Leadership Hausa Online

Leadership Hausa Online News House

Farashin kayan gona a kasuwar giwa ta jahar kaduna a lahadin data gabata watoh 29/12/2024.Masara 60/61kDawa 60/62kWaken ...
01/01/2025

Farashin kayan gona a kasuwar giwa ta jahar kaduna a lahadin data gabata watoh 29/12/2024.

Masara 60/61k

Dawa 60/62k

Waken soya 107/108k

Farin wake zapa 120/122k

Farin wake misra 115/116k

Farin wake kananu 130/131k

Shinkafa 63/64k

Dauro/gero 73/75k

Allah ya horewa kowa abin saye.

01/01/2025

Barkanmu da Sabuwar Shekara ta 2025!
Me kuke fatan gani a wannan shekarar?

CIKIN HOTUNA: Gwamna Fubara na Jahar Rivers  ya nada Asari-Dokubo daya daga cikin shugabanin gargajiya a fadin Jahar.
01/01/2025

CIKIN HOTUNA: Gwamna Fubara na Jahar Rivers ya nada Asari-Dokubo daya daga cikin shugabanin gargajiya a fadin Jahar.

CIKIN HOTUNA: Yadda Ƙungiyar 'Yan Jarida (NUJ) reshen NBS ta karrama Isah Abubakar Karai da lambar yabo a matsayin gwarz...
31/12/2024

CIKIN HOTUNA: Yadda Ƙungiyar 'Yan Jarida (NUJ) reshen NBS ta karrama Isah Abubakar Karai da lambar yabo a matsayin gwarzon shekara a ɓangaren karanta labarun Hausa.

Karai dai dan jarida ne mai zaman kansa kuma yana aiki da kafofi da dama ciki harda Nasarawa State Broadcasting Service (NBS), Rariya Online Hausa Ltd da dai sauransu.

31/12/2024

An Fara Rijistar WAEC GCE (January/February) First Series 2025.

Ku Tuntuɓemu Ta WhatsApp: 08121124840 Domin Yin Rijista, Akan Naira 40k kacal!.

✍️ Pandancy Global Technologies Ltd - Education Unit

A cikin yan sahun gaba bangaren cin hanci da rashawa na Duniya, Shugaban Najeriya yazo na 3 ne kawai.Me zaku ce?Zamu kaw...
31/12/2024

A cikin yan sahun gaba bangaren cin hanci da rashawa na Duniya, Shugaban Najeriya yazo na 3 ne kawai.

Me zaku ce?

Zamu kawo maku na daya dana biyu a comment section.

Gwamnatin Australia ta gargadi yan kasa da su kauracewa zuwa Najeriya saboda matsalar tsaro data addabi kasar.Ya matsala...
31/12/2024

Gwamnatin Australia ta gargadi yan kasa da su kauracewa zuwa Najeriya saboda matsalar tsaro data addabi kasar.

Ya matsalar tsaron take a yankunanku?

Kayi girma da yin karya a shekaru 80… Kwankwaso ya kwankwashi Atiku.
31/12/2024

Kayi girma da yin karya a shekaru 80… Kwankwaso ya kwankwashi Atiku.

Mutumin da aka yanke wa hukuncin kisa sak**akon zargin satar kaza ya godewa ƴan Nijeriya bayan shaƙar iskar ƴanci.Segun ...
31/12/2024

Mutumin da aka yanke wa hukuncin kisa sak**akon zargin satar kaza ya godewa ƴan Nijeriya bayan shaƙar iskar ƴanci.

Segun Olowookere, mutumin da aka kai gidan yari tun yana ɗan shekara 17 a 2010 bayan yanke masa hukuncin kisa bisa zargin satar kaza ya shaƙi iskar ƴanci daga gidan hari na Kiri-kiri da ke Legas.

Olowookere ya shaƙi iskar ƴanci ne bayan da gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke bayan cari da yan Nijeriya su ka riƙa yi bayan labarin masa ya fito fili.

Wata Jarumar Nollywood, Abiola Adebayo ce ta haɗa kabarin a wani faifen bidiyo.

A jiya ne dai Segun ya fito, inda Jarumar da mahaifan sa s**a zo taroshi a gidan yarin.

Ko akwai wanda kuka san yana tsare ba bisa ka’ida ba ko mak**ancin haka? Ku bayyana ra’ayoyinku.

A lissafina babu faduwa domin ban Santa ba. Sanata Barau Maliya.
31/12/2024

A lissafina babu faduwa domin ban Santa ba.

Sanata Barau Maliya.

Ni da 'yan Najeriya muna cikin farin cikin gyara matatar mai ta Warri.Yanzu kowa rayuwa zata kara sauki da inganta - Tin...
30/12/2024

Ni da 'yan Najeriya muna cikin farin cikin gyara matatar mai ta Warri.

