Tedxmutum-biyu

Tedxmutum-biyu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tedxmutum-biyu, Digital creator, Mutum biyu, Jalingo.

27/04/2023

BIKIN SALLAH

Shugaban Shafin Taraba Media

Sanusi Haruna Barjanga

Yana yiwa daukacin Alummar Da suke bibiyan Wannan shafi Ba Dare Ba rana Jamaa Na cikin gida Taraba
Dama Alummar Nigeria baki Daya
Barka Da sallah
Ubangiji Allah ya maimaitamana
ameen Thounmma Ameen

Sannan kuci Gaba Da bibiyan Wannan Shafí mai Albarka Domin Samun Labaran cikin Gida Da wajen Taraba State
Mun Gode Kwarai
Taraba media Takuce

An mana laqabi muryan gaskiya Ta Alumma domin Alumma

Har ila yau zaku iya kulla cinikayyan ku damu k**a Daga Tallace Tallace gayyatan Aure Daukomuku Labarai dama hira daku Domin mu dora a shafukanmu na yanar Gizo
Wadannan dama wasu daga cikin Nauin Kasuwancin
Da bamu anbataba zaku iya hulda damu ta hanyar dannan link din WhatsApp dinmu dake Sama domin yin magana damu kai tsaye

Mun gode

Eid Mubarak

Taraba Media

26/03/2023
26/03/2023

Akarshe dai Hukumar INEC ta ce Bazataba Agbu kefas na PDP Certificate ba Har sai tagamai bincke akan Sak**akon Zaben Jahar TARABA.👍

Wanda Ana zaton hukumar zata sanar DA matsayin zaben taraba a gobe litinin

Allah yasa muji alkairi

TTaraba MediaMTaraba Media

Let me be your data plug 🔌🔌 🔌 🔌* BARJNGA DATA HUB * *Data is life..**Subscribe your Phone with fast and cheap data valid...
19/02/2023

Let me be your data plug 🔌
🔌 🔌 🔌
* BARJNGA DATA HUB *

*Data is life..*
*Subscribe your Phone with fast and cheap data valid for 30 days*

*All Networks are Available*

*MTN Data*
500MB ₦ *200*
1GB = ₦ *300*
2GB = ₦ *600*
3GB = ₦ *900*
4GB = ₦ *1200*
5GB = ₦ *1500*
Valid for 1 month
*Data Balance* *461*4 # *131*4 #

*AIRTEL DATA*
500MB =₦ 180
1GB = ₦ 350
2GB = ₦ 700
3GB = ₦1050
4GB = ₦1400
5GB = ₦ 1750
Valid for 1 month
*Data Balance* *140 #

*9mobile data*
500mb = ₦ *500*
1.5GB = ₦ *1000*
2GB = ₦ *1150*
3GB = ₦ *1470*
4.5GB = ₦ *1950*
Valid for 1 month
*Data balance* *228 #

*GLO DATA*
2.9GB = ₦1,000
4.1GB = ₦1,500
5.2GB = ₦1,800
Valid for 1 month
*Data balance* *127*0 #

*CABLE TV SUBSCRIPTION AVAILABLE*
FOR DSTV, STARTIME ,,& GOTV
*Chat me anytime*
or whatsapp +2347060754359

*Account Number*
2101349190

UBA BANK

*Account Name
*HARUNA SUNUSI G *

*Ga arha ga inganci sai angoda akan san na kwarai* 👍
*Pls don't forget to share with family and friends*😍🤝🏻

GENOCIDE IN MUTUM BIYU KINGDOM.The co**se of 2 wives and 5 Children of Sarkin MUTUM BIYU Alhaji Sani Suleiman Duna has l...
04/02/2023

GENOCIDE IN MUTUM BIYU KINGDOM.

The co**se of 2 wives and 5 Children of Sarkin MUTUM BIYU Alhaji Sani Suleiman Duna has laid to rest in Mutum Biyu cemetery.

We pray that may Almighty Allah accept there Shahada..

MUTUM BIYU TAYI DUHU WHAT A DARKNESS SATURDAY04/02/2023Daga shafin Albani Kachalla Assalafyy Ya kawo.Alhamdulillahi wa I...
04/02/2023

MUTUM BIYU TAYI DUHU
WHAT A DARKNESS SATURDAY
04/02/2023
Daga shafin
Albani Kachalla Assalafyy
Ya kawo.

