BABA SUDA TV

BABA SUDA TV KAR KU MANTA KU DANNA SUBSCRIBE. https://youtube.com/channel/UCAHQ9H67ZG9_doJkL1CU6UQ

KU BIYO MU A SHAFIN MU NA YOUTUBE CHANNEL MAI SUNA BABA SUDA DOMIN SAMUN SABABBIN SHIRYE-SHIRYEN MU DA ZARAR MUN DORA
KU DANNA WANNAN LINK DIN DA ZAI SADAKU DA MU.

Ansamu nasarar k**a wanda yake shigowa masallaci a makare, mutane suna sallah ya kunna masu fanka.
23/12/2024

Ansamu nasarar k**a wanda yake shigowa masallaci a makare, mutane suna sallah ya kunna masu fanka.

Kwanakin baya a airport naji wasu mata suna tattaunawa:Ɗaya tana cewa ita wallahi idan aka ce ta zaɓi ɗaya za ta zaɓi za...
01/12/2024

Kwanakin baya a airport naji wasu mata suna tattaunawa:

Ɗaya tana cewa ita wallahi idan aka ce ta zaɓi ɗaya za ta zaɓi zama da ciki har tsawon rayuwarta a kan ta haife shi ta raine shi. Ita rainon yaro ne yake bata wahala a duniya shi yasa ita duk duniya babu abin da yake tayar mata da hankali idan tana da ciki irin haihuwar abin da ke cikinta azo maganar raino. Ita zata iya zama da ciki har abada bai dame ta ba.

Dayar kuma ta ce ita wallahi bata da matsala da raino, babbar matsalar ta a ce ta ɗauki ciki, sannan babu abin da yake tayar mata da hankali irin a ce watan haihuwar ta ya k**a.

Kuma kana ganinsu kaga cikakkun masu aure, kowacce da mayafi a kanta, Daga Abuja za su je Lagos.

Ita wadda take tsoron raino k**ar tana da ƴaƴa biyu, naji tana faɗa. Kuma fa a airport ɗin s**a haɗu. Domin ɗaya ma k**ar mijinta soja ne tare s**a zo s**ayi sallama ya koma.

Abba Gwale

30/09/2024

Sai kace "yan NIGERIA
Basusan gobe zata fashe ba,
Wai ina kishin Qasar?

22/09/2024

Zargin tsare soja Abbas Haruna shekaru 6 ba gaskiya bane - Hedikwatar tsaron Nijeriya

21/09/2024

Wani mutum ne ya sayi akuya 🐐 akan kudi 60k Ya sayar da shi akan 70k Ya sake siya akan 80k Daga baya ya sayar da shi akan 90k ... nawa ya samu riba

14/07/2024

Indai anaso mu'iya
Sabon National Anthem to
Abawa Ado gwanja ko Umar
M sharef su raira kawaii

Maigirma Wazirin Dambatta, yana mika Jaje da alhini ga Sarkin Musulmi, Gwabna, ABBA Kabir Yusuf, Maimartaba San Bichi, S...
18/05/2024

Maigirma Wazirin Dambatta, yana mika Jaje da alhini ga Sarkin Musulmi, Gwabna, ABBA Kabir Yusuf, Maimartaba San Bichi, San Kano da Sarkin Fulanin Dambatta da hakiman duk masarautun kasa da al’umar Muslimi baki daya bisa iftila’in da wani matashi ya jefa Masallata ta hanyar banka musu wuta a Masallaci agarin Gezawa.

Allah Ubangiji yajikan wanda s**a rasu, marasa lafiya Allah yabasu sauki.

Akarshe naikira ga hukuma da taimasa hukunci daidai da laifinsa.

Alhaji Mustapha
Waziri Mustapha👑

YANZU-YANZU: Fatima Mai Zogala Ta Halarci Wani Taro Da Mawaƙin Siyasa Dauda Kahutu Rarara Ya Shirya.
29/04/2024

YANZU-YANZU: Fatima Mai Zogala Ta Halarci Wani Taro Da Mawaƙin Siyasa Dauda Kahutu Rarara Ya Shirya.

