’lawi
r.a.
133. Abdullah bin Jubair r.a.
134. Asim bin Qais bin Thabit r.a. 135. Abu Dhayyah bin Thabit bin al-Nu’man r.a.
136. Abu Hayyah bin Thabit bin al-
Nu’man r.a.
137. Salim bin Amir bin Thabit r.a.
138. Al-Harith bin al-Nu’man bin Umayyah r.a.
139. Khawwat bin Jubair bin al- Nu’man r.a.
140. Al-Munzir bin Muhammad bin ‘Uqbah r.a.
141. Abu ‘Uqail bin Abdullah bin Tha’labah r.a.
142. Sa’ad bin Khaithamah r.a.
143. Munzir bin Qudamah bin Arfajah r.a.
144. Tamim (maula Sa’ad bin
Khaithamah) r.a.
145. Al-Harith bin Arfajah r.a.
146. Kharijah bin Zaid bin Abi Zuhair r.a.
147. Sa’ad bin al-Rabi’ bin Amru r.a.
148. Abdullah bin Rawahah r.a.
149. Khallad bin Suwaid bin Tha’labah r.a.
150. Basyir bin Sa’ad bin Tha’labah r.a.
151. Sima’ bin Sa’ad bin Tha’labah r.a.
152. Subai bin Qais bin ‘Isyah r.a.
153. ‘Ubbad bin Qais bin ‘Isyah r.a.
154. Abdullah bin Abbas r.a.
155. Yazid bin al-Harith bin Qais r.a.
156. Khubaib bin Isaf bin ‘Atabah r.a.
157. Abdullah bin Zaid bin Tha’labah r.a.
158. Huraith bin Zaid bin Tha’labah r.a.
159. Sufyan bin Bisyr bin Amru r.a.
160. Tamim bin Ya’ar bin Qais r.a.
161. Abdullah bin Umair r.a.
162. Zaid bin al-Marini bin Qais r.a.
163. Abdullah bin ‘Urfutah r.a.
164. Abdullah bin Rabi’ bin Qais r.a.
165. Abdullah bin Abdullah bin Ubai
r.a.
166. Aus bin Khauli bin Abdullah r.a.
167. Zaid bin Wadi’ah bin Amru r.a.
168. ‘Uqbah bin Wahab bin Kaladah r.a.
169. Rifa’ah bin Amru bin Amru bin Zaid r.a.
170. Amir bin Salamah r.a.
171. Abu Khamishah Ma’bad bin Ubbad r.a.
172. Amir bin al-Bukair r.a.
173. Naufal bin Abdullah bin
Nadhlah r.a.
174. ‘Utban bin Malik bin Amru bin al-Ajlan r.a.
175. ‘Ubadah bin al-Somit r.a.
176. Aus bin al-Somit r.a.
177. Al-Nu’man bin Malik bin Tha’labah r.a.
178. Thabit bin Huzal bin Amru bin Qarbus r.a.
179. Malik bin Dukhsyum bin Mirdhakhah r.a.
180. Al-Rabi’ bin Iyas bin Amru bin Ghanam r.a.
181. Waraqah bin Iyas bin Ghanam r.a.
182. Amru bin Iyas r.a.
183. Al-Mujazzar bin Ziyad bin Amru r.a.
184. ‘Ubadah bin al-Khasykhasy r.a.
185. Nahhab bin Tha’labah bin Khazamah r.a.
186. Abdullah bin Tha’labah bin
Khazamah r.a.
187. Utbah bin Rabi’ah bin Khalid r.a.
188. Abu Dujanah Sima’ bin Kharasyah r.a.
189. Al-Munzir bin Amru bin
Khunais r.a.
190. Abu Usaid bin Malik bin Rabi’ah r.a.
191. Malik bin Mas’ud bin al-Badan r.a.
192. Abu Rabbihi bin Haqqi bin Aus r.a.
193. Ka’ab bin Humar al-Juhani r.a.
194. Dhamrah bin Amru r.a.
