Fiyanul Islam Plateau State Media

Fiyanul Islam Plateau State Media Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fiyanul Islam Plateau State Media, Social Media Agency, Plateau State Jos North L. G. A, Jos.

Life To Remember twins  with Our National Ass Director Discipline!!            Alh. Ibrahim Musa (chief) ..................
17/03/2024

Life To Remember twins with Our National Ass Director Discipline!! Alh. Ibrahim Musa (chief) ....................Raman Kareeem ...,..........

14/03/2024

Amadadin Media Team Na Agajin Fityanul Islam Reshen Jehar Plateau Ta Na Mika Sakon Barka Da shanruwa ...
Baraka Da wannan Wata Mai Albarka Wata Mai Falala Wata Mai Tsada ...Allah ya Karbi ibadunmu Allah ya yagafartama Magabatanmu Kuma Allah ya kasa muchika Da Imani Bijahi sayyidul Anami (s.a.w)........

Daga ✍️✍️✍️
Fityanu Media Plateau

20/01/2024

PLATEAU STATE NEW EXCO INAUGURATION 2024

19/01/2024
Congratulations! Congratulations!! Congratulations!!!  Amadadin Kungiyar Agajin Fityanul islam of Nigeria Plateau State ...
09/01/2024

Congratulations! Congratulations!! Congratulations!!!
Amadadin Kungiyar Agajin Fityanul islam of Nigeria Plateau State Ta mika Sakon Godiya Ga Hajiya Hafsah National Director Agaji Mata Da murna Na Halattar Taron Maulidi Wadda Aka shirya A karkashin Jagorancin National Sakatare Fityanul islam MAKAMA Eng. Mansir Salihu Nakande . Da kuma Samun Karamawa Daga Ambato Foundation Nigeria
Fatan Alkairi Allah ya karawa Rayuwa Albarka Alfarmar Shuga S.a.w.
Daga :::
Fityanu Media Plateau State

SAQON TA'AZIYYA DA JAJEShugabannin Fityanul Islam da na agaji reshen jihar plateau,  muna miqa saqon ta'aziyyarmu da jaj...
05/12/2023

SAQON TA'AZIYYA DA JAJE

Shugabannin Fityanul Islam da na agaji reshen jihar plateau, muna miqa saqon ta'aziyyarmu da jaje zuwa ga shugaban Fityanul Islam na kasa Dr Sheikh Arabi bin Sheikh Ahmad Abulfathi, Dukkanin shugabanni na kasa musamman Mataimakin shugaba na 1 Khalifa Sheikh Sani AbdulQadir, Sheikh Mai Nasara Imam, Director general Alh Muhammad Sani Suleiman, shugabannin jihar kaduna da na agaji, shugabannin karamar hukumar Igabi, iyalai da yan'uwan wadanda wannan hadari ya rutsa dasu, da sauran dukkan membobi. Muna nuna bakin cikinmu da jimaminmu na wannan abin alhini da ya faru ga yan'uwanmu lokacin da suke nuna farin cikinsu da samuwar sayyadil khalqi (SAW ), muna roqon Allah ya karbi shahadarsu, ya gafarta musu, ya yafe musu kurakuransu, yasa Jannatul Firdausi ce makomarsu. Wadanda kuma s**a sami raunuka, muna roqon Allah ya basu lafiya ya tashi kafadunsu albarkar shugaba SAW. Allah ya kara mana hakuri gaba daya.
Muna Kira ga shugabanni na daukar duk matakin da ya dace domin karbo hakkin wadannan bayin Allah. Muna kuma roqon Allah kare faruwar hakan anan gaba.

A madadin shugabannin jihar plateau

Adam Hamza Ahmad
Daraktan agaji reshen jihar plateau

✍️✍️✍️
Yasir Shehu Umar
Ass Director Information plateau State

07/09/2021

SHEIKH SHARIFF MUSAN GWALE AL-HARAZIMIY Yake Cewa:
:
"Da Mutane Za Su Gane Da Sun Koma Duba Yawan SALATUKAN Da Suke Yiwa MANZON ALLAH (S.A.W) Shin Qaruwa Yake Yi, Ko Kuma Raguwa Yake Yi a Wannan Lokacin, Duk Fitintinun Da Muka Tsinci Kanmu a Ciki Yau Wallahi Qarancin SALATI Ga MANZON ALLAH (S.A.W) Ne Ya Jefa Mu a Ciki, Amma Mutane Sun Fitini Kansu Da Duba Laifukan 'Yan'uwansu Bayan Suma Basu Tsarkaka Daga Barin Laifin Ba, Mafita Shi Ne Mu Duqufa Mu Shagala Da Yin SALATI Ga MA'AIKI (S.A.W) Zamu Ga Chanji Mai 'Dorewa".
:
ALLAH YA BAMU IKON KIYAYEWA, KA YARDA MU YI TA RUNTUMA SALATI BA IYAKA GA MA'AIKI(S.A.W) AMEEEEN.

31/08/2021

Address

Plateau State Jos North L. G. A
Jos

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fiyanul Islam Plateau State Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Share


Other Social Media Agencies in Jos

Show All

You may also like