Shafiu Usman Isa Tumu

Shafiu Usman Isa Tumu Web Manager At Sa'a Seeds Nig Ltd✅
Social Media Marketing✅
Content Creator ✅
(1)

14/12/2024

Na Cewa Maryam Kin Taba Cin Pizza Tace A Haba Muda Muke Yiwon Su 🙄😲😲

14/12/2024

Duk Mai Nauyin Bacci Idan Kana Son Ya Tashi Ka Samu Dai Dai Kunnensa Kace Masa Man Rabbuka Da Wuri Zai Gashi ehe..

Me za ka iya ce wa game da wannan hoto? 👇👇👇
14/12/2024

Me za ka iya ce wa game da wannan hoto?
👇👇👇

Egypt offers wonders like the Pyramids of Giza, Luxor's Valley of the Kings, Aswan's Nile cruises, the historic city of ...
14/12/2024

Egypt offers wonders like the Pyramids of Giza, Luxor's Valley of the Kings, Aswan's Nile cruises, the historic city of Alexandria, and the Red Sea’s diving spots. Nigeria features Lagos' vibrant nightlife, Yankari National Park, the ancient Nok culture in Jos, Zuma Rock, and Lekki Conservation Centre. Both countries blend rich history and natural beauty.

Shin ka gane number jahar ka kuwa?
13/12/2024

Shin ka gane number jahar ka kuwa?

Kun gane ko sai munyi muku bayani??
13/12/2024

Kun gane ko sai munyi muku bayani??

WATA SABUWA: Mijin Dazai Aureta Ya Fasa Saboda Comment Din Ta A Facebook Wani saurayin da aka samusu rana da wacce zai a...
12/12/2024

WATA SABUWA: Mijin Dazai Aureta Ya Fasa Saboda Comment Din Ta A Facebook

Wani saurayin da aka samusu rana da wacce zai aura. Ya fasa auren mako guda a daura musu auren saboda sharhin data yi a shafin Facebook.

Budurwar tasa ta shiga wani shafi ne da aka nemi jin ra'ayin mata ko zasu iya cin amanar mazansu akan naira miliyan 1? A yayin ta rubuta koment tace," Sosai kuwa zan iya cin amanar mijina. Miliyan 1 na naira fa ba karamin kudi bane".

Wannan ra'ayin nata ya jawo mata bakin cikin dana sani bayan wani da yasanta yake abota da wanda zai aureta yayi tagging dinsa a koment din nata. Wanda hakan ya kawo karshen shirinsa na aurenta.

Wannan lamarin daya dace mata su dauki darasi akansa na yadda suke kuskuren wajen rubuta wasu abubuwan da zai iya jawo musu yin da sun sani

HANYOYIN SAMUN KUDI A FACEBOOK (Part One).A shekarar data gabata Facebook suna fara biyan mutum ne da a kalla followers ...
12/12/2024

HANYOYIN SAMUN KUDI A FACEBOOK (Part One).

A shekarar data gabata Facebook suna fara biyan mutum ne da a kalla followers 5k zuwa sama amma a wannan sabuwar shekarar facebook sun fitar da sanarwar kafin ka fara cin gajiyar wannan saha ta facebook dole kana bukatar a kalla followers 10k.

TA YAYA ZAN SAMU FOLLOWERS 10K?

A yanzu da kake karanta wannan rubutu nawa kuma kake sha'awar shiga sahun daya daga cikin masu cin gajiyar samun kudi a facebook kana bukatar zage damtse wajen nuna baiwarka a wannan harka ma'ana ka shirya wani wasa ko game da zai jawo hankalin al'uma domin su kalli wannan video naka ta yadda zaka samu wannan followers 10k daka saka a gaba kake nema, don haka muddin kana bukatar zama daya daga cikin masu samun wannan daloli tofa zama ba naka bane kuma zama ba tunanin mai zai jawo hankalin al'uma ba naka bane.

Fatan wannan karatu ya fita fess idan akwai wata bukata ko damuwa da faceenaku ya shiga zaku iya tuntubarmu kai tsaye a telegram channel dinmu link yana comments section.

Published By
Shafiu Usman Isa Tumu
Content Creator.
Web Manager At Sa'a Seeds Nig Ltd.

Follow For Follow.  A matsayinka na wanda kake so Facebook su fara biyanka ina mai kara tabbatar maka cewa wannan Follow...
12/12/2024

Follow For Follow.

A matsayinka na wanda kake so Facebook su fara biyanka ina mai kara tabbatar maka cewa wannan Follow 4 Follow din ba naka bane matukar zakayi to ka tabbata zaka iya rasa Facebook dinka ko kuma ba zaka shiga sahun wada zasu biya ba.

Shawara.

A nawa shawarar da zakayi dagiya wajen kirkirar naka content din masu jawo hankali da zaifi maka haka zalika ka dage da sharing a manyan groups wannan zai taimaka wajen samar maka da halatattun followers.

Pls a kiyayi yin follow for follow karya dokar Facebook monetization ne in kuma kaki dainawa ka tabbatar zaka fiskanci hukunci soon

Shafiu Usman Isa Tumu

12/12/2024

Kuyi Kokarin Cimma 10k Followers Kafin January

sai kunyi hakuri dani domin daga kauye nake faka faka afadamin meye wannan😳😳😳
12/12/2024

sai kunyi hakuri dani domin daga kauye nake faka faka afadamin meye wannan😳😳😳

WADANNAN SUNE HONYOYI BIYAR DA ZAKA SAMU KUDI DASU A FACEBOOK.1. Dole Mabiyanka sukai mutun Dubu Goma (10k Followers).2....
10/12/2024

WADANNAN SUNE HONYOYI BIYAR DA ZAKA SAMU KUDI DASU A FACEBOOK.

1. Dole Mabiyanka sukai mutun Dubu Goma (10k Followers).

2. Dole Ka samu mintuna dubu dari shidda a cikin Kwana sittin (600k Minutes In 60 days).

3. Dole ya zama page naka yana da video wanda basu gaza biyar ba ( Five Active Videos)

4. Dole asa maka tabbacin ka tsallake tsare tsaren Facebook kafin a fara biyanka ( Content Monetizastion Policy)

5. Dole Facebook Dinka ya zama page ne ba profile ba ( page Not Profile)

Me kake jira?
Tuntube mu a telegram channel din mu domin samun cikakken bayanin yadda ake samun kudi a Facebook a shekarar 2025.
https://t.me/Shafiuusmanisatumu

Published By
Shafiu Usman Isa Tumu
Content Creator.
Web Manager At Sa'a Seeds Nig Ltd

09/12/2024

Ku tabbatar da kammala weekly challenge naku kowane sati

Weekly Challenge ya fara kowa yaje ya duba nasa
09/12/2024

Weekly Challenge ya fara kowa yaje ya duba nasa

YouTube
09/12/2024

YouTube

09/12/2024

Monday tushen aiki

Address

Block G146 Jimeta Ultra Modern Market Yola
Jimeta

Telephone

+2349032155514

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shafiu Usman Isa Tumu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shafiu Usman Isa Tumu:

Videos

Share


Other Digital creator in Jimeta

Show All