Jaridar Dilara

Jaridar Dilara Our Page is best on bringing genuine story to our society

16/07/2023

MANYAN GARINMU YA LABARIN HANYAR BARIKI KODAI BAZAKU IYA ISAR DA SAKON AL'UMMAR KUBA

12/07/2023

Wallahu Galibun Ala Amrihi 🤲🏾

12/07/2023

Zancen gaskiya daga bakunan mutanen kirki magabatan mu.

~ Marigayi Sardaunan Sokoto yace idan mutanen Arewa s**ayi wasa sai sun zama bayi a kasarmu ta haihuwa.

~ Marigayi Shekih Abubakar Mahmud Gumi yace Idan bamuyi karatu ba za'a dinga binmu har gidajenmu ana kashemu.

~ Marigayi Shekih Ja'afar yace matsalarmu mu mutanen Arewa shine zaman munafurci, son-kai da son mulki, kowa ya samu yaci shi da 'ya'yanshi da matanshi da kannen matansa.

~ Marigayi Shekih Albany Zaria yace babbar matsalar musulmin Arewa shine rashin hadin kai, da gayya makiya s**a zuba kudi s**a farraka hadin kan musulmi saboda ta nan ne za'a samu ikon cin nasara akan mu. Allah ka jikansu da rahama.

Daga Comr Abba Sani Pantami

Labari Marar Daɗi: Cikin Wannan Daren Masu Garkuwa Da Mutane Sun Shiga Garin Jama'are Dake jihar Bauchi, S**aita Harbe-H...
19/06/2023

Labari Marar Daɗi: Cikin Wannan Daren Masu Garkuwa Da Mutane Sun Shiga Garin Jama'are Dake jihar Bauchi, S**aita Harbe-Harbe Sama Wata Majiya Mai Tushe ta Shaida Mana cewa An rasa Ran Mutum ɗaya, Baya Ga Haka Sunyi Garkuwa Da Alh Samaila (Danejin Jama'are) Sun Tafi Dashi

Allah Yakawo Ƙarƙashin Wadannan Masifun da s**a Addabi Kasar mu Najeriya Yasa kaffara ne.

Hawainiya Hausa

Dan gidan shugaban ƙasa da power bank kai kuma kana Dan Talakka a kasar nan.kanaso a baka wuta 24h sannu 🤣🤣🤣
11/06/2023

Dan gidan shugaban ƙasa da power bank kai kuma kana Dan Talakka a kasar nan.

kanaso a baka wuta 24h sannu 🤣🤣🤣

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un 😰Wace Irin Maƙotaka Muke Yi Ne???Sun Rasu Tun Ranar Alhamis Duka Su Biyun Ita Har Da ...
11/06/2023

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un 😰
Wace Irin Maƙotaka Muke Yi Ne???

Sun Rasu Tun Ranar Alhamis Duka Su Biyun Ita Har Da Tsohon Ciki Amma Ba'a Sani Ba Har Sai Yau Ɗin Nan.

Shima Abokaninshi Ne Na Gurin Aiki S**a Ga Basu Ganshi Ba Shine S**a Zo Tambayar Lafiya Ƙarshe Aka B***e Ƙofa Aka Ga Ashe Sun Rasu Ba Tare Da An San Dalilin Mutuwar Su Ba.

Anya Zamu Tsira A Gaban Allah Kuwa?? Bayan Bama Kula Da Haƙƙin Maƙotaka 😥😥
Har Kwana Biyu Baka Ga Maƙocinka Ba Amma Ka Kasa Iya Bibiyar Meke Faruwa Dashi 🥺

Allah Ka Bamu Ikon Sauke Nauyin Mutanen Da Muke Tare Dasu Daka Ɗora Mana 🤲🏻🙏🏼

Su Kuma Allah Ya Jiƙansu Yai Masu Rahama 🤲🏻 Alfarmar Sayyidina RASOOLILLAHI Sallallahu Alaihi Wasallam 🤲🏻🙏🏼

From unknown success

11/06/2023

Kafin kayi girman kai,ka tabbatar kai dan Aljanna ne,wadanda zaka yima kuma 'yan wuta ne..