Alhamdulillahi wa Innã Lillahi wa innã ilaihi raji'oon.
Daren Alhamis 19 ga watan January Kidnappers s**a shigo gidan mu s**a dauki Mutum 8 ciki har da mahaifiyata da abokiyar Zaman ta sauran shidda kuwa kanne na ne s**ayi jeji da su.
Bayan sun nemi kudin fansa Naira million Dari da sitting akace da su Babu, daga Baya s**ace su ba kudin ma suke so ba, sai sun Nuna mana cewa za su iya yin duk abin da s**a ga Dama.
Shekaran jiya da dare makiyaya s**a hadu da Dan karamin kanina a jeji an harbe kafafu da cinyoyin shi ya samu rauni hudu.
Da ya s**a shiga da shi kauye sai s**a bama yen Banga s**a Dawo mana dashi sai yake bamu labari Yace : an Tara su su awaje guda ne aka Buda musu wuta sauran duk sun mutu Amma shi kadai ya rage (Allah ya kiyaye shi), yace da s**a Bude wuta sai s**a tafi s**a barsu, yayi ta Kiran suna yen uwanshi da maman mu Amma ba Wanda ya Amsa mishi, a lokacin har yau dau waya ya kira Gida yace mana an kashe su Saura shi kadai har mukayi tunanin ko su barayin ne s**a sa shi ya Fadi Hakan, Ashe da gaske yake. Haka ya k**a Hanya yayi ta crawling har tsawon kwanaki sama da goma ba ci ba Sha (Subhanallah) kafin ya hadu da makiyaya ya musu bayani.
Tun jiya aka shiga Neman gawakin Saura mutanen mu bakwai sai yau Allah ya sa aka same su har sun fara rubewa.
Yã ku yen ta'adda meye ribar ku?
Yã ku masu farin Cikin an kashe mutanen mu meye ribar ku?
Akwai Wanda ya zo tabbata a Duniya ne?
Daga karshe Ina Mika sakon godiya ga yen uwa da masoya da s**a Taya mu Addu'a alokacin da abin ya faru, s**a Yi mana fatan Alkhairi cewa Allah ya bayyana mana ahalin mu Cikin koshin Lafiya.
Allah muke roko da ya Karbi shahadar su umma na da Auntie da sauran kanne na biyar, shi kuma Wanda Allah ya dawar, Allah ya tsayar da shi akan zallar Sunnah ta darikar magabatan mu na kwarai.
Wadannan barayin da mak**antan su Allah yayi mana Maganin su.

ya allah,😭😭😭😭😭
04/02/2023

ya allah,😭😭😭😭😭

Elon Musk ya ce lokacin da yake dan shekara 12 ya kirkiri video game ya sayarwa wani kamfani, a lokacin ne mahaifiyarsa ...
30/01/2023

Elon Musk ya ce lokacin da yake dan shekara 12 ya kirkiri video game ya sayarwa wani kamfani, a lokacin ne mahaifiyarsa ta tabbatar ta haifi dan baiwa.

Su turawa idan s**a ga yaro yana da special talent taimaka masa suke yi ta duk hanyoyin da ya dace don cim ma burinsa.

Misali, ko da ace kamfanin da ya sayi wannan abun ba zai musu wani amfani ba, amma za su saya ne don su karfafa masa gwiwwa tare da sauran yara, da nuna cewa yanzu ya fara kuma akwai manyan abubuwan da zai iya achieving nan gaba, kuma ga shi ya yi.

Wataqila Banda Wata Idea da zan rubuta har ka siya kokuma nace littafin na yan Secondary ne kaikuma ka wuce secondary yanzu
Tabbas hakane ka wuce secondary
Amma in kasiya ka karanta ka taimaki fasahata kuma ka bani qarfin guiwa na qara dagewa akan aikin da nake har wataran na kawo abinda zai anfaneka ko kannenka KO yaranka

Amma mu a nan gaskiya labarin ya sha bamban. Wasu lokutan ba kudi zalla ake bukata don taimaka wa wani ba, akwai shawarwari da kara karfin gwiwa da connection da mak**antansu.

Abun da nake fada kullum shi ne: babu wanda zai taimake mu, mu za mu taimaka wa kanmu da kanmu. Dole sai mun yarda da kanmu mun taimaki kanmu kafin wani ya yarda da mu.

