Hausa Tech & Crypto

Hausa Tech & Crypto Page na farko a arewa daze na kawomuku dukkan abin daya shafi technology dayaren hausa.
(7)

An fara kwashewa wasu balance ɗinsu na Notcoin, wanda hakan yana nuna ana daf da tura musu In shaa Allahu. Wanda akafi k...
15/05/2024

An fara kwashewa wasu balance ɗinsu na Notcoin, wanda hakan yana nuna ana daf da tura musu In shaa Allahu. Wanda akafi kwashewa sune wanda s**a zaɓi a tura musu a OKX.

Allah kasa muji alkhairi.

KU GANESHI....Wannan da kuke gani shine SASHA PLOTVINOV CEO na kamfanin NOTCOIN gashi nan a tafe yana shirin saka yan ba...
15/05/2024

KU GANESHI....

Wannan da kuke gani shine SASHA PLOTVINOV CEO na kamfanin NOTCOIN gashi nan a tafe yana shirin saka yan baiwa a farin ciki in sha Allah....

Sasha ba shashasha bane....

Gobe ne 16 ga watan Mayu da misalin karfe daya na rana...Allah Ameen....
15/05/2024

Gobe ne 16 ga watan Mayu da misalin karfe daya na rana...

Allah Ameen....

Ko dollar $100 ka samu a Notcoin ina baka Shawarar ka guji degen play na sabbin coins as a newbie ka nemi makarantun koy...
14/05/2024

Ko dollar $100 ka samu a Notcoin ina baka Shawarar ka guji degen play na sabbin coins as a newbie ka nemi makarantun koyar da Crypto ka shiga ka samu basic ilimi idan kana da ra'ayi. Idan kuwa kace Canki-canka trial and error zaka yiwa crypto zaka gayawa ƴan garinku. Dukkan makarantun Crypto na Arewa tamkar kyauta ne.

Masu shirin yin Sharholiya kuna da ƴanci kudin kune amma ku sani tabbas kudi a yanzu musamman a Najeriya suna da matukar wahalar samu ga bukatu sun tashi sosai mafi yawan mutane suna rayuwane daga hannun sai baka, abinci sai uku ya zama luxury.

A mafi yawan lokuta idan nayiwa mutane alheri har kunya nake ji domin ni ban raina abun da na bada ba amma zakayi mamakin yadda 5k zata sanya farin ciki a zuciyar mutum musamman iyaye mata wlh wata sau tayi wata guda bata rike 5k a dunkule ba. Don Allah mu ringa taimakawa nasan wasu a zama ɗaya a restaurant ɗaya zasu cinye Sama da 5k-10k jin dadin kudinka ba laifi bane.

Daga karshe mu daina raina kuɗi domin kasuwar Crypto idan ta auri mutum kuma tsautsayi ya sanya bashi da financial literacy wato ilimin sarrafa kuɗin to tabbas akwai matsala domin ita Crypto in ta aure mutum million ɗaya ma kallon 100k zai ringa mata.
Mu daina raina kuɗi mu koyi tattali da tanadi don gobe domin mafi yawancinmu idan muka shiga matsalar kuɗi ba kowane zai yarda ba sai wanda yake cikin Crypton. Shi zaka fadawa kayi asarar million ya yarda ba tare da evidence amma normal mutane basa yadda. Don haka kayi tanadi don gobenka da emergency.

Allah yasa mu dace.

Hausa Tech & Crypto

20/01/2024

1 WOW = Google pixel 8pro
Daga majiya Mai karfi

16/01/2024

Today $760 = N1 million
Allah ya kawo hanyar samun $$ cikin sauƙi. 😓

11/01/2024

A ranar 15th January Over Protocol zasu fitar da bayanin supply din $Over coin da yanda za'a juya points zuwa $Over coin (ratio).

⚡Over Network⚡🎁Free Airdrops🎁📌Earn points to be converted to coins ✅🔥📌Old users ➡️Use the same waitlist email📌New Users ...
10/01/2024

⚡Over Network⚡
🎁Free Airdrops🎁

📌Earn points to be converted to coins ✅🔥

📌Old users ➡️Use the same waitlist email
📌New Users ➡️ Register and Continue

📌Download Wallet 👇
https://mobile.over.network/en/invite/ZFQL8TSAVG

Ref Code ➡️ ZFQL8TSAVG

📌Start claiming points and answer the daily quiz to earn more points.

Congrants to all member that claiming points everyday.🥳🥳🥳

Over Protocol hints on converting over points to tokens ahead of the mainnet launch 🚀 🪂 Flaunt your over points in the c...
10/01/2024

Over Protocol hints on converting over points to tokens ahead of the mainnet launch 🚀

🪂 Flaunt your over points in the comments. Joy is coming!