11/06/2023

Muyi karatu
Muyi aikin kwarai
Muyi haquri
Zamu shiga Aljanna in shaa Allah.

11/06/2023

ILIMI KÓGI NÉ: Nájeriya muna da kana nan hukumomi 774 kawó sunan ƙaramar hukumar da babu harafiń (A).

09/06/2023

SU BIKA SU BAR SHAWARA SANNAN SU DAINA MUNAFURCI...🦚👑👑✊

Dole A Bika Dole A Ganka. Idon Kowa Na Kanka

Falaqi Da Nasi Maganin ‘Yan Tsurku, Mukara Da Li’ilafy Aniyar Kowa Tabishi.

Allah Ya Kara Daura Sarki Akan Maqiyansa. 🐘👑🦚✊🔥

09/06/2023

Kafin aure tana son taga iyayenka a gidansu amma bayan aure tafi so ka zama kamar maraya. Wannan ita ce matsalar wasu matan!

09/06/2023

When you destroy someone's life with lies, take it as loan, it will come back to you with interest. 👂👂👂

08/06/2023

Ki iya Girki, Yafi ki iya Kwalliya!👌

08/06/2023

Idan Baka Shirya Riqe Yara Da Kuma Basu Tarbiyya Ba.
Dan Girman Allah Kada Kayi Sanadin Zuwansu Duniya.😥💔

28/05/2023

JAMA'ARE FACEBOOK CONNECT TARON SON ZUCIYA NE

28/05/2023

Koh kana da Ja???

Nigerian Army University Biu, Borno .
University of Transportation, Daura, Federal Maritime University, Delta
University of Agriculture Zuru,
Aerospace University, FCT
Airforce University, Tafawa Balewa,
Federal College of Edu Odugbo,
Federal College of Edu Isu,
Federal College of Edu Ekiadolor, Federal College of Edu Gidan Madi, Federal College of Edu Jama’are, Federal College of Edu Iwo,
Federal Polytechnic Kaltungo, Federal Polytechnic Ayede,
Federal Polytechnic Daura,
Federal Polytechnic Shendam, Federal Polytechnic Ohodo,
Federal Polytechnic Ugep,
Federal Polytechnic Monguno, Federal Polytechnic Wannue.
NAF Base Stand Hospital Bauchi
Women & Children Hospital Daura
Military Hospital Kaduna
National Cancer Center Abuja

Cancer Center at UniLag,
Cancer center at Unimaid
Federal Uni of Technology Ogugu, Federal Uni of Technology Hadeija, Federal Uni of Technology Umuaka, Federal Uni of Technology Igangan, Federal Uni of Technology Ganduje, Federal Uni of Technology Amuzu.
Federal Sci & Tech College Bauchi,
Federal Sci & Tech CollegePlateau,
Federal Sci & Tech College Sokoto,
Federal Sci & Tech College Enugu
Federal Sci & Tech College
C/River.

Northeast Development Commission,
Second Niger Bridge,

Maiduguri emergency power project by NNPC,
Gurara Hydropower Project, 30MW, Kaduna State,
Kashimbila Hydropower Project, 40MW,
Dadin-Kowa Hydropower Project, 40MW, Gombe,
Maiduguri oil exploration,
Bauchi oil exploration

Kashimbila Multipurpose Dam, Multipurpose Dam Ogwashi-Uku Multipurpose Dam Adada Multipurpose Dam Sulma Multipurpose Dam Gimi Multipurpose Dam Amla-Otukpo Multipurpose Dam Amauzari Multipurpose Dam Ibiono-Ibom Multipurpose Dam Gadau/Lafia Multipurpose Dam Alajue Multipurpose Dam Kampe Omi Multipurpose Dam Kargo
New Terminal int Airport Lagos,
New Terminal int Airport Abuja,
New Terminal int Kano
New Terminal int Port Harcourt
New Runway int Airport Abuja
New Runway int Airport Enugu
New Runway int Airport Lagos,
New Runway

TARIHINMU ABUN ALFAHARINMU Marigayi Sarkin Jama'are na 7, Muhammadu Wabi III,(Sarki Alhaji) Dan Sarkin Jama'are na 6, Mu...
27/05/2023

