Nigerlight Hausa24

Nigerlight Hausa24 1.2M FOLLOWERS
(1)

07/11/2023
03/11/2023

LABARINA SEASON 7 EPISODE 9

I've just reached 3K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each and every one ...
31/10/2023

I've just reached 3K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each and every one of you. ๐Ÿ™๐Ÿค—๐ŸŽ‰

I've received 2,000 reactions to my posts in the past 30 days. Thanks for your support. ๐Ÿ™๐Ÿค—๐ŸŽ‰
30/10/2023

I've received 2,000 reactions to my posts in the past 30 days. Thanks for your support. ๐Ÿ™๐Ÿค—๐ŸŽ‰

27/10/2023

LABARINA SEASON 7 EPISODE 8

CIGABA

PLEASE SHARE

27/10/2023

Kadan Daga Cikin Shirin Labarana Na Yau

25/10/2023

Jiki Magayi.

Ko kun lura da cewa na rage yawan ba Matasa shawarar ( suje su nemi Sana'a ๐Ÿ˜‚๐Ÿคฃ )

25/10/2023

Meye laifin mace idan ta ce mai kudi take son aura?

22/10/2023

MANYAN MATA SEASON 2 EPISODE 1

PLEASE SHARE

22/10/2023

Kin๐Ÿ‘ฉ Ta6a zubar da hawaye๐Ÿ˜ข Akan Soyayya๐Ÿ’˜Ki fadi sunan Wanda kk zubar da hawaye sbd shi idan kaga sunanka๐Ÿ‘จ saika bata haquri๐Ÿ™

GARABASA GUDA BIYAR GA DUKWANI MU'MINI1. Ko kasan cewa yayin idar da kiran Sallah karka haramtawa kanka Addu'ah, domin A...
21/10/2023

GARABASA GUDA BIYAR GA DUK
WANI MU'MINI

1. Ko kasan cewa yayin idar da kiran Sallah karka haramtawa kanka Addu'ah, domin Addu'ah a wannan lokaci ba'a juyata.

2. Ko kasan ina ake sanya zunuban
ka yayin da kake sallah?
Manzon Allah (saw) ya ce:- "Duk
lokacin da bawa ya ke Sallah ana
sanya dukkan zunuban sa a wuyan
sa da kafadun sa, duk lokacin da ya yi
ruku'u ko sujada zunuban sa za su dinga fadowa kamar yadda ganye yake fadowa daga bishiya ."
Yakai wanda kake gaggawa ya yin ruku'u ko sujada, ka tsawaita sujada da ruku'u domin zunuban ka su ragu kada ka bari wannan garabasa ta wuce ka.

3. Ko kasan wata salihar mace ta
rasu, duk lokacin da 'yan uwanta s**a ziyarci kabarin ta sai suji kamshi yana tashi, sai s**a tambayi mijinta sai ya ce ta kasance tana karanta Suratul
Mulk kowane dare kafin tayi bacci.

4. Ko kasan karanta Ayatul
Kursiyyu bayan kowace sallah zaka
wayi gari tsakanin ka da Aljannah
mutuwace kadai?

5. Ko kasan idan ka idar da sallah kar kayi gaggawar tashi, domin mala'iku suna roka maka gafara.

๐Ÿ‘†Ya Allah ka sanya wannan tunatarwa ta zama SADAKATUL JARIYA a gareni da Iyayena da duk wanda ya taimaka wajan yadawa,

Amin

Ukasha Saadu

Allah Ya Kara Mana Kaunar Annabi Muhammadu S.A.W๐Ÿ‘
20/10/2023

Allah Ya Kara Mana Kaunar Annabi Muhammadu S.A.W๐Ÿ‘

Sai da safe  ๐Ÿ’•Ya ubangiji kasa muyi mafarki da masoyinka Annabi  ๐Ÿ’•๐Ÿ•‹๐Ÿ•ŒS,A,W๐Ÿ’•
20/10/2023

Sai da safe ๐Ÿ’•
Ya ubangiji kasa muyi mafarki da masoyinka Annabi ๐Ÿ’•๐Ÿ•‹๐Ÿ•ŒS,A,W๐Ÿ’•