Alhamdulillah Daliban Makarantar Kuriga da yan Bindiga s**a kwashe.Abin kunya ne ace har yanzu a kasa irin najeriya baa ...
24/03/2024

Alhamdulillah Daliban Makarantar Kuriga da yan Bindiga s**a kwashe.

Abin kunya ne ace har yanzu a kasa irin najeriya baa wuce irin wannan abin ba.

KAYYASA: Mawaƙiya Lady Gaga ta ci ado da riga da takalmi wanda aka yi da zallan nama wanda Franc Fernandez ya dinka mata...
18/03/2024

KAYYASA: Mawaƙiya Lady Gaga ta ci ado da riga da takalmi wanda aka yi da zallan nama wanda Franc Fernandez ya dinka mata...

A ganin ku naman meye wannan?

Yadda wasu masu tallan alala, ƙosai da fanke suke caɓa ado da shiga irin ta ma'aikatan banki a jihar Akwa IbomWane yafi ...
10/03/2024

Yadda wasu masu tallan alala, ƙosai da fanke suke caɓa ado da shiga irin ta ma'aikatan banki a jihar Akwa Ibom

Wane yafi birge ku a cikin su.?

Bayan saɓanin da aka samu tsakanin Sheikh Daurawa da Gwamna Abba Kabir na Kano, yanzu bisa dukkan alamu an sasanta tsaka...
04/03/2024

Bayan saɓanin da aka samu tsakanin Sheikh Daurawa da Gwamna Abba Kabir na Kano, yanzu bisa dukkan alamu an sasanta tsakanin ɓangarorin biyu.

A makon da ya gabata ne Sheikh Daurawa ya ajiye muƙaminsa na shugaban Hisbah bisa kalaman gwamnan kan ayyukan hukumar.

Kalli Yadda Ya Koma Bayan Ya Samu Kuɓuta Daga 'Yan BindigaWannan Shine ɗalibin Federal University Dutsin-Ma (FUDMA), wan...
03/03/2024

Kalli Yadda Ya Koma Bayan Ya Samu Kuɓuta Daga 'Yan Bindiga

Wannan Shine ɗalibin Federal University Dutsin-Ma (FUDMA), wanda 'yan bindiga s**ayi garkuwa da shi a hanyar shi ta komawa gida daga makaranta bayan kammala jarabawa a hanyar Funtua zuwa Gusau.

Yaa Allah ka kare mu daga faɗawa hannun azzalumai, waɗanda ke hannunsu kuma Allah ka kuɓutar dasu yahaiyu yaqaiyum 😭🙏

Maganar Ibrahim m habib󱢏󱢏abar dubawaCe tabbas
01/03/2024

Maganar Ibrahim m habib󱢏󱢏abar dubawa
Ce tabbas

Shin kuna gowon baya?
01/03/2024

Shin kuna gowon baya?

Malam Kabiru Nakwango da Malam Baballe Hayatu sun sha anko. Barkan mu da Juma'a. ✌️
01/03/2024

Malam Kabiru Nakwango da Malam Baballe Hayatu sun sha anko. Barkan mu da Juma'a. ✌️

Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ayammacin wannan rana ta Alhamis ya jagoranci taro namusamman tared...
29/02/2024

Mai Girma Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ayammacin wannan rana ta Alhamis ya jagoranci taro namusamman tareda limamai na jihar Kano, akan yanayin da aka tsinci kai aciki musamman ganin karatowar wata mai Alfarma watan Azumin Ramadan.

Inda Wannan taro yasamu halartar Mai Girma Mataimakin Gwamnan jihar Kano H.E Comrd Aminu Abdussalam Gwarzo, Shugaban Ma'aikatan fadar Gwamnatin jihar Kano Alhaji Shehu Sagagi , Kwamishinan Ma'aikatar Addinai ta jihar Kano, Dasauran jami'an Gwamnati.

29/02/2024.

kajina tin jiya suke bacci har yanxu basu tashi ba na huta da basu abinci😀😀😀
29/02/2024

kajina tin jiya suke bacci har yanxu basu tashi ba na huta da basu abinci😀😀😀

Address

Nassarawa LG Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BABA SUDA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BABA SUDA TV:

Videos

Share

Category