Kano pillars new

Kano pillars new Assalamu alaikum all people we Proud the kano pillars
(6)

Ana Cigaba Shireshere Fafata Wasa Nagaba Wanne Fata Kokeyiwa Kano pillars
11/12/2024

Ana Cigaba Shireshere Fafata Wasa Nagaba Wanne Fata Kokeyiwa Kano pillars






Wai Kuwa Akwai Filin Wasan Da Ya Kai Sani Abacha Stadium Dadin Kallo Kowa In Akwai Ku Fada Mana A Comment
11/12/2024

Wai Kuwa Akwai Filin Wasan Da Ya Kai Sani Abacha Stadium Dadin Kallo Kowa In Akwai Ku Fada Mana A Comment






Muna Godiya Da Ziyara Alhasan Yusif
11/12/2024

Muna Godiya Da Ziyara Alhasan Yusif





Goma Gatan Wasa Kowa Yayi Hoto Dakai Murna Yake Jagora Abun Koyi
10/12/2024

Goma Gatan Wasa Kowa Yayi Hoto Dakai Murna Yake Jagora Abun Koyi




Full TimeKano pillars 1-0 Katsina United Masha Allah  abin Godiya Wayafi Burgeka A Wasan Yau    Kano pillars newFabrizio...
08/12/2024

Full Time
Kano pillars 1-0 Katsina United

Masha Allah abin Godiya Wayafi Burgeka A Wasan Yau





Kano pillars new
Fabrizio Romano
Rabiu Ali pele

Ina Masoya Pillars Yau Ga Ranar Ku Kuyi addu'a Sannan Kukara Kai Zuciya Nesa Yau Zamu Fafata Wasa Da Katsina United Muna...
08/12/2024

Ina Masoya Pillars Yau Ga Ranar Ku Kuyi addu'a Sannan Kukara Kai Zuciya Nesa Yau Zamu Fafata Wasa Da Katsina United Muna Fatan Allah Yabamu Nasara 🀲






Kano pillars new

Kyaftin din mu Rabiu Ali ya halarci wani atisaye mai tsauri tare da sauran β€˜yan wasan Super Eagles a filin wasa na Remo ...
07/12/2024

Kyaftin din mu Rabiu Ali ya halarci wani atisaye mai tsauri tare da sauran β€˜yan wasan Super Eagles a filin wasa na Remo Stars da ke Ikenne. Kungiyar na shirin tunkarar gasar cin kofin CHAN da za ta yi da Ghana sosai.

Ku kasance tare da mu domin samun labarai yayin da shugaban namu ke ci gaba da nuna jajircewarsa da jajircewarsa a filin wasa.








'Yan wasan mu Nelson Abiam, Rabiu Ali, da Aminu Adam Sani suna sansanin Super Eagles da ke Ikenne, suna shirye-shiryen t...
05/12/2024

'Yan wasan mu Nelson Abiam, Rabiu Ali, da Aminu Adam Sani suna sansanin Super Eagles da ke Ikenne, suna shirye-shiryen tunkarar gasar cin kofin CHAN da Ghana.

Kuje ku yiwa Nigeria da KANO PILLARS FC alfahari!


Kano pillars new
Rabiu Ali pele
Ahmed Musa MON

A Sauka Lafiya My Pillars Family Allah Yaba Da Ikon Kokari Da Nasara 🀲 Yasa Kofi Kowa Kokari Allah Yatsareku Yabamu Nasa...
05/12/2024

A Sauka Lafiya My Pillars Family Allah Yaba Da Ikon Kokari Da Nasara 🀲 Yasa Kofi Kowa Kokari Allah Yatsareku Yabamu Nasara




KKano pillars new

Ali pele

Wasan Mu Nagaba Da Katsina United Allah yakaimu Yabamu NasaraKuma Ranar Mukeso Mufara Kawu Muku Live Da Fatan Zaki Cigab...
04/12/2024