Yanzu kowa rayuwa zata kara sauki da inganta - Tinubu

Kifi Shak ya hallaka dan yawon bude ido tare da jikkata mutum daya yan kasar italiya a Egypt 🇪🇬.
30/12/2024

Kifi Shak ya hallaka dan yawon bude ido tare da jikkata mutum daya yan kasar italiya a Egypt 🇪🇬.

Jami’an farin kaya sunyi ram da Dan gwagwarmaya Mahadi Shehu bayan ya zargi sojin faransa da shigowa Najeriya bada aminc...
30/12/2024

Jami’an farin kaya sunyi ram da Dan gwagwarmaya Mahadi Shehu bayan ya zargi sojin faransa da shigowa Najeriya bada amincewar yan kasar ba.

NDLEA  kame k**a dillalin kwaya yayinda yayi kashin sama da 70 bayan ta tsareshi a filin tashi da saukan jirage na Nnamd...
30/12/2024

NDLEA kame k**a dillalin kwaya yayinda yayi kashin sama da 70 bayan ta tsareshi a filin tashi da saukan jirage na Nnamdi Azikwe dake babbar birnin tarayyar Najeriya Abuja.

Na godewa gwamna Abba da ya gwale masu neman ya tsaya da ƙafar sa - KwankwasoTsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Mus...
30/12/2024

Na godewa gwamna Abba da ya gwale masu neman ya tsaya da ƙafar sa - Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ya na godewa gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar, da ya cewa masu cewa ya tsaya da ƙafar sa "ahir din ku".

Kwankwaso ya fadi hakan ne a wata hira da ya yi da BBC Hausa da aka watsa ta a yau Litinin.

Tsohon gwamnan na Kano ya kuma nuna rashin jin daɗinsa da yadda wasu ke neman haifar da ɓaraka tsakaninsa da gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf, biyo bayan wata sara da aka fito da ita a baya bayan nan mai taken (Abba Tsaya Da Ƙafarka), wadda ke neman gwamnan ya yi wa mai gidan na sa bar'a, ya raba gari da shi, saboda zargin ya kankane al'amuran gwamnati, ya hana ruwa gudu.

''Abun da mutane ba su gane ba shi ne mu fa Kwankwasiyya ƙungiya ce ba jama'iyya ba, mutane ne s**a amince da mu, don haka idan gwamna ko wani dan majalisa da muka saka ya zo yana abun da ba shi ake so ba, ba wai sunansa kaɗai za a faɗa ba, cewa za a yi Kwankwasiyya ta gaza'' in ji Kwankwaso.

Ya ce babu ƙanshin gaskiya a zargin da ake yi masa na cewa yana shiga sharafin gwamnati har ya ce ga yadda za a yi, inda ya ce tun farko ya ce zai rika bayar da shawara ne idan an nema, kuma abun da yake yi yanzu ma kenan, kuma shawarar ma sai an nema.

A cewar Kwankwaso, masu neman Abba ya tsaya da kafarsa, mutane ne da ke da wata manufa ta siyasa, da suke ganin idan sun raba su, za su samu wata kofa da za su cimma manufarsu.

'Wasu fitinannun gani suke idan ya tsaya da ƙafarsa ya bar Kwankwasiyya, ba mamaki akwai masu neman gwamna a cikinsu, so suke idan ya yi kuskure sai su hada da mu da shi gaba daya su cimma manufarsu, don haka ina so in godewa shi gwamna, dama da shi suke, to ya fito ya ce ahir'' in ji Kwankwaso.

Daily Nigerian Hausa

Zamu hada kai da Atiku da Obi domin kada Gwamnatin Tinubu in ‘yan Najeriya sun gane cewa zabensa kuskure ne. Kwankwaso
30/12/2024

Zamu hada kai da Atiku da Obi domin kada Gwamnatin Tinubu in ‘yan Najeriya sun gane cewa zabensa kuskure ne. Kwankwaso

AYYUKANMU A KAMFANIN PANDANCY TECHNOLOGIES LTD1. SASHEN SAMAR DA MANHAJOJI• Muna Samar Da Kowanne Irin Website (Website ...
30/12/2024

AYYUKANMU A KAMFANIN PANDANCY TECHNOLOGIES LTD

1. SASHEN SAMAR DA MANHAJOJI

• Muna Samar Da Kowanne Irin Website (Website Ɗin Kamfani/Website Ɗin Sayar Data/Website Ɗin Jaridu, Da Wasu Da Dama)

• Muna Samar Da Kowanne Irin Application Na Waya Da Software Ta Computer.

