Amtheone record

Amtheone record Official page of AmTheOne Record Welcome y'all

30/10/2025

Sabuwar waƙa ta iso daga Amtheone Record!
Mai taken “Banga Kamar Ka Ba Annabi Muhammadu ﷺ”
Cike da kauna, girmamawa da saƙo mai zurfi ga Annabi (S.A.W).

Ku shiga ku saurara a YouTube https://youtu.be/0maYERTO2LA?si=pkejeC6Mb-pJFxZG

19/10/2025

Ba don waka kawai ba, don tunatarwa. ‘Banga Kamar Ka Ba Annabi Muhammadu’ ta fito domin ƙarfafa imani da soyayya.

14/10/2025

Ba wai waka kawai ba ce, sauti ne mai motsa rai, “Ana Haka” vibes only! 💫

Old picture, same passion. The journey of Amtheone Record is not just about music, but about life, growth, and never giv...
12/09/2025

Old picture, same passion. The journey of Amtheone Record is not just about music, but about life, growth, and never giving up. Thanks for being part of the story more hits, more vibes are coming..

Them like to dey che che!
12/09/2025

Them like to dey che che!

Barkanmu da Sabuwar Wata! 🌙✨Sabuwar wata, sabuwar dama, sabuwar ƙarfi don cimma burinka, Kada ka daina ƙoƙari, kada ka d...
01/07/2025

Barkanmu da Sabuwar Wata! 🌙✨

Sabuwar wata, sabuwar dama, sabuwar ƙarfi don cimma burinka, Kada ka daina ƙoƙari, kada ka daina addu’a, Wannan watan Allah ya sa ya zama na alheri gare mu gaba ɗaya

Ina sanar muku da cewa sabuwar waka tana tafe nan ba da jimawa ba

Ku kasance tare dan jin wannan sabuwar waka mai ɗauke da saƙo da ƙarfi a wannan watan Ku bi shafukanmu don ci gaba da samun sabbin labarai Barkanmu da Sabuwar Wata!

🚨 BIG ANNOUNCEMENT + We Need Your Ideas! 🚨Hey Amtheone Record family! 👋We’ve got something special cooking! 🔥🎶 NEW SONG ...
27/06/2025

🚨 BIG ANNOUNCEMENT + We Need Your Ideas! 🚨

Hey Amtheone Record family! 👋
We’ve got something special cooking! 🔥

🎶 NEW SONG ALERT:
A brand new Hausa Hip Hop banger titled “CECE” — by SB1 Amtheone, Mkboii & Abs Ogasir — is dropping very soon!
Get ready for deep bars, street vibes, and raw Arewa energy 💥

BUT we also want to hear from YOU 🎤
What kind of content do you want us to bring to this page?

📸 More studio sessions?
🎤 Freestyles and live performances?
🎬 Behind-the-scenes from music videos?
🗣️ Artist interviews or lifestyle updates?

Ku faɗa mana a comments!
Me kuke so mu rika saka a nan? Kuna so mu rika saka studio vibes, behind the scenes, ko freestyle?

👇 Drop your ideas below — let’s grow this movement together!
And don’t forget to follow the page, share this post, and turn on notifications so you’ll be the first to hear “Cece” when it drops!

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amtheone record posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category