07/06/2023
Innalillahi Wa'inna IlaiHi Raji'un
Allah Ya yiwa Limamin waje sheikh Nasir Muhammad Nasir (Waziri Murabus) rasuwa yanzu.
Za'a yi Jana'izar sa gobe alhamis 07/6/2023 da misalin karfe 9:00am nasafe , A Kofar Kudu fadar Sarkin Kano.
ALLAH Ya gafarta masa.