195. Ziyad bin Amru r.a.
196. Basbas bin Amru r.a.
197. Abdullah bin Amir al-Ba’lawi r.a.
198. Khirasy bin al-Shimmah bin Amru r.a.
199. Al-Hubab bin al-Munzir bin al-Jamuh r.a.
200. Umair bin al-Humam bin al- Jamuh r.a.
201. Tamim (maula Khirasy bin al- Shimmah) r.a.
202. Abdullah bin Amru bin Haram r.a.
203. Muaz bin Amru bin al-Jamuh r.a.
204. Mu’awwiz bin Amru bin al-Jamuh r.a.
205. Khallad bin Amru bin al-Jamuh r.a.
206. ‘Uqbah bin Amir bin Nabi bin Zaid r.a.
207. Hubaib bin Aswad r.a.
208. Thabit bin al-Jiz’i r.a.
209. Umair bin al-Harith bin Labdah r.a.
210. Basyir bin al-Barra’ bin Ma’mur r.a.
211. Al-Tufail bin al-Nu’man bin Khansa’ r.a.
212. Sinan bin Saifi bin Sakhr bin Khansa’ r.a.
213. Abdullah bin al-Jaddi bin Qais r.a.
214. Atabah bin Abdullah bin Sakhr r.a.
215. Jabbar bin Umaiyah bin Sakhr r.a.
216. Kharijah bin Humayyir al-Asyja’i r.a.
217. Abdullah bin Humayyir al-Asyja’i r.a.
218. Yazid bin al-Munzir bin Sahr r.a.
219. Ma’qil bin al-Munzir bin Sahr r.a.
220. Abdullah bin al-Nu’man bin Baldumah r.a.
221. Al-Dhahlak bin Harithah bin Zaid r.a.
222. Sawad bin Razni bin Zaid r.a.
223. Ma’bad bin Qais bin Sakhr bin Haram r.a.
224. Abdullah bin Qais bin Sakhr bin Haram r.a.
225. Abdullah bin AbuTausif di Manaf r.a.
226. Jabir bin Abdullah bin Riab r.a.
227. Khulaidah bin Qais bin al-Nu’man r.a.
228. An-Nu’man bin Yasar r.a.
229. Abu al-Munzir Yazid bin Amir r.a.
230. Qutbah bin Amir bin Hadidah r.a.
231. Sulaim bin Amru bin Hadidah r a.
232. Antarah (maula Qutbah bin Amir) r.a.
233. Abbas bin Amir bin Adi r.a.
234. Abul Yasar Ka’ab bin Amru bin Abbad r.a.
235. Sahl bin Qais bin Abi Ka’ab bin al- Qais r.a.
236. Amru bin Talqi bin Zaid bin Umaiyah r.a.
237. Muaz bin Jabal bin Amru bin Aus r.a.
238. Qais bin Mihshan bin Khalid r.a.
239. Abu Khalid al-Harith bin Qais
bin Khalid r.a.
240. Jubair bin Iyas bin Khalid r.a.
241. Abu Ubadah Sa’ad bin Uthman r.a.
242. ‘Uqbah bin Uthman bin Khaladah r.a.
243. Ubadah bin Qais bin Amir bin Khalid r.a.
244. As’ad bin Yazid bin al-Fakih r.a.
245. Al-Fakih bin Bisyr r.a.
246. Zakwan bin Abdu Qais bin Khaladah r.a.
247. Muaz bin Ma’ish bin Qais bin Khaladah r.a.
248. Aiz bin Ma’ish bin Qais bin Khaladah r.a.
249. Mas’ud bin Qais bin Khaladah r.a.
250. Rifa’ah bin Rafi’ bin al-Ajalan r.a.
251. Khallad bin Rafi’ bin al-Ajalan r.a.
252. Ubaid bin Yazid bin Amir bin al-Ajalan r.a.
253. Ziyad bin Lubaid bin Tha’labah r.a.
254. Khalid bin Qais bin al-Ajalan r.a.