24/01/2023
~MY 3REE YEARS IN IT INDUSTRY~Aikin wannan litaffin shine ya riqeni tun ranan 24 ga watan December 2022 domin nayi alkaw...
16/01/2023

~MY 3REE YEARS IN IT INDUSTRY~

Aikin wannan litaffin shine ya riqeni tun ranan 24 ga watan December 2022 domin nayi alkawarin bugashi ranan 6/01/2023
Wanda hakanma bai samuba wato bawai shekarata uku da shigowa harkan waya da computer bane aa
A cikin wadannan shekaru ukun ne nasamu komai kuma na naga nasara DA qyeshi da hassada da wahala kala kala amma alhamdulillh gamu a ciki har yanzu amma in ba hakaba na so ma harka da computer tun ina jss 2

Littafin ya qunshi matsaloli daban daban domin a ciki na zayyano yadda ake rubuta jamb nakuma lissafo wasu manyan jami:oi a arewacin qasar da yak**ata dalibai suyi nayi magana akan matsalar profile code da yadda dalibai zasu maganceta

Daga bisani nabayar da labarai masu nishadantarwa da fadakarwa gamida anfanarwa

Na shirya tsaf zan soma gabatar da littafin gaban masana domin suyi gyera a qarshe ranan 20/01/2023 zan soma fitar dashi kasuwa sannan zanyin lunching dinshi a 16 local government na taraba domin dalibai masu shirin tafiya Jami;a su anfana

Don haka ina miqa godiya ta ga duk wani mai bibiyan wannan shafi nawa dakuma roqon adduarshi cewa Allah yasa wannan littafi nawa yasamu karbuwa ✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻✍🏻

Sanusi H Barjanga

23/12/2022

BREAKING!
TARABA STATE UNIVERSITY RELEASED FIRST BATCH OF ADMISSION 2022/2023 SESSION ON JAMB CENTRAL ADMISSION PROCESSING SYSTEM

Makarantar NORTHERN INNOVATIVE INSTITUTE ta samar wa Dalibai Masu Rubuta Jarabawar shiga makarantar Gaba da secondary wa...
23/12/2022

Makarantar NORTHERN INNOVATIVE INSTITUTE
ta samar wa Dalibai Masu Rubuta Jarabawar shiga makarantar Gaba da secondary wato jamia ko Colleji
Sauqi ta hanyar samar da wani babban class da zai koyar dasu hanyar da zasu rubuta jarabawar kuma suyi nasara k**ar yadda tasaba

A class din akwai na online akwai na offline

Ga link din da zakubi domin yin register a makaraantar domin shiga ka soma kaaratu

Zaa soma orientation ranan 12 ga watan junairu 2023

Ga link

👇👇

Powered by *NORTHERN INNOVATIVE INSTITUTE

23/12/2022

Tedx mutum biyu is here again Dm
Us Anytime for your support expecially TECH support

16/09/2022

HIKAYA 1

Wai Mutuwa ta ƙwanƙwasa wa wani mutum ƙofa domin ta ɗauki ransa. Sai mutumin ya ce ta dakata mana ko ɗan ruwa ta sha. Ya sa aka dama mata fura, aka sanya ƙanƙara da suga, ya kawo mata ta kwankwaɗa, daga nan ta ɓingire sai barci.

Da mutumin nan ya ga ta yi barci, sai ya ɗauki littafin da ta zo da shi, wanda sunayen mutane duka yake ciki, ya goge sunansa da ke saman littafin, ya mayar da shi ƙasa. Ya ajiye littafi inda yake, k**ar bai taɓa ba.

Yayin da Mutuwa ta farka daga barci, sai ta yi wa mutumin nan godiya, ta jawo littafinta ta ce, "saboda karrama ni da ka yi yau, maimakon sunanka da ke sama, zan fara aikina da sunan da ke ƙasan littafi."

Komai na duniyar nan, rubutacce ne daga Allah. Abin da duk Allah ya nufi zai sami bawa, to ko ya fi Aula dabara ba zai iya canja shi ba, ba kuwa zai iya tsere masa ba.

Kaji aikin ALLAH mai alkawarin da baya tashi.

~~TARON YAN SOCIAL MEDIA NA FARKO~~A qaramar hukumar gassol Muna gayyatan yan uwa da abokan arziki zuwa wajen gagarumin ...
14/09/2022

~~TARON YAN SOCIAL MEDIA NA FARKO~~

A qaramar hukumar gassol
Muna gayyatan yan uwa da abokan arziki zuwa wajen gagarumin taron yan social media na farko da zaayi a garin (MUTUM BIYU) Fadar qaramar hukumar gassol dake TARABA STATE
taron zai karbi bakuncin manya da qananan yan jaridu tare da manyan masu harkokin yau da gobe a kafar sadarwa k**a daga yan yan media na siyasa zuwa daidaiku
Wannan taro baya qarqashin wani partyn siyasa haka babu wanda aka hana zuwa matuqar yana cikin mutanen da aka lissafa daga masu tallen yan majalisun jaha zuwa masu tallen shugaban qasa kowa zai iya zuwa a ko wani party yake damace da zai hadamu da manyanmu dakuma qannenmu domin tattauna wasu batutuwa da zai kawomana cigaba a yankinmu dama qasarmu baki daya