Wasan Mu Nagaba Da Katsina United Allah yakaimu Yabamu Nasara
Kuma Ranar Mukeso Mufara Kawu Muku Live Da Fatan Zaki Cigaba Da Bamu Goyan Baya Da Addu'a Sannan Muna Kara Fadakar Da Masoya Pillars Mu Kara Kai Zuciya Nesa Sabida Da Zasu Iya Amfani Dawanan Damar Susa A Dakatar Damu Ko Cire Mana Maki Muzama Pillars Mukeso Allah Yabamu Nasara 🀲

Kano pillars new

Karamin PeleKano pillars new
04/12/2024

Karamin Pele

Kano pillars new



Kano Pillars vs Katsina United
04/12/2024

Kano Pillars vs Katsina United

02/12/2024

Jerin yan wasan cikin gida 30 da mai horaswa Austin Eguavoen, ya bawa tikitin gayyata domin fafata wasa da kasar Ghana, a wasan neman buga kofin nahiyar Africa, na yan wasan cikin gida.

MASU TSARON RAGA
Henry Ozoemena (Enyimba FC)
Kayode Bankole (Remo Stars)
Nurudeen Badmus (Kwara United)

YAN WASAN BAYA
Ismail Sadiq (Remo Stars)
Waliu Ojewole (Ikorodu City)
Imo Obot (Enyimba FC)
Taiwo Abdulrafiu (Rivers United)
Junior Nduka (Remo Stars)
Victor Collins (Nasarawa United)
Ifeanyi Onyebuchi (Rangers International)
Steven Mayo (Rivers United)
Abiam Nelson (Kano Pillars)

YAN WASAN TSAKIYA
Jide Fatokun (Remo Stars)
Rabiu Ali (Kano Pillars)
Saviour Isaac (Rangers International)
Zayyad Musa (El-Kanemi Warriors) Emmanuel Ogbole (Kwara United) Papa Daniel Mustapha (Niger Tornadoes)
Kazeem Ogunleye (Rangers International)

YAN WASAN GABA
Anas Yusuf (Nasarawa United)
Adamu Abubakar (Plateau United)
Osy Martins (Lobi Stars)
Sikiru Alimi (Remo Stars)
Temitope Vincent (Plateau United)
Samuel Ogunleye (3SC)
Meyiwa Oritseweyimi (Bendel Insurance)
Ngbemena Ikechukwu (Heartland FC) Sunday Megwo (Abia Warriors) Umar Al-amin Ibrahim (El-Kanemi Warriors)
Adams Aminu Sani (Kano Pillars)








Alhamdulillah Allah Ya Baku Nasara 🀲 Kuyi Kokari Sosai
02/12/2024

Alhamdulillah Allah Ya Baku Nasara 🀲 Kuyi Kokari Sosai





Alhamdulillah Ina taya 'yan wasanmu, Rabiu Ali, Aminu Adam Sani da Nelson Abiam murnar shiga cikin tawagar wucin gadi ta...
02/12/2024

Alhamdulillah Ina taya 'yan wasanmu, Rabiu Ali, Aminu Adam Sani da Nelson Abiam murnar shiga cikin tawagar wucin gadi ta Super Eagles ta gida mai dauke da mutum 30. Wannan dai na shirye-shiryen tunkarar gasar cin kofin nahiyar Afirka da ake sa ran za a yi da Ghana.

Kwazon ku da jajircewar ku ya ba ku wannan dama mai ban mamaki, kuma muna da yakinin za ku sanya Kano Pillars da Najeriya alfahari.

Mafi kyawun sa'a, samari! Mun tsaya kyam a bayanku.







Ina Masoya Pillars Kufada Mana Sunan Wada Kukagane Anan
02/12/2024

Ina Masoya Pillars Kufada Mana Sunan Wada Kukagane Anan






Ina Gwanin Wani Ganawa Rojo Mai K**a Da Arujo Up pillars
01/12/2024

Ina Gwanin Wani Ganawa Rojo Mai K**a Da Arujo Up pillars






Address

Kofar Mata Street Opposite Kwari Market
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kano pillars new posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Nearby media companies