255. Rujailah bin Tha’labah bin Khalid r.a.
256. Atiyyah bin Nuwairah bin Amir r.a.
257. Khalifah bin Adi bin Amru r.a.
258. Rafi’ bin al-Mu’alla bin Luzan r.a.
259. Abu Ayyub bin Khalid al-Ansari r.a.
260. Thabit bin Khalid bin al-Nu’man r.a.
261. ‘Umarah bin Hazmi bin Zaid r.a.
262. Suraqah bin Ka’ab bin Abdul Uzza r.a.
263. Suhail bin Rafi’ bin Abi Amru r.a.
264. Adi bin Abi al-Zaghba’ al-Juhani r.a.
265. Mas’ud bin Aus bin Zaid r.a.
266. Abu Khuzaimah bin Aus bin Zaid r.a.
267. Rafi’ bin al-Harith bin Sawad bin Zaid r.a.
268. Auf bin al-Harith bin Rifa’ah r.a.
269. Mu’awwaz bin al-Harith bin Rifa’ah r.a.
270. Muaz bin al-Harith bin Rifa’ah r.a.
271. An-Nu’man bin Amru bin Rifa’ah r.a.
272. Abdullah bin Qais bin Khalid
r.a.
273. Wadi’ah bin Amru al-Juhani r.a.
274. Ishmah al-Asyja’i r.a.
275. Thabit bin Amru bin Zaid bin Adi r.a.
276. Sahl bin ‘Atik bin al-Nu’man r.a.
277. Tha’labah bin Amru bin Mihshan r.a.
278. Al-Harith bin al-Shimmah bin Amru r.a.
279. Ubai bin Ka’ab bin Qais r.a.
280. Anas bin Muaz bin Anas bin Qais r.a.
281. Aus bin Thabit bin al-Munzir bin Haram r.a.
282. Abu Syeikh bin Ubai bin Thabit r.a.
283. Abu Tolhah bin Zaid bin Sahl r.a.
284. Abu Syeikh Ubai bin Thabit r.a.
285. Harithah bin Suraqah bin al-Harith r.a.
286. Amru bin Tha’labah bin Wahb bin Adi r.a.
287. Salit bin Qais bin Amru bin ‘Atik r.a.
288. Abu Salit bin Usairah bin Amru r.a.
289. Thabit bin Khansa’ bin Amru bin Malik r.a.
290. Amir bin Umaiyyah bin Zaid r a.
291. Muhriz bin Amir bin Malik r.a.
292. Sawad bin Ghaziyyah r.a.
293. Abu Zaid Qais bin Sakan r.a.
294. Abul A’war bin al-Harith bin Zalim r.a.
295. Sulaim bin Milhan r.a.
295. Sulaim bin Milhan r.a.
296. Haram bin Milhan r.a.
297. Qais bin Abi Sha’sha’ah r.a.
298. Abdullah bin Ka’ab bin Amru r.a.
299. ‘Ishmah al-Asadi r.a.
300. Abu Daud Umair bin Amir bin Malik r.a.
301. Suraqah bin Amru bin ‘Atiyyah r.a.
302. Qais bin Mukhallad bin Tha’labah r.a.
303. Al-Nu’man bin Abdi Amru bin Mas’ud r.a.
304. Al-Dhahhak bin Abdi Amru r.a.
305. Sulaim bin al-Harith bin Tha’labah r.a.
306. Jabir bin Khalid bin Mas’ud r.a.
307. Sa’ad bin Suhail bin Abdul Asyhal r.a.
308. Ka’ab bin Zaid bin Qais r.a.
309. Bujir bin Abi Bujir al-Abbasi r.a.
310. ‘Itban bin Malik bin Amru al-Ajalan (RA)
311. ‘Ismah bin al-Hushain bin
Wabarah (RA)
312. Hilal bin al-Mu’alla al-Khazraj (RA)
313. Oleh bin Syuqra. (RA)
Allah Yakara yarda agaresu baki daya.