Taron zai kasance k**ar haka 👉🏼👉🏼

Rana~Asabar 17/09/2022
Waje~GDSS MARAFA M/2
Lokaci~ 3:30 pm

Allah ya Bamu ikon zuwa yabamu ikon anfani da abinda zaa fada a taron ameen

Organized by
Hon Hon Sanusi Haruna BarjangauHon Sanusi Haruna BarjangauHon Sanusi Haruna BarjangajHon Sanusi Haruna Barjangairman
(YOUTH PROGRESSIVE MOVEMENT
TARABA STATE CHAPTER)✍🏽✍🏽

INEC RECRUITMENT PORTAL IS NOW LIVE....!!!INEC 2023 Adhoc Staff Jobs Vacancies: How To Apply, Registration Portal and El...
14/09/2022

INEC RECRUITMENT PORTAL IS NOW LIVE....!!!

INEC 2023 Adhoc Staff Jobs Vacancies: How To Apply, Registration Portal and Eligiblity

To apply contact
NORTHERN INNOVATIVE INSTITUTE
In whatsapp
07060754359

Thanks

DA DUMI-DUMI: Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa INEC, Za Ta Fara Daukan Ma'aikatan Wucin Gudi, Domin Su Gudanar Da Ai...
08/09/2022

DA DUMI-DUMI: Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa INEC, Za Ta Fara Daukan Ma'aikatan Wucin Gudi, Domin Su Gudanar Da Aikin Zaben Shekarar 2023

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) za ta fara daukan ma'aikatan wucin gadin ne don gudanar da babban aikin zabe na shekarar 2023.

Hukumar za ta dauki ma'aikatan ne a karkashin yanar gizon hukumar, wanda za'a fara cika neman aikin a ranar Laraba mai zuwa 14 ga September 2022 za'a rufe a ranar 14 ga December, 2022.

Domin a shiga cikin jerin masu neman aikin, wannan link din za'a shiga da zaran ranar fara cika neman aikin yayi
👇👇👇
www.inecnigeria.org

Yana da matukar kyau mu 'yan Arewa mu maida azama mu nemi aikin da yawa, ta yadda zamu jagoranci gudanar da aikin zaben a yankunan mu, wannan babbar dama ce a gare mu.

Ina yi mana fatan Nasara.

SHIN WACCE MAKARANTACE ~~~~NORTHERN INNOVATIVE INSTITUTE ~~~~🖥🖥🖥🖥🖥🖥Ita makarantace kuma jigo ga dalibanta Makarantace da...
30/08/2022