๐ˆ๐๐š๐ง ๐ค๐š๐ง๐š ๐๐ž๐ฆ๐š๐ง ๐ ๐š๐ญ๐š ๐ค๐š ๐ง๐ž๐ฆ๐ข ๐ฎ๐›๐š๐Ÿ‘ด๐ˆ๐๐š๐ง ๐ค๐š๐ง๐š ๐๐ž๐ฆ๐š๐ง ๐ฃ๐ข๐ ๐จ ๐ค๐š ๐ง๐ž๐ฆ๐ข ๐๐š๐ง ๐ฎ๐ฐ๐š๐Ÿ‘ณ๐ˆ๐๐š๐ง ๐ค๐š๐ง๐š ๐๐ž๐ฆ๐š๐ง ๐ ๐š๐ซ๐ค๐ฎ๐ฐ๐š ๐ค๐š ๐ง๐ž๐ฆ๐ข ๐š๐›๐จ๐ค๐ข๐Ÿ‘ฌ๐ˆ๐๐š๐ง ๐ค๐š๐ง๐š ๐๐ž...
20/10/2023

๐ˆ๐๐š๐ง ๐ค๐š๐ง๐š ๐๐ž๐ฆ๐š๐ง ๐ ๐š๐ญ๐š ๐ค๐š ๐ง๐ž๐ฆ๐ข ๐ฎ๐›๐š๐Ÿ‘ด
๐ˆ๐๐š๐ง ๐ค๐š๐ง๐š ๐๐ž๐ฆ๐š๐ง ๐ฃ๐ข๐ ๐จ ๐ค๐š ๐ง๐ž๐ฆ๐ข ๐๐š๐ง ๐ฎ๐ฐ๐š๐Ÿ‘ณ
๐ˆ๐๐š๐ง ๐ค๐š๐ง๐š ๐๐ž๐ฆ๐š๐ง ๐ ๐š๐ซ๐ค๐ฎ๐ฐ๐š ๐ค๐š ๐ง๐ž๐ฆ๐ข ๐š๐›๐จ๐ค๐ข๐Ÿ‘ฌ
๐ˆ๐๐š๐ง ๐ค๐š๐ง๐š ๐๐ž๐ฆ๐š๐ง ๐ง๐ข๐ญ๐ฌ๐ฎ๐ฐ๐š ๐ค๐š ๐ง๐ž๐ฆ๐ข ๐ฆ๐š๐ญ๐š๐Ÿ‘ฐ
๐ˆ๐๐š๐ง ๐ค๐š๐ง๐š ๐’๐จ๐ง ๐ฌ๐ฎ ๐๐ข๐ค๐š ๐ค๐š ๐ง๐ž๐ฆ๐ข ๐”๐ฐ๐š๐Ÿง“

๐€๐ฅ๐ฅ๐š๐ก ๐’๐š๐ซ๐ค๐ข๐Ÿ˜ข
๐–๐š๐ญ๐š ๐ญ๐š๐ซ๐š 9 ๐ค๐š๐ค๐ž ๐ค๐ฐ๐š๐ง๐œ๐ž ๐š ๐œ๐ข๐ค๐ข๐ง ๐œ๐ข๐ค๐ข๐ง๐ญ๐š๐Ÿคฐ
๐’๐ก๐ž๐ค๐š๐ซ๐š ๐ฎ๐ค๐ฎ 3 ๐ค๐š๐ค๐ž ๐ซ๐ฎ๐ง๐ ๐ฎ๐ฆ๐ž ๐š ๐ค๐ข๐ซ๐ฃ๐ข๐ง๐ญ๐š๐Ÿคฑ
๐“๐ฌ๐š๐ฐ๐จ๐ง ๐ซ๐š๐ฒ๐ฎ๐ฐ๐š๐ซ๐ญ๐š ๐ค๐š๐ค๐ž ๐ณ๐š๐ฎ๐ง๐ž ๐š๐ณ๐ฎ๐œ๐ข๐ฒ๐š๐ซ๐ญ๐š๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ‘ง
๐”๐ฐ๐š ๐ค๐ž๐ง๐š๐ง ๐๐š ๐›๐š๐›๐ฎ ๐ข๐ซ๐ข๐ง๐ญ๐š.

