06/01/2025
Ina trader ga Challenge daga imam Sheka👇👇👇
https://www.facebook.com/profile.php?id=61565876757088
Ku Saurare Ni...👂👂👂
Idan dai har Dex Trader ya fito ya nuna hotonsa. Sunansa, numbar wayarsa da kuma inda za'a same shi. Kamar dai yadda dukkan influencers ɗin suke, sannan ya faɗa mana mutane da s**a san shi.
Wallahi tallahi ni da kaina zan dinga tallan group ɗinka, ina bawa mutane shawarar su zo shi shiga group naka. Domin ana samun alkhairai na gaske. Zan kuma dinga zuwa ina bayar da gudummawa.
Sannan idan dai har ka bayyana kanka, ni Muhammadu da kaina zan k**a maka duk inda kake so a kano kai ko BRITec Hall kake so zan baka. Kana karbar kudi kaci gaba da koyarwa.
Sannan duk wata zan saka manyan Influencers tare da Exchangers da nake aiki dasu, da sauran project, suna baka wani incentive duk karshen wata saboda gudunmawarka.
Sannan zan baka $ATH adadin da baka taba tunanin zan baka ba, zan kuma dauki nauyin promotion naka. Sannan zan saka ka zabi duk Influencer da kake so guda 5 suna maka promotion.
Yawwa banda haka kuma zan haɗa maka kayan yin content creation, idan kana so.
"Kawai ka bayyana kanka, bawai kana Brainwashing na yara wai facebook naka akayiwa debugging. Abokina Facebook fa ake magana ba ƙaramin website ba."
Muhd King Cash me zakayiwa yaron nan offer..?
BARKA DA SAFIYA