2. SASHEN HARKOKIN ILIMI

• Muna Registration Na Makarantu

• Muna Registration Na Scholarship (Neman Tallafin Karatu)

• Muna Rijistar Post UTME

• Muna Rijistar NYSC

• Muna Rijistar NECO/WAEC/NABTEB/NBAIS, Tare da Sayar Da Scratch Cards ɗinsu

• Muna Uploading Na O'Level Result A JAMB Portal/Cire Original JAMB Result/Cire JAMB Admission Letter

• Muna Cike Bashin Ɗalibai

• Muna Aikin Project Na Kammala Karatu

• Muna Rubuta Nagartaccen CV & Resume

• Muna Samar Da Bidiyoyin Ilimi (A Pandancy TV)

3. SASHEN RIJISTOCIN ONLINE

• Muna Rijistar CAC / TIN / SMEDAN / SCUML

• Muna Biyan Kuɗi Ta Remitta

• Muna Cikewa Mutane Ayyuka

• Muna Nemawa Mutane Basuss**a Da Tallafi

4. SASHEN TALLACE-TALLACEN ZAMANI

• Muna Jingle Na Kasuwanci / Na Taruka, Da Na Aure

• Muna Tallace-Tallacen Audio/Bidiyo/Rubutu

• Muna Wallafa Tallace-Tallace A Jaridun Yanar Gizo

5. SASHEN ƊAB'I (PRINTING)

• Muna Printing Na Riguna Da Huluna

• Muna Yin Stamp

• Muna Yin Tag / Table Tag

• Muna Printing Na Banner

• Muna Printing Na ID Cards

• Muna Printing Na Littattafai Da Memo

• Muna Printing Na Certificate Da Award

• Muna Printing Na Calendar/Flyer & Business Card

• Muna Printing Na Katin Gayyata / Jadawalin Tarurruka

• Muna Printing Na Jakunkuna/Ledoji/Kofuna/Key_Holder/ Sitikoki

6. SASHEN AYYUKAN BVN, NIN DA HARKOKIN BANKI

• Muna Yin BVN, Kuma Muna Dawowa Da Waɗanda S**a Rasa BVN ɗinsu

• Muna Yin NIN, Kuma Muna Cire Kowanne Irin NIN SLIP

• Muna Buɗe Asusun Ajiya Na Moniepoint, Kuma Muna Bada ATM Card.

• Muna Bada POS Na Moniepoint

7. SASHEN AYYUKAN NA'URA MAI ƘWAƘWALWA

• Muna Installing Kowacce Irin Software

• Muna Graphics Design

• Muna Editing Na Bidiyo

• Muna Editing Na Hoto

• Muna Editing Na Sauti

• Muna Koyar Da Ilimin Computer.

DOMIN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUƁEMU TA:

WhatsApp: 08121124840

Kira: 08039411956

Email: [email protected]

Wane hukunci ya dace da wannan matukin na jirgin sama in aka k**ashi da ransa.€€¥🙄🫣🙄  Ten Unknown Facts About  &Mercedes...
30/12/2024

Wane hukunci ya dace da wannan matukin na jirgin sama in aka k**ashi da ransa.


¥

🙄🫣🙄
Ten Unknown Facts About &Mercedes-Benz

1. Founding and History: BMW, Bayerische Motoren Werke AG, was founded in 1916 in Munich, Germany, initially producing aircraft engines. The company transitioned to motorcycle production in the 1920s and eventually to automobiles in the 1930s.

2. Iconic Logo: The BMW logo, often referred to as the "roundel," consists of a black ring intersecting with four quadrants of blue and white. It represents the company's origins in aviation, with the blue and white symbolizing a spinning propeller against a clear blue sky.

3. Innovation in Technology: BMW is renowned for its innovations in automotive technology. It introduced the world's first electric car, the BMW i3, in 2013, and has been a leader in developing advanced driving assistance systems (ADAS) and hybrid powertrains.

4. Performance and Motorsport Heritage: BMW has a strong heritage in motorsport, particularly in touring car and Formula 1 racing. The brand's M division produces high-performance variants of their regular models, known for their precision engineering and exhilarating driving dynamics.

5. Global Presence: BMW is a global automotive Company

6. Luxury and Design: BMW is synonymous with luxury and distinctive design, crafting vehicles that blend elegance with cutting-edge technology and comfort.

7. Sustainable Practices: BMW has committed to sustainability, incorporating eco-friendly materials and manufacturing processes into its vehicles, as well as advancing electric vehicle technology with models like the BMW i4 and iX.

8. Global Manufacturing: BMW operates numerous production facilities worldwide, including in Germany, the United States, China, and other countries, ensuring a global reach and localized production.

9. Brand Portfolio: In addition to its renowned BMW brand, the company also owns MINI and Rolls-Royce, catering to a diverse range of automotive tastes and luxury segments.

10. Cultural Impact: BMW's vehicles often become cultural icons, featured in fi

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Leadership Hausa Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share