๐˜๐š ๐€๐ฅ๐ฅ๐š๐ก ๐ƒ๐ฎ๐ค ๐ฐ๐š๐ง๐๐š ๐Œ๐š๐ฆ๐š๐ง๐ฌ๐š ๐ญ๐š๐ค๐ž ๐‘๐š๐ฒ๐ž ๐ค๐š ๐ช๐š๐ซ๐š๐ฆ๐š๐ญ๐š ๐ฅ๐Ÿ๐ฒ ๐๐š ๐๐ข๐ฌ๐š๐ง ๐ค๐ฐ๐š๐ง๐š ๐ค๐š ๐š๐ณ๐ฎ๐ซ๐ญ๐š๐ฌ๐ฎ ๐๐š ๐ค๐ฒ๐š๐ฐ๐ฎ๐ง ๐ค๐š๐ซ๐œ๐ž ๐ฅ๐จ๐ค๐š๐œ๐ข๐ง ๐ฌ๐ก๐ข๐ค๐š๐ฐ๐š ๐ค๐š๐ฌ๐š ๐ฆ๐ฎ๐ ๐š๐ฆ๐š ๐๐š๐ฌ๐ฎ ๐ฅ๐Ÿ๐ฒ๐Ÿ˜ฅ
๐–๐š๐ฒ๐š๐ง๐ง๐๐š ๐ค๐ฎ๐ฆ๐š ๐ฌ๐ฎ๐ค๐š ๐š๐ฆ๐ฌ๐š ๐ค๐ข๐ซ๐š๐ง ๐€๐ฅ๐ฅ๐š๐ก ๐ ๐š๐Ÿ๐š๐ซ๐ญ๐š ๐ฆ๐ฎ๐ฌ๐ฎ๐Ÿ˜ญ

โ™ฅ๏ธŽ๐Œ๐€๐‡๐€๐ˆ๐…๐ˆ๐˜๐€๐“๐€
โ™ฅ๏ธŽ๐Œ๐€๐‡๐€๐ˆ๐…๐ˆ๐˜๐€๐‘๐Š๐€
โ™ฅ๏ธŽ๐Œ๐€๐‡๐€๐ˆ๐…๐ˆ๐˜๐€๐‘๐Š๐ˆ
๐€๐ฅ๐ฅ๐š๐ก ๐ค๐š ๐ ๐ข๐ง๐š๐ฆ๐ฎ๐ฌ๐ฎ ๐ค๐š๐ญ๐š๐Ÿ๐š๐ซ๐ž๐ง ๐ ๐ข๐๐š ๐š ๐ ๐ข๐๐š๐ง ๐€๐ฅ-๐ฃ๐š๐ง๐ง๐š๐ญ๐ฎ๐ฅ ๐…๐ข๐ซ๐๐š๐ฎ๐ฌ๐Ÿคฒ ๐ƒ๐จ๐ง ๐๐š๐ซ๐š๐ฃ๐š๐ซ ๐Œ๐š๐ง๐ณ๐จ {๐’.๐€.๐‘พ}.

๐‘จ๐’๐’๐’‚๐’‰ ๐’Œ๐’‚ ๐’•๐’”๐’‚๐’“๐’†๐’Ž๐’– ๐’…๐’‚ ๐’Œ๐’–๐’๐’š๐’‚๐’•๐’‚ ๐‘ด๐’‚๐’‰๐’‚๐’Š๐’‡๐’Š๐’š๐’‚๐’“๐’Ž๐’– ๐’…๐’–๐’๐’Š๐’š๐’‚ ๐’…๐’‚ ๐’๐’‚๐’‰๐’Š๐’“๐’‚ ๐Ÿคฒ๐Ÿ‘๐Ÿ’”ameen
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

https://www.facebook.com/Nigerlitehausa24?mibextid=LQQJ4d

18/10/2023

Martanin Jagoran Shirin LABARINA Ga Adam A Zango | Aminu Saira

18/10/2023

Mutum Dubu Saba'in
70,000 Zasu Shiga Aljannah Ba Tareda Hisabi Ba Inji Manzon (๏ทบ)
Allah Yasa Dani Dakai Dake Aciki.

