YOBE MEDIA

YOBE MEDIA POLITICS NEWS business
(1)

31/07/2024

Lagos state today evening Police 🚨 Police 🚨 Police 🚨

HOTUNA: An hangi Sanatan Najeriya yana kula da masu Jarabawa a Ingila wato "Invigilator"Me kuka lura da shi?
13/07/2024

HOTUNA: An hangi Sanatan Najeriya yana kula da masu Jarabawa a Ingila wato "Invigilator"

Me kuka lura da shi?

HAPPY BIRTHDAY: Yau Jarumar Kanńywòod Momee Gombe Take Cika Shekaru 22 A DuniyaWane fata zaku yi mata ?
11/07/2024

HAPPY BIRTHDAY: Yau Jarumar Kanńywòod Momee Gombe Take Cika Shekaru 22 A Duniya

Wane fata zaku yi mata ?

wai Dan Allah. wani irin Ango da Amarya ne wannan
03/07/2024

wai Dan Allah. wani irin Ango da Amarya ne wannan

INNALILLAHI WAINNA ILARAJIUN 😭😭😭Allah yayiwa M***i Yanks Rasuwa jiya M***i Yana daya daga cikin yaran da Allah yayiwa ba...
01/06/2024

INNALILLAHI WAINNA ILARAJIUN 😭😭😭

Allah yayiwa M***i Yanks Rasuwa jiya M***i Yana daya daga cikin yaran da Allah yayiwa baiwar ilimi a Nigeria wanda kullum kira yake zuwa ga koyi da bin tafarkin Manzon Allah saw.

Allah yajikanka da rahama Allah yasa Aljanna ce makomarka.

Za'ayi jana'izar shi agarin Minna Niger state agi dan su sake kpadukwai gidan justiic Mai yaki.

Rasuwar jaruma Fati Slow Motion ta gigita ‘yan masana’antar Kannywood. Shin da wane film din za ku iya tunawa da ita?
28/05/2024

Rasuwar jaruma Fati Slow Motion ta gigita ‘yan masana’antar Kannywood.

Shin da wane film din za ku iya tunawa da ita?

Saboda Matata Tana Rike iphone 6, To Ku Sani Babu Abun Da Za Ta Yi Da Waya, Kawai Fatana Shine Allah Ya Ba Mu Zaman Lafi...
14/05/2024

Saboda Matata Tana Rike iphone 6, To Ku Sani Babu Abun Da Za Ta Yi Da Waya, Kawai Fatana Shine Allah Ya Ba Mu Zaman Lafiya, Martanin Anas Magu Ga Masu Kalubalantar Wayar Da Ke Hannun Matarsa A Matsayinsa Na Babban Mai Harkar Sayar Da Wayoyi

Me zakù cè?

'Yan sanda na farautar waÉ—anda s**a kashe Khalid Ahmed BichiAllah ya tona asirin su
12/05/2024

'Yan sanda na farautar waÉ—anda s**a kashe Khalid Ahmed Bichi

Allah ya tona asirin su

Peugeot 405 vs FERRARI. Bani na fada ba sharfaddeen ya Fada
12/05/2024

Peugeot 405 vs FERRARI. Bani na fada ba sharfaddeen ya Fada

Laifin me s**ayi 😭Meyasa In mukayi magana Kuke cewa munyi ƙabilanci ? 😭😭Meyasa koda Sharing bakwa iyayi?
12/05/2024

Laifin me s**ayi 😭
Meyasa In mukayi magana Kuke cewa munyi ƙabilanci ? 😭😭
Meyasa koda Sharing bakwa iyayi?

  Inna lillah wa ina illahi rajiun 😭😭😭😭😭😭Maryam Waziri, Laila a shirin Labarina na nan da ranta, ba ta rasu ba, tana asi...
11/05/2024


Inna lillah wa ina illahi rajiun 😭😭😭😭😭😭
Maryam Waziri, Laila a shirin Labarina na nan da ranta, ba ta rasu ba, tana asibiti tana karbar kulawar likitoci sakamakon hatsarin da s**a yi ita da mijinta tsohon dan wasan Nijeriya Tijjani Babangida

DA ƊUMI-ƊUMI: Nera miliyan ɗaya don fara kasuwanci ko aikin albashin dubu 60 duk ƙarshen wata.Wanne zaku zaɓa ?
30/11/2023

DA ƊUMI-ƊUMI: Nera miliyan ɗaya don fara kasuwanci ko aikin albashin dubu 60 duk ƙarshen wata.

Wanne zaku zaɓa ?

25/11/2023
Kalma Ɗaya Tak….
25/11/2023

Kalma Ɗaya Tak….

Address

Yobe
Jakusko
631102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when YOBE MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category


Other Jakusko media companies

Show All