Over & Play Bux Updates!1️⃣ Ku shiryawa yin Over Protocol KYC, daga yanzu zuwa kowanne lokachi zasu iya fara yin KYC. Id...
09/01/2024

Over & Play Bux Updates!

1️⃣ Ku shiryawa yin Over Protocol KYC, daga yanzu zuwa kowanne lokachi zasu iya fara yin KYC. Idan KYC na ID zasuyi, ku tabbatar kun tanadi ID {International passport, Driving licence, National ID (plastic) ko voter's card}, sannan ku tabbatar komai na jikin ID din ya fito clear, tun daga kan rubutun jiki zuwa hotonku dake jikinsa.

2️⃣ Yau saura kwanaki 9 a kammala airdrop na Play Bux. Wayanda s**ayi Play Bux Airdrop su tabbatar suna following akalla mutane 5 a X wato twitter, sannan sunada followers 5. Sannan idan tunda kuka bude X account din bakuyi postings (tweetings) da s**a kai 10 ba, ku tabbatar kunyi kafin a kammala airdrop din. Ma'ana nanda kwanaki 9 masu zuwa, kuyi posting har sau 10 a X account dinku.Umar Usaini Ibrahim

Manyan Exchangers Ma Suna Mining Din $NOTCOIN Amma Dan Baiwa Sai Ana Gobe LISTING.
06/01/2024

Manyan Exchangers Ma Suna Mining Din $NOTCOIN Amma Dan Baiwa Sai Ana Gobe LISTING.

Crypto ta rabar da kudi 2023 (airdrops), amma ana kyautata zaton na 2024 sai ya ninninka na 2023 (indai kasuwa ta mike) ...
28/12/2023

Crypto ta rabar da kudi 2023 (airdrops), amma ana kyautata zaton na 2024 sai ya ninninka na 2023 (indai kasuwa ta mike) so brace yourself for the hot drops 💪🏼

Shin guda nawa ka samu a cikin wadannan top 10 airdrops na 2023 din? Sannan wane irin shiri kayi don ganin an kwashe na 2024 da kai?HaHausa Crypto

OpenX.  OEX. zai Shiga Bybit.   Yes OEX dinda muke mining a satoshi app.  Wllh mugun dadi nakeji sbd Naga mutanen mu sun...
25/12/2023

OpenX. OEX. zai Shiga Bybit. Yes OEX dinda muke mining a satoshi app.

Wllh mugun dadi nakeji sbd Naga mutanen mu sunyi mining din nan sosai. Dan Naga akwai Mai 35k OEX.

In sha Allahu zaa Samu alheri da wannannn project din shima 🏌️🔥

Copied

NOTCOIN TELEGRAM MINING 🔥🔥🔥Notcoin minning ne da ake yin sa a telegram cikin sauki, kuma yanzu haka an sa coin din a coi...
23/12/2023

NOTCOIN TELEGRAM MINING 🔥🔥🔥

Notcoin minning ne da ake yin sa a telegram cikin sauki, kuma yanzu haka an sa coin din a coingecko price ne ya rage.

Yadda za kayi:

□ Da fari zaka danna link din yana comment section 👇👇👇

□ zai kai ka bot din notcoin sai ka danna start.

□ Ka danna start ta link din sama zasu fara baka kyautar notcoin 2500

□ zaka ga buttun a kasa da zasu sa maka start earn more ko chsn kasa hannun ka na haggu zaka ga “click” sai ka danna.

□ zai bude maka minning din abunda ake bukata kawai shi ne kayi ta danna yellow nan zaka ga notcoin din ka na karuwa har sai ka karar da adadin kasa.

□ zaka iya jira ko kaje ka dawo kafin adadin kasan ya kara cika sai ka cigaba da danna wa k**ar na yadda kayi abaya.

□ ka tara shi sosai.

Shikenan Allah ya bamu sa’a 🤲

Link yana comment section 👇

Cc: Amfagge

Yadda Zaka Samu Kyautar $1 ₦1150 Ta Hanyar Amfani Da Flip AppWannan wani sabon Application ne da suke bayar da Free Aird...
20/10/2023

Yadda Zaka Samu Kyautar $1 ₦1150 Ta Hanyar Amfani Da Flip App

Wannan wani sabon Application ne da suke bayar da Free Airdrop na dollars ga wanda yayi invites na Mutane $1 per Refferal

Ga Yadda zakayi Zaka shiga nan 👇
The easiest way to send crypto to your friends! https://download.theflip.app/SxkZ/5zf7jynw

Bayan ka dauko saika saka Number ka kayi Register bayan ka gama saika taba 👤 anan zaka ga Refferal link naka da zakayi invites

Idan yakı budewa ka kunna Stark VPN zayyi in sha Allah.