SHIN WACCE MAKARANTACE
~~~~NORTHERN INNOVATIVE INSTITUTE ~~~~
🖥🖥🖥🖥🖥🖥
Ita makarantace kuma jigo ga dalibanta
Makarantace da takai shekara daya tana karantar da dalibai ilmin kimiya da fasaha na computer
Makarantar tana karatuttukanta online dakuma practical wato a fili
Tun tana yar qarama yanzu harta tsallaka zuwa wasu jahohin arewa k**ar adamawa bauchi sokoto dama gombe

Kwanannan ta fitar da tsarin bada
Admission dinta domin shiga ga sabbin dalibai
Makarantar tana koyar da zunzurutun ilmin fasahar computer dakuna abinda ya shafi computer a shirin da takeyi ta mallaki
National office dinta a cikin garin jalingo
Sannan tuni ta soma bada admission ga sabbin dalibai domin soma
Professional diploma akan

Fannoni daban daban k**ar haka

1 computer fundamental
2 web development
3 graphics design
4 agrictechnology
5 cryptocurrency
6 social media management

Makarantar ta zakulo malamai daga sassa daban daban a nigeria inda
Mai bukatar shiga ba sai ya wahala wajen zuwaba kawai link dinnan zaka bi domin yin registration
Damu mukuma zamu bawa mutum 200 daman shiga class din kafin mu mallaki wajenmu na musamman

Ga link din 👉🏼👉🏼👉🏼https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSePY2iBU_w8wtLN2d6rOpsZsI2UGord6grHhZKI-0fwSFxOgg/viewform

Kuyi registration domin ku anfani datan ku

Mun gode

Domin qarin bayani sai ku tura saqo a whatsapp ta 08037563951

Mun gode 🙏🏼🙏🏼🙏🏼

Join this INNOVATIVE INSTITUTE
07/08/2022

Join this INNOVATIVE INSTITUTE

You are all invited to One of TEDX mutum biyu memberWedding fatiha
25/07/2022

You are all invited to
One of TEDX mutum biyu member
Wedding fatiha

20/07/2022

Job Alert!

Role: IT ADMIN ASSISTANT
Salary: 150k - 200k
Location: VI

A Digital Asset Management Company needs an IT Admin Assistant, to resume immediately.

Must have the knowledge of Website hosting and Blog maintenance.

Qualified Candidate send CV to [email protected]

26/06/2022

Tedx mutum biyu is coming soon

Tedx mutum biyu chairman will likebyour support
04/05/2022

Tedx mutum biyu chairman will likebyour support

Whatsapp 07060754359
15/04/2022

Whatsapp 07060754359

Join the sponsorship team for the development of our baby tedxmutumbiyu And gor the program to be sweeter than b4
11/04/2022

Join the sponsorship team for the development of our baby tedxmutumbiyu
And gor the program to be sweeter than b4

TEDXMUTUM-BIYU the above body is here to announce the opening of the sponsorship and vendor  to those that are passionat...
11/04/2022

TEDXMUTUM-BIYU

the above body is here to announce the opening of the sponsorship and vendor to those that are passionate to join tedxmutumbiyu this is a great opportunity for you to join the body from all over the world
Through the provided adreesses
You can contact us for sponsorship for your brand we have a better audience you can advertise your brand with us
Just call or mail the adreess you will get the feedback instantly

Thank you

Sign management

07060754359For DATA SUB
07/04/2022

07060754359
For DATA SUB

Social Media for Small Businesses.Social media for small businesses is a great way for emerging businesses to generate l...
29/03/2022

Social Media for Small Businesses.

Social media for small businesses is a great way for emerging businesses to generate leads and build a reputation. If regularly updated, social media can deliver more results as compared to traditional mediums.

Define your Target Audience

The first and foremost important part that small businesses should focus on is to define their target audience. This helps small businesses to devise their social media strategy accordingly. The target audience should be defined basis age group, s*x, location, users' online behaviors, their likes, interests, and preferences. For niche products, business owners can even target users based on their birthdays, anniversaries, and important milestone. Audience targeting plays a very crucial role in the outcome of the results. For e.g.: a local shop selling footwear should not target users with an interest in entertainment. The shop definitely won't get the desired results.

Set achievable goals

Overnight success is a myth. Small businesses must understand this basic fact. Generally, when a new business starts selling on social media, there is palpable excitement is achieving more than set targeted sales. Businesses need to set goals that are upwards and forward. To achieve enormous goals, small businesses start updating social feeds with multiple updates in a shorter duration. This leads to the user's disinterest in the product/service. The set goals should be in sync with the brand's core capabilities and expertise. For e.g.: if a business is into selling shoes, they shouldn't set a goal to repair maximum shoes in their area.

Choose the right medium

By now everyone knows, social media is for free. Even paid campaigns can be conducted at a relatively low cost as compared to traditional mediums. It is in this scenario, that we often see small businesses jumping the bandwagon and creating profiles on all the available platforms. Creating a social profile doesn't hamper brand image, but aggressively promoting a brand on the wrong platforms can lead to the brand losing its potential customers. Hence it is advisable for SMEs to first identify the right platform through which they can maximize their business. For e.g.: If a shoe selling brand tries to aggressively sell on LinkedIn, they won't get a plausible response as compared to promotions on Facebook/Instagram.