Copied.

@

03/09/2023

Fashin Baki! Shin yadace!!?

03/09/2023

SABON SALLON TSAFIN DA AKA ƁILLO DA SHI TA HANYAR ROƘON RUWA.

Abubuwan da ke faru yanzu, don Allah ku ja ma matan ku da yaran ku kunnuwa kar ku yarda wani ko wata wanda ba ku sani ba su zo roƙon ruwa ku ba su ko su ce za su zagaya, idan ku ka hana su s**a nuna turjiya da tilasci idan babu namiji kusa ku yi ta zunduma ihu ku tara masu mutane, rashin imani yayi yawa tsakanin al'umma, taimakon baƙo ya zama matsala. Wani salon tsafin ne su ka zo da shi kuma. Allah ya kyauta.

03/09/2023

RAYUWA KENAN!!
wato awannan lokacin duk wadda yake da dama zaiyi ta aikin 'yan Aljanna.

Jiya naga abinda ya dagamin hankali na kwana ina tinanin wani bawan Allah,dake zaune a unguwar maikafi a cikin garin Bauchi

Munatafiya sai naga anata fito dakaya, daga baya sai nakula naga k**ar watso kayar akeyi ana zubawa abajin hanya,nikuma nakasa hakuri naje wurin na bincika sai naga ashe gidan haya ne lokacin biya yayi bai biya shiyasa s**a watsar da kayan akan naira 60k

Nasamu bawan Allah namasa magana sai yake cemun abinci ma kwanan su 5 basu dafa komi ba matar takanje gidansu ne ita da yara shima sai yafita ko zai samu

gashi baisan yadda zaiyi da kayan suba amma wani yabasu aron shago antara kayan aciki kafin lokacin da zaisamu muhalli,

nikuma nakarbi numbansa idan Allah yabashi wurin zama namasa alkawari zankwashe masa kayan zuwa inda yasamu,

Yaku jama'a muringa rangwata wa 'yan uwanmu musulmai awannan lokaci domin duk wadda kaganshi agidan haya ba sonshiba ne donhaka kada awulakantashi,

Allah ubangiji yarufa mana asiri duniya da lahira

Allah kahadamu da masu tausayinmu.

𝗔𝗥𝗘𝗪𝗔 𝗥𝗘𝗦𝗖𝗨𝗘 𝗙𝗢𝗨𝗡𝗗𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡

Shin wani ginine mai tarihi a garinku!?
03/09/2023

Shin wani ginine mai tarihi a garinku!?

03/09/2023

ANNOBA: An Fara Sacewa Mutane "Mazakutar" Su A Kano

Wata annoba da ta Kunno Kai kwanan nan A Arewacin Najeriya wadda ta faro daga jihohin Zamfara Bauchi Kebbi, ta famtsama zuwa jihohin Arewa sosai.

Jaridar AMINTACCIYA ta jiyo cewa baya ga shanye jinin matan Aure na cikin gida da, mutanen ke yi, suna kuma sacewa mutum gaban sa.

Idan baku manta ba, a kwanan nan mun kawo muku wasu rahotanni yadda mata ke shiga gidajen matan Aure da sunan suna so a basu ruwa ta yadda da zarar mace ta juya sai ta faɗi, ko ta mutu ko ta suma, sau da yawa ana k**a masu laifin kuma suna tabbatar da cewa haƙiƙa suna da yawa.

Wani abin da ya ƙara ɗaga hankali baya ga shanye jini da suke yi, s**an iya kwashewa namiji al'aurar sa, in kuma s**a so mace zata iya rasa nonon ta.

Abin ya faro ne daga jihohin Zamfara Kebbi da sauran su, tun ana bada labarin al'umma na ƙaryatawa yanzu haka abin ya fantsama jihohi, kada kai mamaki ko sun shigo yankin ku lallai ka kiyaye.

Wasu na ƙaryatawa cewa babu yadda hakan zai taɓa yiwuwa sai dai sun manta da sihiri gaskiya ne, sannan akwai matsafa wannan ma sun sani amma Dukda haka jama'a na ganin wannan labarin ba gaskiya bane, to waɗanda s**a yarda hakan zai iya faruwa su kiyaye.

Ko a jiya wata budurwa ta shaidawa Majiyar mu yadda masu wannan taannati s**a fito da sabon salo, tace a unguwar su Tukuntawa dake Kano lamarin ya faru, wato dauke gaban namiji.

Tace a ƙofar gidan su, dake unguwar Tukuntawa, kuma lamarin yana gaban yan Sandan Tukuntawa kusa da unguwar geza yanzu haka, abin da ya faru ne, wani kutum ne yazo wucewa sai kawai s**a gaisa da wani yake cewa yana da tambaya dan Allah dan Annabi.

Suna gaisawa gaba ɗaya ya nemi gaban sa ya rasa, mutumin bai nisa ba, aka k**a shi, gaban ya dawo kuma ya sake ɓacewa, ya kwanta yana ihu, aka kaisu police na Tukuntawa ya dawo masa kuma ya ƙara ɓacewa.