18/10/2023

YAUSHE ZAMU SAMU TSARO DA IRIN WANNAN SHIRKA.

Sheikh musa yusuf Asadus-Sunnah

PLEASE SHARE

BARKANMU DA SAFIYA ๐Ÿ˜ขKar Mu Manta DA Yan Uwanmu Dake Kasar P@L@STรŽร‘รˆ.Ubangiji Allah Ya Daurasu Akan Makiya...๐Ÿ™๐Ÿ™
18/10/2023

BARKANMU DA SAFIYA ๐Ÿ˜ข

Kar Mu Manta DA Yan Uwanmu Dake Kasar P@L@STรŽร‘รˆ.

Ubangiji Allah Ya Daurasu Akan Makiya...๐Ÿ™๐Ÿ™

GOMBAWA KUSAN WAYE WANNAN     KOSE AMMUKU BAYANI
18/10/2023

GOMBAWA KUSAN WAYE WANNAN
KOSE AMMUKU BAYANI

Kana cikin masu  farinciki Da Maulidin Annabi Muhammadu(saw)๐Ÿ™Œ๐Ÿ‘‡Kace ALHAMDULILLAH
17/10/2023

Kana cikin masu farinciki Da Maulidin Annabi Muhammadu(saw)๐Ÿ™Œ
๐Ÿ‘‡
Kace ALHAMDULILLAH

Allah Kasa Wutar Jahannama๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ Ta Haramta Ga Duk Wanda Yadauki Hanunsa Mai Albarka Yarubuta (S.A.W)โ™ฅโ™ฅ
17/10/2023

Allah Kasa Wutar Jahannama๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ Ta Haramta Ga Duk Wanda Yadauki Hanunsa Mai Albarka Yarubuta (S.A.W)โ™ฅโ™ฅ

17/10/2023

ZO MU ZAUNA EPISODE 61

PLEASE SHARE

Hi Everyone
16/10/2023

Hi Everyone

One Word to me pls
16/10/2023

One Word to me pls

Shin Ko Kun Fahimci Akwai Wata Manufa Kan Dalilin Alhaji ฦŠan Gaske Na Son Abba Galadima (Raba-Gardama) Ya Auri Sumayya M...
16/10/2023

Shin Ko Kun Fahimci Akwai Wata Manufa Kan Dalilin Alhaji ฦŠan Gaske Na Son Abba Galadima (Raba-Gardama) Ya Auri Sumayya Maimakon ฦŠan Sa Presidor?

Anan ya faษ—i saฦ™on wadda wataฦ™ila kuma za ku iya fahimta.

Ga bidiyon abun da ya ke cewa ษ—in: ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ

15/10/2023

WAI DAGASKINE SHAIDAN๐Ÿ‘บ๐Ÿ‘น
Zai Iya Hanaka Rubuta
S ๐Ÿ’šA๐Ÿ’™W
idan Annabi nada matsayi gunka turawa group ๐Ÿ”Ÿ

14/10/2023

A DUNIYA KASHI NA 97

PLEASE SHARE

Ko ka san cewa ฦ™asar FALASฦŠIN ita ce ฦ™asar da aka kira ta da ฦ™asar ANNABAWA!??๐Ÿ‘‡01: Falasษ—in ta kasance ฦ™asar Annabawan A...
14/10/2023

Ko ka san cewa ฦ™asar FALASฦŠIN ita ce ฦ™asar da aka kira ta da ฦ™asar ANNABAWA!??๐Ÿ‘‡

01: Falasษ—in ta kasance ฦ™asar Annabawan Allah, amincin Allah ya tabbata a garesu baki ษ—aya.

02: Annabi Ibrahim (a.s) shine ya fara yin hijira zuwa ฦ™asar Falasษ—in.