TARIHINMU ABUN ALFAHARINMU

Marigayi Sarkin Jama'are na 7,
Muhammadu Wabi III,
(Sarki Alhaji) Dan Sarkin Jama'are na 6, Muhammadu Goje (Maje Bauchi), Mahaifin Marigayi Sarkin Jama'are na 9, Ahmadu Wabi III, Mahaifin Sarkin Jama'are na 8, Sarki Sabo, Kakan Sarkin Jama'are na 10, HRH Alh Nuhu Ahmad Wabi, Mni

Allah yajikansu da gafara
Allah yakarawa Sarki Nuhu Wabi Lafiya da nisan kwana,

Allahummah gafirhum warhamhum.

Musan Masarautar Mu. Masarautar Jama'are: Jama'are ta Mallam Sambo. Kashi na 5. 'Yan uwa masu daraja Sallama irin ta add...
27/05/2023

Musan Masarautar Mu. Masarautar Jama'are: Jama'are ta Mallam Sambo. Kashi na 5.
'Yan uwa masu daraja Sallama irin ta addinin Musulunci wato Assalamualaikum.

Yau ma kamar kullum a takaice, zamu dora a cigaban tarihin wannan Masarauta ta Jama'are. Mun tsaya a inda Sarki Muhammadu Maudo (1854-1862) wato Sarkin Jama'are na 3 Allah Ya Karbi rayurwarsa.

Bayan rasuwarsa sai daya daga cikin'ya'yan sa wato Muhammadu Yarima ya nuna shaawar ga don mahaifin sa, a daya bangaren kuma ga bappan sa wato Muhammadu Sambo Gabaima shima karfi yazo, shi ma yanason wannan sarauta. An kai ruwa rana ainun, wanda daga karshe Allah cikin ikon sa, Ya kaddari shi Muhammadu Sambo, Sambo Gabaima ko Sambo II (1862-1886) ya zamo Sarkin Jamaare na 4. Shi Muhammadu Sambo Gabaima Dan gidan Muhammad Wabi I ne (1811-1824), wato Sarkin Jama'are na I.

Daga kasancewar sa Sarkin Jamaare, Muhammadu Sambo, Sambo Gabaima sai ya tura shi Yarima Muhammadu wato (da a gunsa kuma wadda s**a nemi Sarauta tare) Ganuwa domin ya kula da ita. Ya Kuma saka masa idanu wajen kula da shi ainun. Tarihi ya kiyaye cewar, shi Muhammadu Sambo Gabaima, mutum ne jarumin kuma mai fikira. Sannu a hankali ya dirkake waccan gidan Muhammadu Sambolei, yayi haka ne cikin hikima da basira.

Yayi ayyuka ainun a matsayin sa na Sarki domin cigaban wannan masarauta ta Jama'are. Yayi yake-yake domin fadada masarautar Jama'are, yakuma farfado da tattalin arzikin masarautar wanda a baya yasamu tasgaro a lokacin Sarki Muhammadu Maudo.

Tarihin Jama'are zai cigaba da tunawa da Sarki Muhammadu Sambo Gabaima a matsayin Sarkin Jama'are wanda yadawo da kauyukan Gilar, Afoto, Dogonjeji da Andubum wadanda s**a fara cin gashin kansu sakamakon harin da Sarkin Hadejia Buhari Dan gidan Sambo Digimsa yakawo wa Sarkin Jamaare wato Muhammadu Sambolei.

Sarki Muhammadu Sambo Gabaima yarasu yabar 'ya'ya guda 4 wadanda tarihi ya kiyaye. Wadannan 'ya'yan kuwa su ne:

1. Muhammadu Wabi II
2. Waziri Saleh
3. Dada Magajiya
4. Muhammadu Gazau (Sarkin Yaki).

Ruwan sama a masallacin Manzon Rahama dake birnin Madina | Allah ya ƙarawa Annabi
26/05/2023

Ruwan sama a masallacin Manzon Rahama dake birnin Madina | Allah ya ƙarawa Annabi

26/05/2023

LOKUTA BAKWAI DA MALA'IKU SUKE YI WA MUTUM ADDU'A:
1. Yayin da ka tsaya a sahun farko a sallah.
2. Yayin da kake zaune a masallaci bayar idar da sallah.
3. Yayin da ka ziyarci mara lafiya.
4. Yayin da ka ziyarci Dan uwan ka saboda Allah.
5. Yayin da kake yiwa Dan uwan ka addu'a a bayan idon sa.
6. Yayin da kake karantar da mutane alheri.
7. Yayin da ka yi bacci akan tsarki.