Promote your core product/services

Since each and every business is riding in the social media wave, it is important for them to promote their core product/services. Nowadays, we see a lot of businesses promoting their services as well as promoting peripheral products/services, which revolves around their core products/services. The majority of the time, these SMEs don't have the capabilities to fulfill a requirement, which can lead to a bad word of mouth for their business on social media platforms. Let us go back to our example; if a shoe seller is trying to aggressively promote socks instead of shoes, it is not going to benefit the business in the long run.

Create quality content

Now that we have covered the topics of identifying the target audience, setting achievable goals, choosing the right medium and promoting the right product/services let us now take a look at the type of content a business should promote on their social pages. A business should always focus on creating good quality content rather than not-good quantity content. Even if the business updates their page once in a day as long as it is relevant to their business, advocates about its core products send across a clear message it is considered as good quality content. Antagonistically, if a business posts multiple updates that aren't even relevant to the business's products and services leads to users considering the business as fake/spam. Also, new businesses should try and refrain from promoting other businesses on their social platforms initially.

Create a content calendar

Making a small business successful on social platforms is no small task. It takes a lot of efforts for the businesses to keep up their conversion ratio. One such effort is to create a content calendar. Small businesses must anticipate important events and create a content calendar accordingly. Ideally, a content calendar must be planned a month in advance but an even weekly content calendar is highly recommended. This helps businesses to avoid any last-minute hassles, strategize much more effectively and it also helps in creating curiosity amongst its loyal fans/customers.

Test and re-test

Social media is highly unpredictable. The content a business posts today, might not work for tomorrow. Hence, small businesses must always test their content before publishing it on their pages. Testing content also applies to the platform a small business chooses to promote. Small business owners must always don the consumer's hat before posting about any product feature, updates, schemes or offers. A consumer's perspective is the key when testing the content that has to be uploaded.

Look for inspiration

Small businesses must always look for inspiration from a competitor who is successful in the same category. Small businesses must look for the kind of content their competitors are putting up and derive their own strategies subsequently. Inspiring content/stories always make a business to strive to create their own content that is appreciated by one and all. It helps in increasing brand consideration, brand visibility thereby increasing conversions for the business.

Calculate ROI

Even a small promotional budget is not justifiable if there is no mechanism to calculate its return on investment. It is more important in the case of small businesses. It is very important for a small business to keep a tab on the budgets allocated to any promotions and the subsequent ROI related to it. If a certain promotion is not doing well or the business is not getting the desired results, the brand custodian can always look for other platforms to generate quality conversions.

Analyze and Re-strategize

There can be umpteen instances where a particular campaign/promotion might not work for a business. That doesn't mean that the promotion is wrong or the product/service is not good. Doing an analysis of the campaign is as important as setting the objective. This helps the business to formulate their upcoming strategies in more effective ways. At the end of every campaign, brands must note down the learnings from that campaign and identify if the content/idea was appreciated by their fans or not. This helps businesses to skip the non-performing updates from future communications.

Final Thoughts

Social media for small businesses is definitely beneficial and fruitful. If followed correctly, small businesses can benefit tremendously from the power of social media promotions.

Follow: tedxmutumbiyu in Facebook

Menene Affiliate Marketing?Affiliate Marketing wani salo ne na kasuwanci wanda kamfanunuwa suke bama mutane tallar kayan...
19/03/2022

Menene Affiliate Marketing?

Affiliate Marketing wani salo ne na kasuwanci wanda kamfanunuwa suke bama mutane tallar kayan su, idan sun sayar su biya su k**asho. Wasu kamfanunuwan kuma, suna tafiyar da nasu tsarin Affiliate Marketing dinne dai-dai da irin tsarin kasuwancin da sukeyi. Misali idan kamfanin aikin gina website sukeyi, kawai abunda suke bukata shine ka kawo masu wanda zai basu aiki kai kuma su biya ka kudin k**ashon ka.

