18/12/2024
MAGANIN FITSARIN KWANCE KOWANNE IRI
★★★★★★★★★★★★★★★★★★★★★★★
Wasu yaran nafama da matsalar fitsarin kwance sak**akon samun wata matsala a mafitsara ko matsalar Aljanu(jinnu) da sauran su.
Kai wasuma matsalar fitsarin kwance kan bi su har zuwa girmansu, sai kaga sauraji ko budurwa ko magidanta suna fama da matsalar fitsari kwance.
To don magance matsalar fitsarin kwance na yaro ko yarinya ko saurayi ko budurwa ko magidanta sai ayi amfanda da Gamji wato Ficus plantyphylla aturance.
YANDA ZA'A HADA MAGANIN
★★★★★★★★★★★★★★★
Asamu sassaken Gamji ashanya bayan ya bushe sai adaka atankade ayi amfani da shi acikin ruwan dumi.
AWUN SHAN MAGANIN
★★★★★★★★★★★★
BABBA:- yasha cokali daya da rabi zuwa biyu acikin ruwan dumi kofi daya sau biyu arana zuwa kwana bakwai.
YARO:- yasha rabin cokali zuwa cokali daya daya acikin ruwan dumi rabin kofi sau biyu arana zuwa kwana biyar
KARIN BAYANI