Crypto Connect

Crypto Connect Don't call it a dream call it plan

|| 𝗧𝘆𝗽𝗲𝘀 𝗼𝗳 𝗗𝗘𝗫 𝗘𝘅𝗰𝗵𝗮𝗻𝗴𝗲 |||| 𝗥𝗮𝗯𝗲-𝗥𝗮𝗯𝗲𝗻 𝗘𝘅𝗰𝗵𝗮𝗻𝗴𝗲 𝘁𝗮 𝗗𝗘𝗫 ||Kaman Yanda mika Sani acikin dika kasuwar crypto akwai abubuw...
05/05/2024

|| 𝗧𝘆𝗽𝗲𝘀 𝗼𝗳 𝗗𝗘𝗫 𝗘𝘅𝗰𝗵𝗮𝗻𝗴𝗲 ||
|| 𝗥𝗮𝗯𝗲-𝗥𝗮𝗯𝗲𝗻 𝗘𝘅𝗰𝗵𝗮𝗻𝗴𝗲 𝘁𝗮 𝗗𝗘𝗫 ||

Kaman Yanda mika Sani acikin dika kasuwar crypto akwai abubuwan da ake cema Exchanges Watoh Inda yakeh hada hadar crypto currency shi kanshi na siya da siyarwa Watoh Buy and sell na coin kokuma Token.

Wanda Exchanges dinnan Sinkasu gida 2 👇.

Centralized Exchanges Watoh 𝗖𝗘𝗫
Decentralized Exchanges Watoh 𝗗𝗘𝗫
_______________________________________________
𝗗𝗘𝗫: Itaceh wata Manhaja Inda ake hada hadar crypto currency na siya da siyarwa Watoh buy and sell kenan Batareda wani channel ba kokuma third party ba kafin kayi Transaction dinka. Watoh Tsakaninka da Fasahar blockchain din zakayi transaction direct. Seyasa aka cemata Decentralized exchange Watoh 𝗗𝗲 dinnan na gaban Kalmar na nufin ba tareda wasu Central Authorities ba kokuma institutions.

And, Shin Dan uwa kasan ita kanta DEX din takasu Gida biyu neh Kamar Haka 👇.

1. 𝗢𝗿𝗱𝗲𝗿 𝗕𝗼𝗼𝗸-𝗯𝗮𝘀𝗲𝗱 DEXs
2. 𝗟𝗶𝗾𝘂𝗶𝗱𝗶𝘁𝘆 𝗣𝗼𝗼𝗹-𝗯𝗮𝘀𝗲𝗱 DEXs
__________________________________________________
𝗢𝗿𝗱𝗲𝗿 𝗕𝗼𝗼𝗸-𝗯𝗮𝘀𝗲𝗱 DEXs: Suneh Wasu Exchanges wanda ake operating dinsu Kamar yanda ake anfani da CEXs ta Inda mai anfani dasu zai iya saita siya da siyarwa Watoh buy and sell da wata irin fasaha acikinsu wanda ake cemasu Limit Order da kuma Market Order

Limit order: shineh zaka iya saita kasuwar Intazo Dede wani farashi kaza tasiyamma koh ta siyarma dakanta kawai direct.

Market Order: shineh zaka iya siya da siyarwa a kasuwar adede time dinda kasamu farashin.

𝗠𝗜𝗦𝗔𝗟𝗜𝗡 irin DEXs dinnan:
dydx.exchange Exchange
1inch.io Exchange.
__________________________________________________
2. 𝗟𝗶𝗾𝘂𝗶𝗱𝗶𝘁𝘆 𝗣𝗼𝗼𝗹-𝗯𝗮𝘀𝗲𝗱 DEXs: Suneh wasu exchanges da ake operating dinsu da abinda ake cema market makers.. Watoh basuda irin wan chan siffar ta limit order sede Market order kawai... Wanda me siya koh siyarwa zezama shineh zaizama market maker din kanshi ta hanyar samarda liquidity ga wannan Coin or token dinda yakeso yayi Exchange dinshi. A dalili haka ake cema fasahar Automated market maker Mechanism.

𝗠𝗜𝗦𝗔𝗟𝗜𝗡 irin DEXs dinnan:
Uniswap.org Exchange
Balancer.fi Exchanger
Abu Suhailah
May, 2024 ✍️

Address

Rigasa Kaduna
Kaduna

Telephone

+2348124589003

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Crypto Connect posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Crypto Connect:

Videos

Share