Sunnah Nigeria

Sunnah Nigeria اللهم صل وسلم على نبينا محمد ﷺ

يا أيها الناس أنتم الفقراء إلى الله و الله هو الغني الحميد.

Babban Abinda yake warkar da zuciya daga saɓon Allah, hassada da ƙyashi shine ISTIGFARI
ASTAGFIRULLAH

Muna kawo sahihan labarai akan abunda yashafi Addinin Islam

01/01/2025

FARKON RABUWAR MUSULMI || PROF. UMAR SANI R/LEMO

01/01/2025

TSOKACI AKAN MASU NEMAN RABA NIGERIA DA NIGER || PROF. SANI UMAR R/LEMO
tv3

01/01/2025

Roko yana jawo kaskanci
Rowa tana karya karfin alaqa👌

Shuhaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau, da tawagarsa na gaisawa da tsohon ministan harkokin cikin (Interior) General ...
01/01/2025

Shuhaban JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau, da tawagarsa na gaisawa da tsohon ministan harkokin cikin (Interior) General Mamman maigoro, kuma shine mai masaukin tawagar a garin na zuru yayin da ake gudanar da Daawa na wasu kwanaki a zuru da kewaye . Sannan tawagar ta halarci yaye ɗalibai na Makarantar tarbiya da ke zuru

Jibwis Nigeria

Yadda wata cibiyar bada agaji ta Zulizza Charity Foundation dake Jalingo ta bada tallafin abinci ga ga mabukata a Jaling...
01/01/2025

Yadda wata cibiyar bada agaji ta Zulizza Charity Foundation dake Jalingo ta bada tallafin abinci ga ga mabukata a Jalingo.

Muna yi musu addu'ar Allah cigaba da taimakon su ya datar da su duniya da lahira Amin.

Sunnah Nigeria 🇳🇬
Rajab 1st 1446
January 1st 2025

01/01/2025

Fata na da rokona shi ne Allah ya dawo da zaman lafiya a arewacin Nijeriya da sa sauran sassan duniya tare da bunkasr tattalin arziki.

01/01/2025

Ya Allah!
Ka albarkaci rayuwarmu, ka sakawa Iyayenmu da mafificin alheri.

01/01/2025

HUKUNCIN PRE-Huduba:

Babu laifi cikin yin abin da ake kira: Pre-Khudubah a ranar juma’a, inda wani malami zai rika yi wa mutane wa’azi, idan limam ya shigo domin hawa minbari sai ya daina wa’azin ya zauna. Babu laifi cikin yin hakan saboda hadithi na 374 da Imam Hakim ya ruwaito cikin Mustadrak cewa: ((Sahabi Abu Hurairah Allah ya kara masa yarda, ya kasance yana tsayuwa a ranar juma’a a gefen mimbari yana mai sanya igiyoyin takalmansa cikin dantsen hannunsa, yana kuma rike da gwafar mimbari, yana cewa: Abul Qasim Mai tsira da amincin Allah ya ce, Muhammad Mai tsira da amincin Allah ya ce, Manzon Allah mai tsira da amincin Allah ya ce, Mai gaskiya Abin gaskatawa mai tsira da amincin Allah ya ce. Daga nan kuma sai ya rika cewa cikin sashin hakan: Azaba ta tabbata ga Larabawa na sharrin da ya kusanto”. Toh idan ya ji motsin kofar ofishin Liman domin fitowar shi Liman sai ya zauna)).
((كان أبو هريرة يقوم يوم الجمعة إلى جانب المنبر فيطرح أعقاب نعليه في ذراعيه ، ثم يقبض على رمانة المنبر ، يقول : قال أبو القاسم صلى الله عليه وسلم ، قال محمد صلى الله عليه وسلم : قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : قال الصادق المصدوق صلى الله عليه وسلم ، ثم يقول في بعض ذلك : " ويل للعرب من شر قد اقترب " فإذا سمع حركة باب المقصورة بخروج الإمام
Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

Jadawalin aikace aikacen International Conference Wanda دار النعيم ta shirya a birnin Lagos.
01/01/2025

Jadawalin aikace aikacen International Conference Wanda دار النعيم ta shirya a birnin Lagos.

The clock tower signals the entry into the month of Rajab 1446!2 months away from Ramadan!اللهم بلغنا رمضان...
31/12/2024

The clock tower signals the entry into the month of Rajab 1446!

2 months away from Ramadan!

اللهم بلغنا رمضان...

His Eminence,  Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar, The Sultan of Sokoto and President General of the Nigerian Supreme Counci...
31/12/2024

His Eminence, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar, The Sultan of Sokoto and President General of the Nigerian Supreme Council for Islamic Affairs, has declared Wednesday, 1st January 2025G, as the first day of Rajab, 1446H. May Allah سبحانه وتعالى make it a month of blessings, peace, and progress for the Muslim Ummah. Amin.

31/12/2024

FALALAR HIDIMA WA BAYIN ALLAH

SHEIKH ABUBAKAR MUKHTAR YOLA

Sunna TV Official

Hotuna: Ziyarar Daraktan Social Media na ƙasa, Alh Ibrahim Baba Suleiman, ga shugaban majalisar malamai ta ƙasa, Sheikh ...
31/12/2024

Hotuna: Ziyarar Daraktan Social Media na ƙasa, Alh Ibrahim Baba Suleiman, ga shugaban majalisar malamai ta ƙasa, Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo a birnin Jalingo dake jahar Taraba a Naijeriya.

Allah ya bada lada. Amin.

Jibwis Nigeria

Labari: Shugaban JIBWIS Sheikh Engr Salisu Muhammad Gombe a madadin JIBWIS ya karɓi kyautan katafaren Gida da wani bawan...
31/12/2024

Labari: Shugaban JIBWIS Sheikh Engr Salisu Muhammad Gombe a madadin JIBWIS ya karɓi kyautan katafaren Gida da wani bawan Allah mai suna Alh Ahmad Ibrahim (A.A. Garba) ya bada shi kyauta ga ƙungiyar domin a ci gaba da lura da marayu kamar yadda aka saba.

A.A. Garba yace yayi wannan sadaka ne domin duk ranar da baya raye yaci gaba da samun lada maigudana, ya kuma kawo dukkan takardun gidan tare da sanya hannu a takarda domin gudun kada baya raye a yanke masa bututun ladan da yake ganin shi zai amfane shi.

Allah ya karɓa ya kuma bada lada.

Jibwis Nigeria

31/12/2024

Taron Rufe Daura na Fathul-Bari

Wanda ya gudana a Masallacin TAUBA ISAH YUGUDA GUEST HOUSE BAUCHI

31/12/2024

Tambayoyi

31/12/2024

MUWATTA MALIK

Sheikh Muhammad Mustapha Albarnawi

31/12/2024

Daurar Ayyamul Akida
Rana ta: 04
Shiryawar kungiyar daliban Jami'ar musulunci ta madina shiyyar katagum.
Tareda: Dr. Bello Ahmad Musa
Littafi: Sharhin Akidatu Imamu Malik na ibn Abi Zaidinil qirawani
Jibwis social media Katagum L.G
Bauchi state
29/06/1446
31/12/2024

Address

Donga Road Jalingo
Jalingo
660213

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnah Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sunnah Nigeria:

Share

Category