Kamfani masu yin Affiliate Marketing da yawan lokaci idan mutum yayi Register dasu, wasu suna bada kalmomin sirri (codes) ga masu tallar kayansu wanda duk wanda ka kawo, yayi amfani da wannan code ɗin naka to zaka samu yan sulallan ka. Wasu kuma suna bada links ne da banners domin talla musamman a shafukan yanar gizo.

Kamfani suna biyan yan k**ashon sune ta hanyar percentage. Misali k**ar kamfanin Amazon, duk abunda ka sayar kana da 10%. Idan ka sayar da abun ₦100,000 kai kana da ₦10,000. To ka ƙaddara ka sayar da abubuwa 30 a wanda daya wadanda s**a kawo maka k**ashon ₦10,000 kaga kana da ribar ₦300,000 kenan.

Wadanda s**a mayar da hankali sosai akan harkar Affiliate Marketing suna samun kuɗi sosai masu tarin yawa. Saboda sunfi da yawan ma'aikatan gwamnati ko wasu kamfanin samun kuɗi. Nasan zakuyi mamaki idan akace akwai Affiliate marketer dake samun sama da ₦700,000 a wata. To haka abun yake kam ana samu sosai.

Kadan daga cikin websites da zaku iya shiga domin yin Registration na Affiliate Marketing akwai:

Amazon: affiliate-program.amazon.com

Jumia: affiliates.jumia.com

Shopify. shopify.com/affiliates

Akwai wasu masu yawa sosai wadannan kadan ne muka dan tsakuro maku.
Follow Tedxmutum-biyu for more tips

A lokuta da yawa a wajen kasuwanci ko sana'a akan samu Customer da ran shi ke ɓaci har ya dinga yin maganganu marasa dad...
16/03/2022

A lokuta da yawa a wajen kasuwanci ko sana'a akan samu Customer da ran shi ke ɓaci har ya dinga yin maganganu marasa dadi.

To a wannan lokacin da Customer ya fusata ya fara yin maka ruwan balai da masifa wani mataki zaka dauka?

1- A duk lokacin da aka samu Customer ya zo da matsalar shi kuma yina ta masifa, matakin farko da ake buƙata daga gare ka shine; ka tattara duk wata natsuwa taka ka dawo da ita jikin ka.

2- Ka saurare shi da kyau domin ka fahimci aihinin matsarshi da kuma abunda yasa yayi fushi.

3- Yin magana cikin tashin murya tare da kokarin warware matsalar ta hanyar yin bayani dalla-dalla. Idan ka fahimci bai iya amfani da kayan daya saya bane, to sai kayi masa bayanin yadda zaiyi amfani dashi.

4- Karka dauki fushin da yayi ko maganganun da yakeyi a matsayin cin mutunci ga kamfanin ka har kayi kokarin kare kanka. Ka dauki hakan kawai a matsayin korafi wanda zakayi gyara akai.

5- Abu na karshe shine ka bashi hakuri tare da alkawarin hakan bazata kara faruwa ba. Kuma ka bashi damar tunkarar ku da duk wata matsala da bai gane mata ba wacce ta shafi kamfanin ka.

Follow: tedxmutumbiyu

Tips for small business 1. Use the platform of social media for being close to your Customers.For getting to know your c...
15/03/2022

Tips for small business

1. Use the platform of social media for being close to your Customers.

For getting to know your customers better as what they think about your venture or products, the best source to bridge up with your client is social media, so don’t ever miss a good chance to avail this huge platform to hangout with your customers. In this age it is social media that connects you with the rest of the world. So, the biggest medium of communication is social media and you should know the art of getting this medium cash.

2. Prove others wrong and keep moving.

People will come across you and will try to demotivate you by passing negative prediction about your business but you have to stay very optimistic and stubborn enough to stand firm against this opposite wind of criticism.

3. Get along with those who keeps positive thinking and positive vibes.

Success wont knock at your door, you have to travel a long way till you find yourself in a firm position so it’s actually the passage that you need to travel patiently and enthusiastically. For keeping yourself fueled up you need to be with them who can load you up with some positivity, from whom you get positive vibes.

4. Spread your happenings on Facebook.

What your venture says how it is beneficial for others, spread your message on Facebook. On Facebook you will be able catch up with the ones who are totally concerned with you. Share the nitty-gritty of your products in a most influential way.

5. Keep a check on Sales whether they are meeting the requirements.

You need to have a daily check on sales, don’t forget to add up the checkpoints as it is suggested strongly. If the sales are meeting the requirements it means things are going smooth.

6. Keep yourself connected with mentors.

Mentors are said to be great blessing as the way they convey and make you understand the message of motivation and advice in a magical way, there are many groups of mentors who are willing to help you and equip you with their pearl of wisdom.

Follow: tedxmutumbiyu for more tips

Mu'amala da abokin kasuwanci (Customer relationship) Yau zamu dauki daya daga cikin wasu ginshiƙai na Customer relations...
09/03/2022

Mu'amala da abokin kasuwanci (Customer relationship)

Yau zamu dauki daya daga cikin wasu ginshiƙai na Customer relationship muyi bayanin shi, saboda gani daya daga cikin abubuwan da yake kashe kasuwanci musamman na yanar gizo.

A Customer relationship akwai abunda ake kira da "Trust and loyalty" wato aminci ko yarda. Duba da yadda yan damfara s**ayi yawa a kasuwancin yanar gizo, akwai bukatar ka san yadda za'ayi mai sayan kaya ko mai baka aiki ya yadda dakai domin kulla alakar kasuwanci mai daurewa.

Shin tunda kake kasuwanci a yanar gizo ka taba tambayar kanka "ta yaya zan saka Customer na ya yarda dani dari-bisa-ɗari"? Ko dai kawai kana kasuwancin ne na idan mutum yaga dama ya saya idan kuma yaga dama karya saya? Idan har haka kake kasuwanci to gaskiya akwai gyara mai yawa a kasuwancin ka.

