Muhammadu Bandu

Muhammadu Bandu ALHAMDUDILLAH ❤️‍🩹✋
(1)

Rechargeable counterN22k
30/01/2025

Rechargeable counter
N22k

Yarinyar tayi nadamar abunda ta aikata, hukumar Hizba ta jihar Gombe ta mikata gidan kulawa na marayu inda za'a na koya ...
29/01/2025

Yarinyar tayi nadamar abunda ta aikata, hukumar Hizba ta jihar Gombe ta mikata gidan kulawa na marayu inda za'a na koya mata Addini da bata kulawa ganin ta kaucewa irin abunda ta aikata a baya.

28/01/2025
Su Wa Ka Gane A Cikin Wannan Hoton?
28/01/2025

Su Wa Ka Gane A Cikin Wannan Hoton?

Life change any minute 💔
28/01/2025

Life change any minute 💔

GARBA
28/01/2025

GARBA

Real Madrid C.F.
28/01/2025

Real Madrid C.F.

Pray for Big Zulu 🙏🏾
28/01/2025

Pray for Big Zulu 🙏🏾

Guguwa💔
28/01/2025

Guguwa💔

28/01/2025

Wanne Sahabi Ne Wanda

Mala'IKun Allah Suke Jin

Kunyar Shi????

❤️💔
27/01/2025

❤️💔

MACE MAI KAMAR MAZA: CSP Altine Daniel na murnar zagayowar ranar haihuwarta.
27/01/2025

MACE MAI KAMAR MAZA: CSP Altine Daniel na murnar zagayowar ranar haihuwarta.

26/01/2025
GWANIN BAN SHA'AWA: Yar Shekara 17 A Jahar Katsina Ta Sauke Alkur'ani Mai Tsarki Ta Kuma Kammala Karatun DegreeYadda wat...
26/01/2025

GWANIN BAN SHA'AWA: Yar Shekara 17 A Jahar Katsina Ta Sauke Alkur'ani Mai Tsarki Ta Kuma Kammala Karatun Degree

Yadda wata ƙyakkyawar budurwa ƴar shekara 17 mai suna Aisha Mu'azu yar asalin jihar Katsina ta sauke alkur'ani mai girma a madaratul “Darul Ilimi Watr-Thakafan da ke Unguwar Modoji a jihar Katsina, abin bai tsaya nan ba kuma ta kamala karatun Degree ta a jami'ar Umaru Musa dake Jihar Katsina.

Allah kasa ta amfani abinda aka koya amin

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammadu Bandu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share

Category