03: Allah Taโ€™ala ya tseratar da Annabi Lut (a.s) daga azabar da ta afkawa Mutanensa a ฦ™asar Falasษ—in.

04: Annabi Dawud (a.s) ya rayu a wannan ฦ™asar, kuma ya gina masallaci a nan.

05: Annabi Sulaiman (AS) ya kasance yana zaune a ฦ™asar nan, kuma yana mulkin duniya baki ษ—aya.

06: Annabi Musa (A.S) ya gaya wa sahabbansa game da wannan ฦ™asa da kuma shiga wannan gari mai tsarki (Falasษ—in). Ya kira wannan gari da mai tsarki saboda kasancewarsa ya barranta daga shirka da kuma kasancewarsa ฦ™asar Annabawa.

07: Mu'ujizozi da dama sun faru a wannan gari, ciki har da haihuwar Annabi Isah ษ—an Maryam amincin Allah su tabbata a gareta.

08: A lokacin da Mutanen Annabi Isa (AS) s**a so su kashe shi sai Allah Taโ€™ala ya dauke shi zuwa sama daga Qudus (watau Jerusalem).

09: ฦŠaya daga cikin alamomin tashin ฦ™iyama shine dawowar Annabi Isa (AS) duniya a wannan ฦ™asar.

10: Annabi Isa (AS) zai kashe Dajjal a wani waje da ake kira (Bab Lud) a wannan ฦ™asar.

11: Falasษ—in ita ce ฦ™asar da za a tashe kowa, Allah ya yi masa hisabi.

12: Daga wannan birnin ne Yajuju da Majuju za su fito su yaฦ™i Mutanen duniya da hargitsa duniyar.

13: Bayan haka ฦ™asar Falasษ—in tana da darajar kasancewarta ALQIBLA ta farko ta Musulmi bayan an wajabta salloli biyar. Daga baya aka umurci Annabi Muhammad (๏ทบ) da ya juya fuskarsa daga Masallacin Aqsa na (Jerusalem) zuwa Kaโ€™aba na (Makkah) yayin Sallah. Masallacin da wannan lamari ya faru har yanzu ana kiransa da sunan Masallacin (Al-Qibla).

14: Bayan haka kuma anzo da Manzon Allah (๏ทบ) daga Makka zuwa BAITUL-MAQDIS (Jerusalem) kafin a dauke shi zuwa sama a daren Mi'iraji.

15: Dukan Annabawa sun yi sallah anan, bayan da Annabi Muhammad ๏ทบ ya jagorance su sallah. Shine dalilin da yasa Falasษ—in ta zama ฦ™asar dukkan Annabaw

YANZU YANZU:Zakaji Duk Wani Dan Social Media Ya Amsa Muhammadur Rasulillahi ๐Ÿ’› ๏ทบ โœ๏ธ
14/10/2023

YANZU YANZU:Zakaji Duk Wani Dan Social Media Ya Amsa Muhammadur Rasulillahi ๐Ÿ’› ๏ทบ โœ๏ธ

Akwai ranar da kowa zai guje ka amma Ma'aiki Sallallahu alaihi wa Sallama zai zo don cetonka. Kar ka manta da yi masa SA...
13/10/2023

Akwai ranar da kowa zai guje ka amma Ma'aiki Sallallahu alaihi wa Sallama zai zo don cetonka. Kar ka manta da yi masa SALATI. โœŠโค

Ya ya ku ke tunanin makomar Aliyu ฦŠan Gaske (Presidor) za ta kasance a hasashen ku?
13/10/2023

Ya ya ku ke tunanin makomar Aliyu ฦŠan Gaske (Presidor) za ta kasance a hasashen ku?

Masu yawaita Salati ga Ma'aiki Sallallahu Alaihi Wasallama sune s**a fi cancanta da cetonsa ranar tashin alฦ™iyama.
13/10/2023

Masu yawaita Salati ga Ma'aiki Sallallahu Alaihi Wasallama sune s**a fi cancanta da cetonsa ranar tashin alฦ™iyama.

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigerlight Hausa24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other Video Creators in Kano

Show All