Sakkwatanci Duniya Ne 🤣🤣 #viralreelsシ #viralvideoシ #viralreelsfacebook #viralreelschallenge #trendingreels #trendingreelsvideo #viralvideochallenge #viralchallenge #trend #virals
❤ Vacation time ❤ #viralreelsシ #viralvideoシ #viralreelsfacebook #viralreelschallenge #trendingreels #trendingreelsvideo #viralvideochallenge #viralchallenge #trend #virals
#trendingreelsvideo #trendingpost #trendingvideo #trendingnow #trendingreels #trendingsongs #trend #viralvideochallenge #viralchallenge #viralreelschallenge #viralreelsfacebook #videos #virals #viralreelsシ #viralvideoシ
Alhmdilillah Allah Ya Dawo Damu Lafiya
Shugaban karamar hukumar Akwanga a jihar Nasarawa, Safiyanu Isah Andaha da wasu yan bindiga suka yi garkuwa da shi ya samu ‘yanci.
An sake shi ne tare da abokinsa, Adamu Custom da wasu mutane biyu, wadanda aka yi garkuwa da su a hanyar Akwanga zuwa Andaha a daren ranar Litinin, bayan sun biya naira miliyan 10 a matsayin kudin fansa.
Wata majiya da ta nemi a sakaya sunanta ta bayyana cewa masu garkuwa da mutanen sun sako su ne a bayan wani gidan mai da ya daina aiki a hanyar Bayan Dutse, wajen garin Andaha.
Bayan sako su nan take aka kai su gidan Adamu Custom da ke Andaha daga bisani kuma aka garzaya da su Cibiyar Kiwon Lafiya ta Tarayya FMC dake Keffi.