Duk wadan nan lokuta akwai hadisai da suke nuni akan hakan.

Some world class Professors from Northeast Nigeria. 1. Emeritus  Umaru Shehu (Borno)2. Prof. Iya Abubakar ( Adamawa)3. P...
23/05/2023

Some world class Professors from Northeast Nigeria.

1. Emeritus Umaru Shehu (Borno)
2. Prof. Iya Abubakar ( Adamawa)
3. Prof. Jibrin Aminu (Adamawa)
4. Prof. Auwal Abubakar (Adamawa)
5. Prof. Zainab Alkali (Borno)
6. Prof. Ahmed Babagana ( Yobe)

1. Emeritus Umaru Shehu Maiduguri, Professor-emeratus Umaru Shehu Maiduguri, a Borno man, and first Emeritus in Northern Nigeria with unmatched Profile in MEDICINE PROFESSION in the history of Nigeria....

Professor Umaru Shehu was born on December 8, 1930 in Maiduguri, Nigeria. He attended Elementary School, Maiduguri 1935-1940; Middle School, Maiduguri 1941-1943; Kaduna College, Kaduna 1944-1947; University College Ibadan 1948-1953; and was at the University of Liverpool between 1953-1956, and 1966-1967.

He was Vc of University of Nigeria Nns**a (UNN) from 1978 to 1980.

2. Prof. Iya Abubakar - First rate mathematician of Africa who became a professor at 28.

Iya Abubakar (born 14 December, 1934) is a Nigerian politician and mathematician who held multiple cabinet level appointments (Minister of Defence and Minister of Internal Affairs) during the Nigerian Second Republic, and Senator for Adamawa North from May 1999 to May 2007.

3. Prof. Jibrin Aminu - A professor of Medicine, a super brain, with exceptional social and emotional intelligence, uncommon competence and deep erudition.

Jibril Muhammad Aminu (born August, 1939) is a professor of cardiology.He was Nigerian Ambassador to the USA (1999–2003) and was elected Senator for Adamawa Central constituency of Adamawa State, Nigeria, taking office on 29 May 2003. He is a member of the People's Democratic Party(PDP).

4. Prof Auwal Abubakar, is a renowned scholar, distinguished abusite, and current Medical Director & Chief Executive Officer of Federal Medical Centre, Yola. He led teams that separated CONJOINED TWIN and earns several awards for leading multiple successful surgeries of separating conjoined twins.

The erudite scholar and Professor of Paediatric Surgery

29/04/2023

Daga Jama'are local government jaridar Dilara kemuku fatan alkhairi.🙏🧡✊🏻

"Barkan Ku Dai 'Ya'yan Sarauniyar Ingila Masu Shirin Zuwa Lahira Da Yaren Turanci", Habaicin Aisha Humaira Ga Masu Yi Wa...
29/04/2023

"Barkan Ku Dai 'Ya'yan Sarauniyar Ingila Masu Shirin Zuwa Lahira Da Yaren Turanci", Habaicin Aisha Humaira Ga Masu Yi Wa Mawaki Rarara Gorin Jin Turanci

Aisha Humaira wadda ta bayyana hakan a wani bidiyo ta kara da cewa rashin jin Turanci ba abin kunya bane, rashin yaren ka na asali shine abin kunya.

