Shibbee Player

Shibbee Player The official Page of Shibbi Player.

06/05/2024

Ga mahimmiyar sanarwa.
Sanarwa daga SHIBBEE MOVIES muna sanarmuku da cewa sabon update dinmu na Application

danna wan link
https://shibbeemovies.officialarewa.org
Tananne zakasamu sabun update dinmu ayanxu babuwata hanya dazaka samu sahihin Application dinmu sai tawannan link din
Shibbee movies🎬 takuce shibbee takuwace

Wanna Abintanbaya ne wanna
09/04/2024

Wanna Abintanbaya ne wanna

01/02/2024

Music: Aminu Garba maidawaiya waka -- MU RUKI ALLAH | To listen or download, follow this link:

Happy birthday Karaminsu Babbansu, Allah yakaro shekaru masu Albarka.
07/12/2023

Happy birthday Karaminsu Babbansu, Allah yakaro shekaru masu Albarka.

Kanfanin ''ALGAITA DUB STUDIO '' tashirya wurin antayumuku RRRYana tafe
06/12/2023

Kanfanin ''ALGAITA DUB STUDIO '' tashirya wurin antayumuku RRR
Yana tafe

Wasu dalilai ne yasa muka samardasuDaga:kanfani Algaita dub studioYadda akayi na fara muryoyi dayawa.Hakan ba shine maƙa...
05/12/2023

Wasu dalilai ne yasa muka samardasu
Daga:kanfani Algaita dub studio

Yadda akayi na fara muryoyi dayawa.

Hakan ba shine maƙasudin fassara ba saɓanin yadda wasu s**a ɗauka. Duk da na sani cewa aksarin muryoyin da nake amfani dasu wajan yin fassara sun taka rawa wajan janyo masoya ga fassarar Algaita Dubstudio , amma ƙoƙari na na yin muryoyi daban-daban ya samo asali ne daga neman mafita akan matsalar rashin ma'aikatan da zasu taya ni ɗora muryoyi a wancan lokaci.

Hasali duk wanda na janyo akan yazo muyi aiki tare, sai ya shato wasu kuɗaɗe yace sai an biya shi (akan abunda bai taɓa yi ba b***e ace yana da wata gogewa), wani kuma zai zo da an fara sai ya fece, ko kuma ku fara aiki da mutum, daga baya sai ya kawo maka wani uziri nashi ya bar ka da aiki a jimɓire.

Ni kuma naga bazan sare ba hakazalika bazan bari ɗabi'ar jama'ata ta lalaci, son jiki, da rashin ba abubuwa muhimmanci su hallaka mun mafarki da yunƙuri na ba, sai kuwa na sama wa kaina mafita ta hanyar jarraba sauya muryoyi tsakanin jarumai mabanbanta acikin kowani fim da nake aiki akai. Daga nan kuma saura ya zama tarihi.

Daga nan na ƙara fahimtar cewa, duk wani hanin Allah ga bawa, baiwa ce. Domin ba don mutane sun yi mun turjiya ba, da ba lallai na gano wannan baiwa tawa ba, hakazalika da ba lallai ku san muryoyi irin na su Rangila, Kwarkwar sinu, Shosho, Babban mutum, Ustazullazi da dai sauransu ba.

10/10/2023

Domin kallan wannan film na MAKIYAYA fassarar Company Algaita Dubstudio kusauke manhajar SHIBBEE PLAYER OFFLINE a Playstore.

16/06/2023

Daga SHIBBEE PLAYER
Sako namusamma

16/06/2023

Shibbee player
Takaitatce sanarwa

15/06/2023
09/06/2023

Kai kai kai
Kamfanin Algaita zasusaki wanna fassaran MAKIYAYA kudade kunajirako
Ranar 28/07/2023 zaizomuku

06/06/2023

Video + Music: Hamisu Bireka&Tynking -- BABY NA | To watch or download, follow this link:

This website is using a security service to protect itself from online attacks. The action you just performed triggered the security solution. There are several actions that could trigger this block including submitting a certain word or phrase, a SQL command or malformed data.

Address

Northern
Kaduna
779050

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shibbee Player posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shibbee Player:

Videos

Share

Category

Nearby media companies


Other Media Agencies in Kaduna

Show All