Hausa Guy

Hausa Guy Content Creator
(4)

01/01/2025

An bude portal na Auren 2025 tun karfe 12 na daren jiya.🤣🎉 A hanzarta a fara rijista.

01/01/2025

Wani abu ku ka manta baku shigo dashi 2025 ba🤔

01/01/2025

Aikin Danwake a 2025 da kasafin Abincin Tinubu.
Ko kun taɓa harka da Dambun nama ? 😋

31/12/2024

An sami Gwaraza abin koyi a social media da yawa cikin 2024 a Nigeria. Ku ambaci sunan Gwarazanku ta Comment Section🤝

31/12/2024

A karshe dai kotu ta tilastawa Sojoji da DSS sakin Bello Badejo bisa rashin hujjar kamashi💪 Badejo ya isa gida a daren jiya.

29/12/2024

Ana shirin ficewa daga 2024😭😭

26/12/2024

Sharhin siyasar Nigeria a 2024🤔
Wanne yafi daukar hankalinku?

25/12/2024

Wane labari cikinsu yafi jan hankalinku a 2024🤣🤔

24/12/2024

Me ake ciki game da Kirsimeti? Har yanzu ba wanda ya aike gayyata fa🤔

Giginyu ba Gaginyu ba🙏Shima Hausa Guy na cikin wadanda Kano ta shi masa Albarka a Disambar 2024. A taya da Addu'a Allah ...
19/12/2024

Giginyu ba Gaginyu ba🙏
Shima Hausa Guy na cikin wadanda Kano ta shi masa Albarka a Disambar 2024. A taya da Addu'a Allah ya sanya Alheri ya kauda sharri.🤲 2 STAR GENERAL💪

18/12/2024

Wai ya labari har yanzu ana mining ko antafi hutun karshen shekara?🤔

16/12/2024

Rahotanni a wannan dare na nuna cewa, anyi baƙin Samari Kanawa a Zaria, yan matan gari na cikin Alheri, kudade na shige da fice🤣

16/12/2024

Ciniki ya faɗa, ana shirin miƙa Nufawa 10 masana iya dakar sakwara ga Katsinawa, bayan da aka biya kuɗinsu a makon jiya.🤣

12/12/2024

Rahotanni sun nuna Abban Kano ya kara mike kafarsa a fadar Kwankwasiyya. SSG da wasu kwamishinoni 5 sun taɓa kasa yau🤔

12/12/2024

Mutanen Bichi a Kano ya akaji da wannan rashi🤔 Sarki ya tafi yanzu ga SSG zai koma gida.

10/12/2024

Jami'an tsaro a Najeriya, sun sake tafiya da Bello Badejo Shugaban Miyatti Allah Kautal h**e na kasa da yammacin jiya Litinin.

09/12/2024

Yau 39 ga watan Nuwamba ga wasu Ma'aikatan Gwamnati a Nigeria. Albashi yaƙi fitar da su a watan jiha🤔 Albashi ka iya riƙe mutum?

09/12/2024

Jam'iyyar adawa ta lashe zabe a Ghana. Kusan hakan ke ta faruwa a mafi yawan kasashen duniya yanzu. Me ya kawo hakan?🤔

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Guy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Hausa Guy:

Videos

Share