Jaridar hausa

Jaridar hausa Mun bude wannan shafin ne sabida fadakarwa

Bola Tinubu ya amince da samar da motocin bas na daukan daliban jami’o’i da manyan makarantu da kwalejojin ilimi da ke f...
31/07/2023

Bola Tinubu ya amince da samar da motocin bas na daukan daliban jami’o’i da manyan makarantu da kwalejojin ilimi da ke fadin kasar Najeriya baki daya.

Ku fada mun me na rasa. ? Cewar matashiya Kamila dayyabu.
28/07/2023

Ku fada mun me na rasa. ? Cewar matashiya Kamila dayyabu.

Tafaru ta kare: Tsohon Gwamna Kano Abdullahi Umar Ganduje yayi ganawar sirri da Tsohon Shugaban jam’iyyar APC na kasa Sa...
28/07/2023

Tafaru ta kare: Tsohon Gwamna Kano Abdullahi Umar Ganduje yayi ganawar sirri da Tsohon Shugaban jam’iyyar APC na kasa Sanata Abdullahi Adamu a gidan Abdullahi Adamu Dake Abuja a Yau Juma'a.

A majiyar jaridar ATP na cewa, lamarin na da nasaba da shigabancin jam’iyyar APC.

07/07/2023

Shugaban Masu Gaskiya,
Jagoran Sada Zumunci Sarkin Adalci.

Muhammadu Rasulillahi 💟

06/07/2023

Su wanene suke da sha,awar platform

MUHAWARÀ: Shiñ A Matsayin Ka Na Saurayí Zaka Iya Auran Sa’ar Mamarka A Yawan Shekarù Koda Bata Da   Kudí ?
10/05/2023

MUHAWARÀ: Shiñ A Matsayin Ka Na Saurayí Zaka Iya Auran Sa’ar Mamarka A Yawan Shekarù Koda Bata Da Kudí ?

Fadi Kalma Daya Tak Da Ta Dace Da Wadannan Masoyan Junan Photo Credit: Dk Photography📸😍🫡[JarJaridar hausauJaridar hausa
08/05/2023

Fadi Kalma Daya Tak Da Ta Dace Da Wadannan Masoyan Junan

Photo Credit: Dk Photography📸😍🫡
[JarJaridar hausauJaridar hausa

TAƁA TSUNTSU DAYA KACALKa fada Mana Abunda KaganiALLAH YA YI WA KOWA ABUNDA YAGANI IDAN YATABA HOTON TSUNTSU.[Jaridar ha...
08/05/2023

TAƁA TSUNTSU DAYA KACAL

Ka fada Mana Abunda Kagani

ALLAH YA YI WA KOWA ABUNDA YAGANI IDAN YATABA HOTON TSUNTSU.

[Jaridar hausa]

SHIN KUN SANI KUWA?  Achraf Hakimi shi ne dan kwallon Afrika daya tilo da ya taba taka leda a kungiya daya da Leo Messi ...
16/04/2023

SHIN KUN SANI KUWA? Achraf Hakimi shi ne dan kwallon Afrika daya tilo da ya taba taka leda a kungiya daya da Leo Messi da Cristiano Ronaldo da Neymar Jr da Kylian Mbappe da Karim Benzema da Erling Haaland.
Amma baida kosisin kwabo kuma bai mallaki manyan motoci ko gidaje da kayan Alatun rayuwa ba, Inbanda riguna guda uku da Takalmi da ya mallaka nasa.

Daga: [Fagen Wasanni]

[Jaridar hausa]

Zababben shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu na daga cikin mutane 100 da ke da karfin fada a ji a duniya. A cewar mujall...
16/04/2023

Zababben shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu na daga cikin mutane 100 da ke da karfin fada a ji a duniya. A cewar mujallar Time ta Amirka.

[Jaridar hausa]

An yi wa wakilin BBC duka tare da tsare shi a Khartoum[Jaridar hausa]
16/04/2023

An yi wa wakilin BBC duka tare da tsare shi a Khartoum

[Jaridar hausa]

SAKÈ ZABÈNYAU ASABAR: Shin Kuna Ganin Alasan Ado Doguwa Zai kai Labari A Wajen Al’ummar Yankinsa Kuwa ?[Jaridar hausa]
15/04/2023

SAKÈ ZABÈNYAU ASABAR: Shin Kuna Ganin Alasan Ado Doguwa Zai kai Labari A Wajen Al’ummar Yankinsa Kuwa ?

[Jaridar hausa]

Sheikh Sudais ya kaddamar da wata na’ura wadda za ta taimaka wajen hana yara bacewa a masallatan Ka’aba da na Annabi. Na...
14/04/2023

Sheikh Sudais ya kaddamar da wata na’ura wadda za ta taimaka wajen hana yara bacewa a masallatan Ka’aba da na Annabi.