JAMA'A A TAYA TA DA ADDU'A: Cikin Hawaye Wannan Baiwar Allah Ta Ce "Wallahi Aure Take So, Ta Gaji Da Kwana Ita Kadai"
29/04/2023

JAMA'A A TAYA TA DA ADDU'A: Cikin Hawaye Wannan Baiwar Allah Ta Ce "Wallahi Aure Take So, Ta Gaji Da Kwana Ita Kadai"

Dalibai 'Yan Nijeriya Dake Karatu A Kasar Sudan Na Cikin Tashin Hankali Daga Abubakar A Adam Babankyauta Dalibai ‘yan Ni...
24/04/2023

Dalibai 'Yan Nijeriya Dake Karatu A Kasar Sudan Na Cikin Tashin Hankali

Daga Abubakar A Adam Babankyauta

Dalibai ‘yan Nijeriya da ke zaune a kasar Sudan na cikin tashin hankali sakamakon fadawa yaki da kasar ta yi a yanzu.

Yanzu haka wasu kasashen duniya sun fara tattara ‘yan kasarsu a kasar ta Sudan.

Shugaban kasar Sudan Abdel Fattah al-Burhan, ya shawo kai tare da amincewa da a debe ‘yan kasar waje da ke zaune a kasar, Sai dai izuwa yanzu, gwamnatin Nijeriya bata ce komai ba, yayin da kasashen Saudiyya Jordan da Amurka s**a fara aikin debe ‘yan kasarsu.

Majiyar mu ta labarta mana cewa dalibai da gama-garin ‘yan Nijeriya mazauna Sundan na cikin yanayi mai ban tsoro yayin da ake ci gaba da yaki a kasar ta Sudan.

Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa, shugaban Sudan kuma kwamadan sojin kasar, Abdel Fattah al-Burhan ya amince a debe ‘yan kasar waje; ciki har da jami’an diflomasiyya da dalibai.

Sai dai tun farko, gwamnatin Nijeriya ta hannun hukumar kula da ‘yan Nijeriya mazauna kasashen waje (NIDCOM) ta bayyana cewa, dauko ‘yan Nijeriya daga Sudan kusan ba zai yiwu ba saboda yadda ake kai hare-hare kan filayen jiragen saman kasar.

A karkashin wannan muke kira ga gwamnatin Nijeriya karkashin jagorancin shugaba Buhari dasu sake duba lamarin yan Nijeriya mazauna kasar Sudan domin mun samu rahotanni akan irin halin da suke ciki na rashin tabbas ga rayuwar su.

Wani kare yayi Sanadiyar Afkuwar mummunar hadarin mota a hanyar Jos zuwa Bauchi.A yau ne da safiyar yau Litinin akan han...
24/04/2023

Wani kare yayi Sanadiyar Afkuwar mummunar hadarin mota a hanyar Jos zuwa Bauchi.

A yau ne da safiyar yau Litinin akan hanyar Jos zuwa Bauchi wannan mota mai dauke da mutane 6 har driver ta samu hadari

Mutun 5 daga cikin su Allah ya karbe rayuwa su 4 mata namiji daya sai driver da ya samu muna nan ciwo ka.

Kamar yada muka samu labarin dukkanin su yan uwa family ne da suke da zama a cikin garin Jos anguwa Rogo, wannan hadari ya faru ne sanadiyyar wani kare da ya kitaro kan hanya a kokarin kaucewa wannan kare ne mota ta kwace har ta dake poll wear daki a gefen hanya.

YANZU-YANZU: An Ga Jinjirin Watan Karamar Sallah A Kasar Saudiyya, Amma Za Su Gudanar Da Bincike Kafin Su Sanar Da Sakam...
20/04/2023

YANZU-YANZU: An Ga Jinjirin Watan Karamar Sallah A Kasar Saudiyya, Amma Za Su Gudanar Da Bincike Kafin Su Sanar Da Sakamakon Ganin Watan

Daga Comr Abba Sani Pantami

An Fara Karatu A FCE Jama'are, Ubangiji Ya Sanya Albarka...
17/04/2023

An Fara Karatu A FCE Jama'are, Ubangiji Ya Sanya Albarka...

Minista Sheik Pantami Ya Miko Kokon Bararsa Ga Musulman NijeriyaGa abinda ya ce "Assalamu Alaikum wa Rahmatul Laah wa Ba...
17/04/2023

Minista Sheik Pantami Ya Miko Kokon Bararsa Ga Musulman Nijeriya

Ga abinda ya ce "Assalamu Alaikum wa Rahmatul Laah wa Barakaatuh!

