Sunnah Online Media

Sunnah Online Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sunnah Online Media, Broadcasting & media production company, Kaduna.

04/01/2025
02/01/2025

NISA'USSUNNAH SEMINAR BAUCHI 2024

Muhadara Na Farko

Mai Taken: Abubuwan da suke kankare zunubai

Tare da Mallama Juwairiyya

2nd Rajab, 1446AH
2nd January, 2025 AD
JIBWIS Social Media
Bauchi State Directorate

22/12/2024

Parade

20/12/2024

Jawabin Shugaban Kungiyar JIBWIS ta tarayyar Nigeria Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau a wajen taron Camping/Seminer na Majalisar Agaji ta tarayyar Nigeria.

20/12/2024

Live streaming of Abubakar A Jibirin

20/12/2024

khudubar Sallar Juma'ah

✔️Daga masallacin juma'ah na jibwis pompamari Damaturu Yobe State

tare da 👇🏼

Sheikh -> Imamr Goni Almadani

"Taken khudubar"shine (Bin Sunnonin Allah SWA)

JIBWIS SOCIAL MEDIA DAMATURU

20/12/2024

National Camping/Seminar Bauchi 2024

MOTSA JIKI RANA TA BIYU YAU JUMA’AH DAGA NAN JAHAR BAUCHI INDA YAN AGAJIN IZALA NA NIGERIA HADI DA KASASHEN AFRICA SUKE GABATARWA

ALLAH YA KARA MANA LAFIYA YA KUMA KARBA MANA WANNAN A MATSAYIN IBADA

Jibwis Nigeria TV

18/12/2024

Bude Taron Bita 'Yan Agaji Jama'atu Izalatul Bid'ah wa Iqamatis Sunnah ta Kasa karshin Jagorancin Engr. Mustapha Imam Sitti Babban Daraktan Agaji ta Kasa daga nan Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Abubakar Tatari Ali Polytechnic Bauchi.

11/12/2024

WAZI A DOUALA
Sheikh Muhammad Kabir Haruna tare da Alaramma Nasiru salihu Gwandu
Ranar: Laraba 11-12-2024 da karfe 8:00pm
Wuri: Anguwar Bapanda

24/11/2024

03 HARAMTATTUN KASUWANCI

ASS PROF. JAMILU YUSUF ZAREWA

Masallacin Kasuwar Wunti B, Kasuwar Wunti Bauchi.

24/11/2024

KARATUN BITA (SEMINAR)

Zama na (8)

الفية لأصول وبناء الفروع عليها لعلامة دان عبدالله بن فودي من ا الى٢٠٩

Ass. Prof. Jamilu Yusuf Zarewa

Daga Masallacin Juma'ah na Gwallaga Bauchi.

JSM Bauchi State Directorate.

24, November, 2024

Address

Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnah Online Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share