Na’urar za ta samar da wata takardar shaida da za a rinka makalawa a hannun kanana yara a duk lokacin da za su shiga daya daga cikin masallatan.

Za a rubuta sunan yaro da kuma lambar iyayensa a kan takardar, wanda hakan zai bayar da damar kiran iyayen yaro da zarar ya bace.

Yara da dama na bacewa a cikin jama’a a masallatan Ka’aba da na Annabi saboda yawan mutanen da ke ziyartar masallatan.

📸 - Haramain Sharifain
JJaridar hausahJaridar hausa

Shugaba Muhammadu Buhari da tawagarsa sun gudanar da aikin Umara ranar Laraba da dare a Masallacin Harami na Makkah. Wac...
14/04/2023

Shugaba Muhammadu Buhari da tawagarsa sun gudanar da aikin Umara ranar Laraba da dare a Masallacin Harami na Makkah.

Wace addu'a za ku so ya yi wa Najeriya?

📸: Fadar Shugaban Najeriya
[JJaridar hausahJaridar hausa

13/04/2023

Dakai nake Mai karatu
Insha allahu mahaifiyarka yar aljanna ce Kuce
❤️💚AMEEN 🙏💛💛
[JariJaridar hausasJaridar hausa

10/04/2023

Duk Wanda Ya Fadi Halin Annabi Guda Daya Allah Yasa Shine Sanadiyyar Shiga Al-janna

10/04/2023

Yau ranar tunawa da iyayece ta duniya.
1👨‍🦰👩‍🦰
2👨‍🦰😭
3😭👩‍🦰
4😭😭

KACÍCÍ - KACÍCÍ: Uba Nè A Nań Da Yaƴan Sa Hudu Tareda Uwar Su, Shin Wa Zai Iya Nuna Mana Wacece Ce Uwar A Cikin Su Biyar...
06/04/2023

KACÍCÍ - KACÍCÍ: Uba Nè A Nań Da Yaƴan Sa Hudu Tareda Uwar Su, Shin Wa Zai Iya Nuna Mana Wacece Ce Uwar A Cikin Su Biyar Din Nań ?

Jaridar hausa

Alhmdulillah Ala kully HaleenSannu Bata Hana zuwa Idan baku manta ba na kawo muku lbrn wani matashin Mai sunaMubarak Abu...
24/03/2023

Alhmdulillah Ala kully Haleen

Sannu Bata Hana zuwa
Idan baku manta ba na kawo muku lbrn wani matashin Mai suna
Mubarak Abubakar Ladan
Da ya tashi daga garin katsina zuwa zamfara don Taya zababben gomna murna

Ga cikkaken labarin daga gareshi
👇👇👇👇👇
Gani cikin garin Gusau......

bayan shafe kwana hudu daga birnin Katsina zuwa birnin Gusau na jihar zamfara inda nayi tattaki na tsawon kilo mita 294 akafa domin haduwa da mai girman sabon Gwamnan jihar zamfara Dr dauda lawal Dare Domin intayashi murnar lashe zabe...

Jiya Nayi posting adai dai lokacin da nabar kucheri zuwa magazu, zuwa tsafe....to yau dai cikin ikon Allah nashiga birnin zamfara mai albarka wato Gusau ta sambo dadin Hausa inda naka gusau in Babu naka gurgusa...

Yau nasamu nawa domin masoyan Mai girma sabon angon zamfara Dr dauda lawal Dare sun tarbeni kyakyawan tarba naji dadi sosai inda sukayi mun jagora zuwa gidan Gamjin gusau giwar zamfarawa...

Nagode da Addu'o'inku yan uwa dukda wasu sunzage wasu sunyi mun fatan Allah yasa asaceni..... Duka nagode Allah yakawo ni lafiya.....

Barka da Shan ruwa.....
07033131723

Kuyi follow
JaridJaridar hausaaJaridar hausa

Rana ta fito a masallacin Harami na makka | Alah ya karawa Annabi Daraja.
24/03/2023

Rana ta fito a masallacin Harami na makka | Alah ya karawa Annabi Daraja.

Wannan shine matashin da ya fara tattaki daga katsina zuwa zamfara domin Taya gomna murna Sunan sa  abubaka ladanGa cikk...
23/03/2023

Wannan shine matashin da ya fara tattaki daga katsina zuwa zamfara domin Taya gomna murna
Sunan sa
abubaka ladan
Ga cikkaken labarin
👇👇👇

Tun daga ranar Monday nake faman tattaki daga Birnin katsina zuwa birnin gusau domin taya mai girma sabon gwamnan zamfara murnar lashe zabe Dr Dauda lawal Dare. inda nabiyo ta funtua zuwa garin mai ruwa kamar yadda nayi sanarwa a jiya, yau kwana uku kena ....