Ina neman addu'ar yan'uwa a wannan dare mai albarka.

Addu'ah ga iyaye na, da iyalai na da kuma ni kai na. Nima zan muku addu'ar, in sha Allah.

Allah Ya bamu dacewa da daren laylatul Qadr,....

Isa Ali Ibrahim".

12/04/2023

Allahumma innaka afuwun tuhibbul afuwa fa'afu Anna 🤲

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar sa yau a birnin Makkah na kasar Saudiyya ya karbi bakuncin mai martaba Sarkin Kan...
12/04/2023

Shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar sa yau a birnin Makkah na kasar Saudiyya ya karbi bakuncin mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero CFR da mai martaba Sarkin Bichi Alhaji Nasiru Ado Bayero OFR.

Hoto Rabi'u Biyora TV 📸

~ JIMINA HAUSA

Uwargidan Gwamnan Jihar Kogi, Barista Amina Oyiza Yahaya Bello Sun Yi Bikin Cikarsu Shekara 19 Da Yin Aure Da Kuma Cikar...
12/04/2023

Uwargidan Gwamnan Jihar Kogi, Barista Amina Oyiza Yahaya Bello Sun Yi Bikin Cikarsu Shekara 19 Da Yin Aure Da Kuma Cikarta Shekara 45 Da Haihuwa

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci Masallacin Annabi Muhammad (Sallalahu alaihi wasallam) a garin Madina dake kas...
12/04/2023

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci Masallacin Annabi Muhammad (Sallalahu alaihi wasallam) a garin Madina dake kasa mai Tsarki.

📸 Haramain Sharifain

FATAWA: Mai Azumi Zai Iya Yin Buɗa Baki Da Jima'i, Cewar Sheikh Dr. Jamilu Yusuf Zarewa
11/04/2023

FATAWA: Mai Azumi Zai Iya Yin Buɗa Baki Da Jima'i, Cewar Sheikh Dr. Jamilu Yusuf Zarewa

09/04/2023

Azumi 18 masu Albarka. Allah ka amsa mana🤲

YANZU-YANZU: Saura kwanaki 50 Tinubu ya shiga fadar Gwamnati 🏢
09/04/2023

YANZU-YANZU: Saura kwanaki 50 Tinubu ya shiga fadar Gwamnati 🏢

09/04/2023

Mun dauki azumi na 18 Allah kasa na samun ceto ne.daga wuta zuwa Aljannah 🤲📸❤

Sarauniyar Kyau ta Arewa Queen Dr Maryam Shetty muna miki fatan alkhairi.
09/04/2023

Sarauniyar Kyau ta Arewa Queen Dr Maryam Shetty muna miki fatan alkhairi.

Inna Lillahi Wa'inna Ilaihi Raji'unAllah ya yiwa mai ɗakin Alhaji Aminu Ɗantata Hajiya Rabi Tajuddeen Galadanci da aka f...
09/04/2023

Inna Lillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un

Allah ya yiwa mai ɗakin Alhaji Aminu Ɗantata Hajiya Rabi Tajuddeen Galadanci da aka fi sani da Mama Rabi rasuwa.

Mama Rabi ta rasu a ƙasar Saudia bayan ta sha fama da rashin lafiya.

Ƴaƴan da ta bari su haɗa da Alhaji Tajuddeen Ɗantata da Hajiya Batulu Ɗantata da Hajiya Jamila Ɗantata da Hajiya Aliya Ɗantata Malama Batulu Ɗantata.

Muna addu'ar Allah ya gafarta mata Amin.

Warin Bakin Mai Azumi Da Aka Ce Yafi Miski Ba Ana Nufin Kabar Bakinka A Cikin Kazanta Ba Ne - Cewar Sheikh Ibrahim Zakza...
08/04/2023

Warin Bakin Mai Azumi Da Aka Ce Yafi Miski Ba Ana Nufin Kabar Bakinka A Cikin Kazanta Ba Ne - Cewar Sheikh Ibrahim Zakzaky.

Address

Sambolei Road Kofar Yamma Jama'are
Jama'are
751

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Dilara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Jaridar Dilara:

Share


Other Media/News Companies in Jama'are

Show All

You may also like