Ko a jiya an sami labarin rasuwar wata mata itama sanadin neman taimakon, jiya da yamma ne, wata mata ta shiga wani gida a Unguwar Bakinruwa Bunawa, ta nemi zatayi fitsari matar gidan ta bata dama ta shiga, bayan fitowar ta kuwa Matar gidan ta yanke jiki ta fadi nan take ta rasa rayuwarta. Mata ce ga Nasiru Mal. Nuhu kanin Alh. Hafizu Mal. Nuhu dake unguwar.

Kamar yadda kukaji a yau ne akayi Janaizarta da misalin karfe 8 na safe a gidan mijinta dake Bakinruwa Bunawa.

Yanzu dai naima ake a hana taimakon bayin Allah domin dole an jefa tsoro cikin zukatan al'umma sak**akon ɓullowar ɓata gari.

Jama'a sai a kiyaye kuma a kula da kyau, mu tsananta da addu'a sannan mu kula da shige da ficen bakin fuska a gidajen mu, A yiwa Iyali gargadi da kyau kuma a rike addu'a.

Allah ya kawo mana karshen matsalolin da ke damun mu

https://www.facebook.com/profile.php?id=100076599067097&mibextid=ZbWKwL

Arewa rescue foundation we can also create an access to help only neediest, by the grace of Almighty.

03/09/2023

Dubai Police female Swat team

03/09/2023

NAFILOLIN DA MANZON ALLAH YAYI KUMA YACE AYI.
(1) raka'a 2 kafin sallar asuba.
(2) raka'a 4 kafin sallar azhar.
(3) raka'a 2 bayan sallar azhar.
(4) raka'a 2 bayan sallar magriba.
(5) raka'a 2 bayan sallar isha.

DIFFERENT DOGS IN SOME COUNTRIESNigeria Dog Will Shock You😅🤣😂😁
03/09/2023

DIFFERENT DOGS IN SOME COUNTRIES
Nigeria Dog Will Shock You😅🤣😂😁

03/09/2023
ZA'A FARA HAƘO MAI A JIHAR BAUCHIShugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da aikin tono man fetur a jihohin Bauch...
20/11/2022

ZA'A FARA HAƘO MAI A JIHAR BAUCHI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da aikin tono man fetur a jihohin Bauchi da Gombe.

An dai gano tarin arzikin man fetur a jihohin biyu shekaru biyu da s**a gabata

Jaridar Daily Trust a Najeriya ta ambato ƙaramin ministan man fetur na ƙasar Timipre Sylva, na cewa ''Za a gudanar da bikin fara tono man ranar Talata 22 ga watan Nuwamba Inda shugaba Buhari tare da wasu daga cikin ministocinsa za su halarta''

A shekarar 2016 ne kamfanin mai na ƙasar NNPC ya ƙaddamar da aikin binciko man fetur a arewacin ƙasar, abin da ya kai ga gano ɗimbim albarkatun man fetur ɗin a jihohin Bauchi da Gombe da Borno da kuma jihar Niger

A yayin da ƙasar ke dogara da man da ake tonowa daga yankin Niger Delta, Wannan shi ne karo na farko da za a fara tono man a yankin arewacin ƙasar, bayan da rikicin Boko Haram ya hana yunƙurin tono man a jihar Borno

Manhajar Whatsapp ta tsaya cik da aiki a Birtaniya da Najeriya wasu sassan duniya.Masu amfani da manhajar, wadda malla...
25/10/2022

Manhajar Whatsapp ta tsaya cik da aiki a Birtaniya da Najeriya wasu sassan duniya.

Masu amfani da manhajar, wadda mallakar kamfanin Meta ce, sun ce sun fara ganin matsalar ce tun kafin ƙarfe 8 na safe agogon GMT a ranar Talata.

Fiye da mutum 12,000 ne s**a wallafa ƙorafi kan hakan cikin ƙasa da awa ɗaya, a cewar sashen fitar da bayanai na manhajar.

Mutane da dama sun yi ƙorafi a shafukan sada zumunta cewar ba za su iya aika saƙonni ba.

A Najeriya ma mutane da dama ne Whatsapp dinsu ya daina aiki, inda har wasu s**a dinga kashe wayoyi suna kunnawa da zaton matsalar daga wayoyinsu ne.

