Dutsen Kura Media Consults Formerly DCL Hausa

Dutsen Kura Media Consults Formerly DCL Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dutsen Kura Media Consults Formerly DCL Hausa, Broadcasting & media production company, Kaduna.

SponsoredDon samun ilmin kiwon lafiya mai nagartaKwalejin horar da jami'an kiwon lafiya ta Fatima College of Nursing Sci...
18/02/2025

Sponsored

Don samun ilmin kiwon lafiya mai nagarta

Kwalejin horar da jami'an kiwon lafiya ta Fatima College of Nursing Sciences, Sifawa na farin cikin sanar da al'umma, musamman masu son ingantaccen aikin kiwon lafiya ga dama ta samu domin kuwa, kwalejin ta fara shirin ba da admission na zangon karatu na 2025/2026 a kan

BASIC MIDWIFERY PROGRAM

POST BASIC MIDWIFERY
PROGRAM

POST BASIC NURSING PROGRAM

Akwai cikakken bayani a tattare da hoton da ke jikin wannan sakon....

Sponsored:

18/02/2025

Labaran DCL Hausa 18/02/2025

- Za a kafa rundunar tsaro ta musamman mallakin jihar Kano

- Sojojin Nijeriya sun ceto mutane kusan 60 da aka yi garkuwa da su a jihar Kaduna

- Nijar ta fara aiwatar da dokar hana 'yan Najeriya shiga kasar da fasfo din kungiyar ECOWAS

Mai gabatarwa: Muhammad Mas'ud Abu

18/02/2025

Mu za mu saya wa Tinubu fom na neman tazarce a 2027 - Hon Auwal Ibrahim Sansani

Ina fatan za mu sake haduwa da Liverpool a wannan kakar wasan,kuma za mu yi nassara a kansu  -  Thibaut Courtois
18/02/2025

Ina fatan za mu sake haduwa da Liverpool a wannan kakar wasan,kuma za mu yi nassara a kansu - Thibaut Courtois

18/02/2025

Makomar PDP bayan ficewar jiga-jiganta a sassan Nijeriya

Jamhuriyar Nijar ta fara aiwatar da dokar hana 'yan Nijeriya shiga kasar da fasfo din kungiyar ECOWAS, a cewar sashen In...
18/02/2025

Jamhuriyar Nijar ta fara aiwatar da dokar hana 'yan Nijeriya shiga kasar da fasfo din kungiyar ECOWAS, a cewar sashen Ingilishi na tashar DW.

Me kuke ganin ya kamata a yi domin tabbatar da zirga-zirga tsakanin kasashen biyu da jama‘ansu ke da kyakkwan zumunci?

18/02/2025

Dalilan da s**a sanya na bar tsarin Kwankwasiyya - Mustapha Naburaska

Edwin Clark ya mutu yana da shekaru 97Edwin Clark dattijo ne a Nijeriya musamman a yankin Kudu Maso Kudu da ya fito daga...
18/02/2025

Edwin Clark ya mutu yana da shekaru 97

Edwin Clark dattijo ne a Nijeriya musamman a yankin Kudu Maso Kudu da ya fito daga jihar Delta.

Amurka za ta ci gaba da tattaunawa da Rasha a kokarin kawo karshen yakin Ukraine
18/02/2025

Amurka za ta ci gaba da tattaunawa da Rasha a kokarin kawo karshen yakin Ukraine

18/02/2025

Al'adar matan Hausawa ta tsare mutuncin kayan da mazajensu ke amfani da su a cikin gida

Nijeriya ta bukaci karfafa dangantakar tattalin arziki da yankin gabas ta tsakiya
17/02/2025

Nijeriya ta bukaci karfafa dangantakar tattalin arziki da yankin gabas ta tsakiya

'Yan sandan Nijeriya da Japan sun cafke mutum 11 bisa zargin aikata laifuka ta Internet, tare da kwato sama da dala dubu...
17/02/2025

'Yan sandan Nijeriya da Japan sun cafke mutum 11 bisa zargin aikata laifuka ta Internet, tare da kwato sama da dala dubu 33

Address

Kaduna
800264

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dutsen Kura Media Consults Formerly DCL Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Dutsen Kura Media Consults Formerly DCL Hausa:

Share