A kasuwa, akwai yan kasuwan da basu sanka ba, kuma basu taba ganin ka ba. Amma daga yin kasuwanci sau daya ko biyu dakai sai kaga sun ɗebi kaya sun baka bashi s**e kaje idan ka sayar ka kawo masu kudin. To kana tunanin suna hakan ne dan basu da hankali ko kuma dan sun gaji da ajiye kayan kawai suna so su rabu da sune ko ta wani hali? A'a abunda suke so shine su kulla alaka ta yarda da wannan mai sayen kaya a wajen nasu shine kawai burin su.

Hali da dabi'un mutane ba iri daya bane, saboda kowa ya fito ne daga kabila, addini da kuma wajen rayuwa daban. To dole a wajen kasuwanci zaka haɗu da mutane iri-iri masu halaye kala-kala, hakuri da kyakkyawar mu'amala sune kaɗai zai zaunar dakai lafiya kuma su kare mutuncin kasuwancin ka.

A kasuwanci musamman na yanar gizo, akwai wanda bazai saya kaya a wajen ka ba har sai yaga hoton ka. Kuma yina da gaskiya saboda yanzu yan damfara sunyi yawa, hakanan bazai debi kudinsa ya baka ba kawai dan yina son ya says kaya a wajen ka. Akwai bukatar ya yarda dakai kuma yasan dawa yake kasuwanci. Karka manta akwai masu kasuwanci irin naka da yawa, idan ka saki wannan Customer din to wajen wani zashi kuma bazai sake dawowa wajenka ba haka kuma ba zai bari wani yazo wajen ka ba.

Mata masu kasuwanci anfi samun matsalar tura hoto dasu. To yar uwa, ba hoto ba har video dinki ana bukata indai kasuwanci k**e so kiyi. Mafitar itace; idan zakiyi hoto ki saka face mask ko niƙab. Kowa dai ya ganinki yasan mace ce. Haka idan video zakiyi ma. Akwai video ɗin da ba sai kin kuna fuskar ki Bama. Idan zaki nuna yadda ake fahimci da kayan ki ne. hoton hannunsa ki ko sautin Muryar ki kaɗai ya wadatar ba dole ne sai fuskarki ta fito a video ɗin ba.

Masu kasuwanci a yanar gizo kuma wadanda basu da shago, sai dan nan yanar gizo kaɗai. Dole idan mutum ya bukaci adireshi gidanku, ku bashi saboda idan an cuceshi yasan inda zashi. Haka ko lambar waya mutum ya bukata ba matsala bane idan aka bashi. Idan akayi kasuwanci aka kare ai shikenan.

Wasu matan zasu ce akwai yan iska masu takura masu. To hakanan zakuyi ta hakuri dasu kuyi addu'a sannan kuyi kokarin kare mutuncin kanku da na kasuwancin ku ta hanyar yin magana mai cike da basira da kuma hikima.

Akwai abubuwa da yawa wadanda ake bukatar dan kasuwa ya kiyaye su domin hada kyakkyawar mu'amala da kuma yarda a tsakanin shi da abokin kasuwanci. Wasu online stores ɗinma har pay on delivery sunayi (idan an kawo maka kaya ka biya kudin) kuma duk sunayin hakane saboda su samu kyakkyawar alaka da kuma yarda a tsakanin su da abokin kasuwanci.

©️ tedxmutumbiyu

Selection of business partner.1. He should have the vision and valuesChoosing the right partner doesn’t mean your partne...
09/03/2022

Selection of business partner.

1. He should have the vision and values
Choosing the right partner doesn’t mean your partner will be flawless, or you have to select a person as a business partner who should be perfect, well this isn’t possible, so what you need to do is to find a person who has the same standards and values like yours. If the values and visions of you two will be of great difference then things will be messed up. So, the same values have to be must so you may be able to interact brilliantly.

2. He should speak the language that you speak
One man’s trash is another man’s treasure, we all are different thus we keep different aptitudes from one another. Language is the tool to know and understand each other. The difference of language will get you in a trouble because the expression is changed in another language. The concepts of goals and its true meaning should be understood by the two and this is only possible when your business partner will speak the same language as yours. By doing this you will soon now its efficacy because the difference of language will be brought differences in your further dealings, such as may be the goal whom you considered a vital one may be taken as something futile to him.

3. He should have the different set of talents
The benefit of having different talents is that he won’t come up with his expert opinion and will disrupt your ideas, so you will be helpful for one another because you both will be having diverse talents, where you will be lacking he will compensate and where he will be lacking you will compensate.

4. Adequate amounts of meeting are must
Never finalize your partner in a single meeting, in short span of time you can never know him or her well, so for a better understanding of his personality you should arrange meet-ups with him. The chief benefit of these meet-ups is that soon you will discover his personality traits and you will come to know whether he and you have the compatibility or not. In case there is a huge personality difference then it means you two can’t get along.

5. Financial instability of your partner isn’t a healthy sign
Financial instability isn’t a healthy sign, so don’t opt for him if you think he having some sort of problems. Its because he is already engaged in his problems so he won’t be able to concentrate at your venture with enthusiasm.

Follow tedxmutumbiyu official page in Facebook

Address

Mutum Biyu
Jalingo

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tedxmutum-biyu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Nearby media companies



You may also like