Alhmdulillah bayan share awanni takwas ina tafiya daga garin mai ruwa yanzu haka Allah yayi mun arziki isa garin kucheri dake karamar hukumar mulki ta Tsafe inda nayada zango anan kafin nacigaba da tafiya, akan hanya na wuce garin wanzamai sai dai ban samu tsayawa agarin ba saboda wasu dalilai..
lallai tafiya sannu sannu kwana nesa tabbas gusau tayi kira... Mutanen. Garin Da kushirya tarbon bako Ina kan hanya insha Allah

Nagode..

Domin karin bayani 07033131723 08123044433

Kuyi follow
JarJaridar hausauJaridar hausa

Mu Soyayyar Kwankwaso A Jininmu Take, Don Ko Biri Ya Tsayar Takara Wallahi Sai Mun Zabe Shi, Cewar Wannan Matashiya
08/03/2023

Mu Soyayyar Kwankwaso A Jininmu Take, Don Ko Biri Ya Tsayar Takara Wallahi Sai Mun Zabe Shi, Cewar Wannan Matashiya

MÚHAWARA: Faɗa Mana Dalili Ɗaya Tak Da Yasa Kaké San Kwankwasó Ya Zama Shugaban Ƙasà ?Allah ya zaba Mana shuwagabani na ...
23/02/2023

MÚHAWARA: Faɗa Mana Dalili Ɗaya Tak Da Yasa Kaké San Kwankwasó Ya Zama Shugaban Ƙasà ?

Allah ya zaba Mana shuwagabani na gari masu kaunar mu
Ameen

MÚHAWARA: Faɗa Mana Dalili Ɗaya Tak Da Yasa Kaké San Kwankwasó Ya Zama Shugaban Ƙasà ?
23/02/2023

MÚHAWARA: Faɗa Mana Dalili Ɗaya Tak Da Yasa Kaké San Kwankwasó Ya Zama Shugaban Ƙasà ?

21/02/2023

Yau Ranan Zabe Ne Bari Muga Akwatin 🗳️ Waye Zai fi Cika
1-PDP
2-APC
3- NNPP

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne domin yayyafa wa matsalar ƙarancin kuɗi da ake fuskanta a Najeriya ruwa.Jar...
20/02/2023

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne domin yayyafa wa matsalar ƙarancin kuɗi da ake fuskanta a Najeriya ruwa.

Jaridar hausa

18/02/2023

Allah ya zaba mana shuwagabani na gari

Jaridar hausa

CBN ya musanta rahotannin da ke cewa gwamnan bankin, Godwin Emefiele, ya ce ba su da ƙarfin buga ƙarin sababbun takardun...
11/02/2023

CBN ya musanta rahotannin da ke cewa gwamnan bankin, Godwin Emefiele, ya ce ba su da ƙarfin buga ƙarin sababbun takardun naira.

Jaridar hausa

CANJIN NAIRA: 'Yan Bindiga Sun Tare Matafiya A Hanyar Borno Zuwa Manguno Suna Raba Musu Tsoffin KudadeJaridar hausa
31/01/2023

CANJIN NAIRA: 'Yan Bindiga Sun Tare Matafiya A Hanyar Borno Zuwa Manguno Suna Raba Musu Tsoffin Kudade

Jaridar hausa

MÚHAWARA: A Cìkìn Manyan Ƴan Síyasar Nájeriya, Wanéné Kuké Túnanìn Céwa Zai Iya Tara Irín Waɗannan Mútanen Haka, Ba Tare...
31/01/2023

MÚHAWARA: A Cìkìn Manyan Ƴan Síyasar Nájeriya, Wanéné Kuké Túnanìn Céwa Zai Iya Tara Irín Waɗannan Mútanen Haka, Ba Tare Da Ya Basu Kó Sisin Kwabó Ba, Saí Dan Sabóda Ƙaunar Da Súké Masa ?