Amma ba instant ne suke saka Refferal Bonus din ba yana daukar Lokaci

Join my more updates https://chat.whatsapp.com/LEXKCnDutHALOc6DW2zqzw

Allah yatai maka

*344*2*1 #Garabasa Only MTN Wannan datar Bata aiki sai YouTube only Amma idan kanason tayima aiki lapiya kalau Batare da...
11/09/2023

*344*2*1 #

Garabasa Only MTN Wannan datar Bata aiki sai YouTube only
Amma idan kanason tayima aiki lapiya kalau Batare da wata masala ba to kayi download na stak VPN saika kunna shi idan ka kammala saikayi choosing MTN

M plus once
you connect shikenan
Hausa Tech & Crypto

Convert this to naira and appreciate Nigeria!! | Hausa Tech & Crypto
17/08/2023

Convert this to naira and appreciate Nigeria!! | Hausa Tech & Crypto

Hi ☃️ Snowman! Join my team on ice and receive 10 ice coins when you sign-up using my referral code: https://ice.io/Ice ...
06/08/2023

Hi ☃️ Snowman! Join my team on ice and receive 10 ice coins when you sign-up using my referral code: https://ice.io/

Ice mining ne da ake kan yinsa yanzu aduniya. Samada mutane maliyan daya daga sassa daban-daban aduniya suna mining dinsa. Zaku iya staking na ICE da ake baku domin kara gudun mining dinku. Kawai kuyi rijista, sannan ku dauki diga ku fara haka.

https://ice.io/

Kamar mafiya yawan mining da mutane sukeyi, shima mining na ICE ana taba wajen mining ko wacce 24 hrs.

https://ice.io/Hausa Tech & Crypto

Hausa Tech & Crypto Graphic Designer 07041320141
28/06/2023

Hausa Tech & Crypto Graphic Designer 07041320141

Lokacin muna tsaka da arbitrage treding😭Hausa Tech & Crypto
23/06/2023

Lokacin muna tsaka da arbitrage treding😭Hausa Tech & Crypto

https://vrlps.co/ijgfysu/waCryptoGPT layer 2 blockchain project ne da aka kirkireshi musamman domin Artificial Intellige...
21/02/2023

https://vrlps.co/ijgfysu/wa

CryptoGPT layer 2 blockchain project ne da aka kirkireshi musamman domin Artificial Intelligence (AI), a yanzu sun bada damar yin rijista dasu domin samun airdrop idan sunyi launching coin dinsu $GPT. Abubuwan da akeso mutum yayi sune 👇

1. Yayi rijista
2. Ya tabbatar ya shiga telegram group dinsu
3. Ya tabbatar yayi following dinsu a twitter.
4. DOLENE yayi referring mutane akalla bakwai (7).

Nan gaba kadan zasu saki application dinsu, sannan a karshen shekarar 2023 akesa ran zasu saki mainnet dinsu, k**ar yanda yake a road map dinsu. Ga link nan a kasa/sama kuyi rijista dasu, sannan ku tabbatar kun chika ka'idojinsu.

https://vrlps.co/ijgfysu/wa

Taron yan crypto na Arewa da Bitget ta shirya, Tarone wanda zai fadakar da al-umma sosai kuma ya ilimintar dasu game da ...
17/02/2023

Taron yan crypto na Arewa da Bitget ta shirya,
Tarone wanda zai fadakar da al-umma sosai kuma ya ilimintar dasu game da hanyoyin dazasu bi wajen trading dakuma opportunities da dama da ake samu a Bitget Exchange da Crypto gaba daya wanda mutanenmu basusan dasuba.

🎙️Manyan baki masu jawabai sune:

Umar Usaini Ibrahim Founder and CEO HT&CTv Africa.

Muhammad Abdulrahman Sheka, Founder Sheka Crypto Hub.

Adam Muhammad Mukhtar Founder Arewa Strivers.

Sadeeq Yusuf Gwagwarwa Co-Founder SCTv Africa.

Ranar taro: Sunday 19th February by 1:00 PM PROMT.
Venue: F6 Adobayero Mall, ShopRite Kano State.

👤Host din taro shine: Paul Ezeafulukwe; Business Development Manager at Bitget Global.

