Mai Aiki TV

Mai Aiki TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mai Aiki TV, GIWA Street, Kaduna.

Wannan Kamfani Ne Da Aka Kafa Shi Don Sada Masu Ciniki Da Masu Kasuwanci, Gami Da
Labaran Nishaɗi, Wasanni, Da Kuma Sanin Muhimman Mutane Da Muhimman Batutuwa Da S**a Shafi Ƙasar Hausa Da Hausawa✓

14/01/2025

Gudunmawar Sardaunan Sokoto Ga Arewacin Najeriya

14/01/2025

TikTok | Make Your Day

13/01/2025

Check out Mai Aiki Services’s video.

Ƴan bindiga sun sun kai farmaki wani coci a ƙauyen Gyiya dake ƙaramar hukumar Chikun ta jihar Kaduna.Masu harin sun yi n...
13/01/2025

Ƴan bindiga sun sun kai farmaki wani coci a ƙauyen Gyiya dake ƙaramar hukumar Chikun ta jihar Kaduna.

Masu harin sun yi nasarar ɗibar mutum 16 a daidai lokacin da suke gudanar da ibada a ranar Lahadi. Wannan harin yazo ne mako ɗaya bayan gwamnatin jihar ta Kaduna ta sanar da yarjejeniyar sulhu da ƴan bindigan da ke cin karen su ba babbaka a ƙananan hukumomi 5 na jihar

12/01/2025

SIYASAR DUNIYA

12/01/2025

Taskar NISHAƊI

Nigeria Sai Allah
10/01/2025

Nigeria Sai Allah

Check out Mai Aiki Services’s video.

EL CLASICOZa aga Elclasico na farko a bana ranar Lahadi Mai zuwa a ƙasar Saudiyya. Hakan ya biyo bayan doke Real Mallorc...
09/01/2025

EL CLASICO

Za aga Elclasico na farko a bana ranar Lahadi Mai zuwa a ƙasar Saudiyya. Hakan ya biyo bayan doke Real Mallorca da Real Madrid ta yi a daren nan

ABIN MAMAKI Wata camera da yan sama jannati s**a kafa a duniyar marks ta dauko wannan hoton dasu yan sama jannati ke kya...
09/01/2025

ABIN MAMAKI

Wata camera da yan sama jannati s**a kafa a duniyar marks ta dauko wannan hoton dasu yan sama jannati ke kyautata zaton wai aljannace.

08/01/2025

Tarihin Kano

08/01/2025

Taskar NISHAƊI 👍💃

Kasar China ta amince wa Nigeria bashin dala miliyan 250 don aikin titin jirgin ƙasa daga Kano Kaduna
08/01/2025

Kasar China ta amince wa Nigeria bashin dala miliyan 250 don aikin titin jirgin ƙasa daga Kano Kaduna

ANA BIKIN DUNIYA...Daya daga cikin sabbin masu bada shawara da aka rantsar a jihar Kano Ranar Litinin ya riga mu gidan g...
08/01/2025

ANA BIKIN DUNIYA...

Daya daga cikin sabbin masu bada shawara da aka rantsar a jihar Kano Ranar Litinin ya riga mu gidan gaskiya.

Engr. Ahmad Ishaq Bunkure ya rasu a ƙasar Masar bayan kwana 1 da rantsar da shi. Allah ya gafarta masa

Hukumar ƙwallon ƙafan Nigeria ta naɗa Eric Chelle a matsayin sabon kochin Super Eagles
07/01/2025

Hukumar ƙwallon ƙafan Nigeria ta naɗa Eric Chelle a matsayin sabon kochin Super Eagles

Address

GIWA Street
Kaduna
800283

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mai Aiki TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mai Aiki TV:

Videos

Share