Akwai mutum biliyan biyu da ke amfani da manhajar WhatsApp a faɗin duniya.

Kuma manhajar na ɗaya daga cikin waɗanda aka fi amfani da su a Birtaniya da ƙasashe irin Najeriya.

Arewa Update 📷

09/09/2022

MUYI GASKIYA ACIKIN MAGANAR MU
YAN UWA

RAYUWA KENAN 👌:-Bawan Allahn nan  da aka yankema kafa Malam Muhammad Dabai (Burkila) Yana cikin Wani Hali narashin abind...
30/07/2022

RAYUWA KENAN 👌:-Bawan Allahn nan da aka yankema kafa Malam Muhammad Dabai (Burkila) Yana cikin Wani Hali narashin abinda zaici da kuma sayen wasu magunguna 😭😭.

Wallahi dana ganshi saida nayi kwalla 😭babu mai kulawa dashi sai Allah ,Ba Dangin uwa ba na uba, bashi da 'da bare jika 😭BASHIDA kowa agarin Dabai , Asalinshi musulumta yayi ya gudo daga garinsu yadawo Dabai Yana aikin gini har tsufa yazo ga rashin lafia yak**ashi 😭 .
Yana cikin YUNWA ga wasu magun-guna ba'a siya ba dakinda yake ciki baku iya minti 1 saboda wari da rashin tsafta 😭

Yana neman taimakon abinci kowane iri shinkafa ,wake, dawa ,masara kokuma abun za'a sai mashi fisabilillahi 🙏🙏.

Ga mainiyya yakira 090489112174 ,0902242730

ALLAH YABADA IKON TAIMAKAWA AMIN.

GASKIYA DAYA CE!:-Koran Jami'in Dansanda Ko Soja a aiki bakaramin bara zana yake haifar wa a bangaren tsaron Kasar nan b...
29/07/2022

GASKIYA DAYA CE!:-Koran Jami'in Dansanda Ko Soja a aiki bakaramin bara zana yake haifar wa a bangaren tsaron Kasar nan ba.

Mohammad Irfan Khaleel👈✍️

Babu yadda za'a yi katiraina Mutum bindiga Kabashi yayi aiki da ita na tsawon shekaru kace rana daya ka koreshi a aiki kuma bawata sana'ar daya iya, sai rike bindiga kuma gashi da iyalai da iyaye kuma duk sun dogara dashi ne.

Yanzu anwayi gari kungiyoyin ta'addanci suna amfani da Wannan dama na korarrun Jami ai suna daukan su, suna basu makudan kudade don subiya musu bukatar su na ta'addanci Innalillahi wa Inna ilaihi Raji un 😭.

Kamata yayi idan Jami'i idan ya aikata babban laifi wacce takai ga kora to mai zaihana a daure shi na tsawon Rayuwar sa kokuma ayi mishi wani hukunci wanda bazai rabashi da aikin sa dukka ba.

Kuma Gwamnati yak**ata kusan halin da YanSanda suke ciki kuma kusani,
Wadannnan bayin Allah sunada iyali, yan'uwa iyaye, mafi yawansu sunyi wata shida ko shekara ba tareda ganinsu ba sai ta waya ta kafar Sadarwa ahakan wasu wuraren ma babu network, kafin yasamu network sai yayi tafiyar Kilometers.
Kuma Kusani dukkansu talakawa ne ko suturar kirki basu da ita.

Hakkin gwamnati ne ta dubi jami'an tsaro da idon rahama a kara musu alawus da albashi a dauke musu biyan school fees na yara da harkar lafiya.

Hakkin mu ne 'yan kasa muyi musu addu'a Allah ya basu nasara akan abokan gaba da basu hadin kai yadda ya k**ata.

Su kuma su kiyaye ka'idar aiki banda zalunci, domin zalunci naba abokan gaba nasara akan jami'an tsaro duk karfinsu duk kayan aikinsu.

Masu cin amanar Nigeria Allah ya tozartasu ya wulakantasu ya lalatasu kosuwanene.

Address

Zoo Road
Kano
426

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when 𝗔𝗥𝗘𝗪𝗔 𝗥𝗘𝗦𝗖𝗨𝗘 𝗙𝗢𝗨𝗡𝗗𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share