[Jaridar hausa]

Jan hankali ga jama'ar NigeriaDa Anyi magana kowa zaice shi masoyin ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) ne Kaji mutum yace zai bada...
31/01/2023

Jan hankali ga jama'ar Nigeria

Da Anyi magana kowa zaice shi masoyin
ANNABI MUHAMMADU (S.A.W) ne
Kaji mutum yace zai bada komai nashi harda Rayuwarsa ma domin Annabin Rahama

Amma ya gaza bin umarnin sa saboda da wata Yar wahala da zai ba tafi ta wata 1 ba

Shin kun manta da cewa ANNABI MUHAMMADU S.A.W. shine yayi Hani da kada a zagi shuwagabani kuma shine yayi umarnin muyi biyayya ga shuwagabanin ko da mungu ne muddun bai sabawa umarnin ALLAH ba

Ya ku yan uwa ku sani Babu abin da zagi ko jifan na sama da ku zai Kara muku Sai de masifa

Wallahi inde za'a ci gaba da watsar da maganar ANNABI MUHAMMADU S.A.W
Baza a taba zama lafiya ba

Daga naku
Ibrahim M Haleel

Allah ya shiryemu Shirin addinin musulunci
yasa mu dace duniya da lahira

[Jaridar hausa]

Ta tabbata cewa Bankin CBN ya kara wa’adin kashe tsofaffin N200, N500 da N1000.Gwamnan babban banki ya saduda da kiraye-...
29/01/2023

Ta tabbata cewa Bankin CBN ya kara wa’adin kashe tsofaffin N200, N500 da N1000.

Gwamnan babban banki ya saduda da kiraye-kirayen da mafi yawan al’umma suke yi.

Za a cigaba da kashe tsofaffin kudin har zuwa ranar 10 ga watan Fubrairun 2023.

Kuyi follow
Jaridar hausa

Majalisa za ta umarci 'yan sanda su kamo Godwin Emefiele gwamnan CBN Dan Allah jama'a ku ci gaba da addu'a Allah ya kawo...
26/01/2023

Majalisa za ta umarci 'yan sanda su kamo Godwin Emefiele gwamnan CBN

Dan Allah jama'a ku ci gaba da addu'a Allah ya kawo Mana mafita
Dan darajar annabin rahama s.a.w.

Kuyi follow
Jaridar hausa

Yasiyar da ƙaramin ɗan yatsan ƙafar sa, kuɗin Nigeria kimanin miliyan 10
10/01/2023

Yasiyar da ƙaramin ɗan yatsan ƙafar sa, kuɗin Nigeria kimanin miliyan 10

BANKWANA DA 2022: Wane Ne Gwarzon Dan Majalisar Tarayyarka Na Shekarar 2022?Duk wanda ya fi yawan kuri'a, RARIYA za ta k...
25/12/2022

BANKWANA DA 2022: Wane Ne Gwarzon Dan Majalisar Tarayyarka Na Shekarar 2022?

Duk wanda ya fi yawan kuri'a, RARIYA za ta karrama shi da lambar yabo.

Dan takarar shugaban Najeriya na jam'iyyar APC a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwashin janye tallafin man fetur...
23/12/2022

Dan takarar shugaban Najeriya na jam'iyyar APC a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu, ya sha alwashin janye tallafin man fetur da zarar ya zama shugaban kasar.

BBC Hausa

Karin Bayani Game Da Sabon Tsarin Hada-hadar Kuɗi Da Bankin CBN Ya FitarDaga Sani Twoeffect YawuriBabban bankin CBN ba y...
08/12/2022

Karin Bayani Game Da Sabon Tsarin Hada-hadar Kuɗi Da Bankin CBN Ya Fitar

Daga Sani Twoeffect Yawuri

Babban bankin CBN ba yana nufin ya hana mutane yin cinikayya bane ko kuma hana su yin amfani da dukiyarsu ba.

Abinda bankin CBN yake so shine a rage yawon tsabar takardar kudi. Amma za ka iya kasuwanci na ko nawa kakeso amma a ta wadannan hanyoyin:

1. Electronic Banking (Transfer): Ma'ana zaka iya saye da sayarwa ta hanyar transfer daga banki zuwa banki amma bada tsabar kudi ba wato Cash

2. Haka kuma zaku iya kasuwanci ta hanyar amfani da manhajar E-Naira

Saboda haka babban bankin kasa wato CBN ba yana nufin hana mutane yin kasuwanci sama da Naira dubu ashirin bane.

Babban bankin yana so ne a rage yawo da tsabar kudi, amma za a iya kasuwanci ta hanyar manhajar banki.

KACICÍ-KACICÍ: Shìn Kó Zakú Iya Faɗa Manã Súnan Mawallafín Littafín "Jíkí Magayí ?Múna jíran amsarku ?FollowJaridar haus...
08/12/2022

KACICÍ-KACICÍ: Shìn Kó Zakú Iya Faɗa Manã Súnan Mawallafín Littafín "Jíkí Magayí ?

Múna jíran amsarku ?
Follow
Jaridar hausa

Address

Kano
MUNBUDEWANNANSHAFINNESABIDAFADAKARWA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share



You may also like