🎤Wanda zai jagoranci taro: Kabiru Hussaini, Co-Founder SCTv Africa

Idan zaka halarta, shiga wannan link dake kasa ka fitar da taka flyer din dauke da hotonka 👇👇👇

Form na halartar taro domin k**a waje👇
https://forms.gle/5mmta6SFjFzGz3Vm8

Speakers dinmu duk suna Maraba daku gaba daya, Sai kunzo🏃

03/02/2023

Yadda zaka kare kanka daga hacker din Facebook ko Instagram

⚽ 🎖️ BETWAY Football ⚽ ⚽🍀NEW REVERSE BETTING 🍀🍀 Launched 16/12/2022🔖 $5 Registration bonus 🔖 $5 minimum bet🔖 $15 Minimum...
07/01/2023

⚽ 🎖️ BETWAY Football ⚽ ⚽

🍀NEW REVERSE BETTING 🍀

🍀 Launched 16/12/2022

🔖 $5 Registration bonus
🔖 $5 minimum bet
🔖 $15 Minimum withdraw
🔖 10% first deposit bonus

🗳Registration link ⤵️

https://bw-football.com/register/7384
GAMES GROUP ⤵️
https://t.me/BetwayFotball

GAMES GROUP ⤵️
https://t.me/BetwayFotball

Secure a spot now🙇

https://bw-football.com/register/7384
Earn Money 💰 | Change life🤗

💰 Invitation Bonus
💰Agent salary
⚽2 company games per day

WELCOME TO HAUSA TECH & CRYPTO ONLINE BUSINESS 💸💸💸WE TEACH AND ENLIGHTEN PEOPLE ON ONLINE BUSINESS AND PLATFORM THAT ARE LEGIT AND TRUSTED 📲💻https://chat.whatsapp.com/LEXKCnDutHALOc6DW2zqzw

@ Hausa Tech & Crypto Graphic design 07041320141
01/01/2023

@ Hausa Tech & Crypto Graphic design 07041320141

YADDA ZA KA SAMU CORE TESTNET GUDA DAYA KULLUM BA TARE DA KOWA YA TURA MAKA BA.Da farko dai sanin kowa ne MetaMask Walle...
26/12/2022

YADDA ZA KA SAMU CORE TESTNET GUDA DAYA KULLUM BA TARE DA KOWA YA TURA MAKA BA.

Da farko dai sanin kowa ne MetaMask Wallet shine Wallet din da Core Team na Core Dao(Satoshi btcs)s**a yarda kuma s**a Amince a yi Gwajin gas Testnet yanzu ita ma trust wallet yayi compatible duk project da yake kan EVM k**ar Core DAO shima yanzu zaku iya TextNet core akanta.

Kowanne project da zai fito akan blockchain nashi sai ya gwada Texting don gujewa Hasara a lokacin da za su dora Coin na su a kan Babban Dandalin su na Hada Hada(Mainnet), kuma sun Umurci dukkan wadda ya ke Mu'amala da Core Coin ya je yayi Gwajin TestNet.

A kullum ko wanne Minners yana da kyautar Coin guda daya na Testnet, sai dai idan ba ka je ka karba ba, ko ba ka san yadda ake karba ba.

IN SHA ALLAHU Wannan rubutun zai gwada maka yadda za ka samu kyautar Coin daya kullum domin Gwaji na Transaction a kan Dandalin su na Gwaji, har ka saba da yadda Abin ya ke don kada a samu Hasarar Dukiya lokacin Mainnet ko kuma bayan Mainnet.
Allah ya sa mu Amfana da wannan Project din ya sa shine Sanadiyyar Qwato Kawunan mu daga Talauchi,donTalauchi Annabi sallalahu alaiyi wa sallam ma yayi Addu'ar Allah ya raba shi da Talauchi,don mu ma mun yi ba Laifi ba ne,Sunnah ce muka bi.

MATAKAN DA ZAKA BI SUNE:-

~1• , Kamar yadda na nuna a wadannan Hotunan,Za ka bude MetaMask Wallet na ka zai nuna maka Shafin Farko wadda shine Wallet na ka,sai ka duba sama chan Qololuwa ta bangaren Hagu Akwai wassu Layuka a kwance guda uku,sai ka taba su,kana taba su zai kai ka ga Mataki na biyu wadda shine.....

~2• , Hoto na biyu "View on Scan" sai ka taba wajen,kana taba wa zai yi Search ya kai ka kan Shafi na 3,wadda shine.......

~3• , Shine wajen da za ka yi Copy din Wallet Address na ka,idan ka lura na sanya Kibiya a kan wajen,kawai tabawa za ka yi,shikenan Wallet Address na ka yayi Copy, ka gama da wajen,sai kuma Mataki na 4........wadda shine.....

~4• , Faucet:- Za ka tura Wayar ka (Scroll) zuwa qasan shafin nan za ka ga(Faucet)Faucet a

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Tech & Crypto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Tech & Crypto:

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other Video Creators in Kano

Show All